The beginning

23 0 0
                                    

Ku inazaku haka ? Bro Inna ta aiki mu gdan baba saude that's it's, "keee" baki dA bakine kinyi shiru will you get Back kafin na  babballaki awajen "yaya tarefa aka aikemu ,what kina musu dani nafada ki fada u are crazy ,ai kafin yakaresa maganan tayi part din inna a guje tana hawaye.A'a lfy shlelena kedawa !"Inna  bashi bane ya dawo ba har zai fara takura mutane"shi shi wa kenan kiyinmin magana"yaya musaddiq mana ,oho nagane shifa wannan da na mus'ab ba hankali kedashi ba shiyasa mutun kamarwani dodo daga yara sun ganka sai gudu yabi ya ishi mutane ,kuma ya ki aure,yo to wannan wama Zai AUreka kuma ubansa Ne ya daure masa gindi  Ta yasa auren nasu tare da kannennasa ae dole yanemo mata yabamu guri muma mu huta.Maza tashi kije kiyi shirin lalle su fadila suna jiranki futarki sukazo.sunacAn part din maminku kinji.
mami matace wajen Alhaji mus'ab usman dan gold "Alh usman shine mahaifin su suduka guda biyar din Kuma miji yajen hajiya aisha wato inna suntaso cikin rufin asiri domin kakansu abba mahaifin alh usman dan kasuwane kuma komai da ruwankane shi.'Mus'ab shine da na biyu a gdansu "sa'eed kuma shine babba sai abdullahi wanda yaci sunan kakansu shine na uku sai mahaifin aisha Muhammad shine na hudu sai karamarsu khadija . Mus'ab yataso da shakuwa tsakaninsa da mahaifinsa sosea domin ko inaa  tare sukezowa.
Shikuma  saeed yafi bada hankalinsa ga karatun boko shida abdul .Sai Muhammad dayabada hankali shi wajen noma duka kuma suna karatun allo da islamiyA kuma sunsamu ishasshen tarbiyya daga iyayensu 
asalinsun yar yolane kafin tasowar yaransu dakuma samun budin dasukayi yasha shuka shigo gari sosea suka gna gda nagani na fada a lokacin kuma alh usman yace kowa yafito da macen aure a lokacin saeed yana ajin karshe a makaranta a kano yakawo karima a MaTsayin matar aure babanshi yaso hadashi dayar dan uwansa amma yaki yadage sai karima haka kuwa akayi  ya aure karimarsa abar kaunarsa allah ya azurtasu da zuria usman shine nafari sai  Salma wacce tuntana yarinya ta rasu sai
musaddiq  sai amra sai autarsu aka sakesa salma sunan mahaifiyar karima kenan ,musab kuma matarsa amina sunada yara uku khalifa sa'an musaddiq sai faisal da fadila sai abdullahi da matarsa fatima da yaran su hudu aisha ,Khadija,sagir da hanif,sai Muhammad  damashine  kashen aure domin khadijama tarigasa ta Haifi yaranta hudu alfa,saeed,musa,maryam Muhammad da matarsa hauwa sunhaifi kawai aisha allah yakarbi yaruwarsu sanadin wani gobara data faru a gdan .More comment more typing

zumuncin yanzu Where stories live. Discover now