Episode 35

35 1 0
                                    

💖 *MAFARKI NA* 💖

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

         _♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

        *SADAUKARWA*
Wanan page naki ne Yar uwata abun alfaharina!... *_Maman Tasleeem_*

*Wattpad*
NASRULLAH133

*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️

'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''

*~EPISODE~*  3️⃣5️⃣

Habib Allah sarki my love, nima haka dai kamar ked'inan ina jinki cikin raina sosai.

Allah sarki, makusancin ruhina nima kana raina, dare da rana kaine abun tunanina, da k'aunarka nake kwana nake tashi muradin ruhina.

Wow Masha Allah,  Gaskiya nayi dace dasamunki matsayin masoyiyata, ina alfahari dake inason kasancewa tare dake iya karshen rayuwata, abar sona.

Nima haka hubby.

Alhamdulillah! dukkan yabo da godia su tabbata ga Allah s.w.t, da ina cikin damu da kad'aici narashinki da damuwa, amma cikin k'ankanin lokaci kinsani cikin farin.

Kinsa naji dukkanin wata damuwata tagushe, kin mai da baki zuwa fari agareni, kin kasance ked'in tauraruwa ce agare ni, zinariya kece kike haske mun idaniyata.

Naji nagani taurarona abun alfaharina, da kaine kad'ai zanyi rayuwata, madubina acikin wannan kyakykyawar Fuskartaka c, idan naduba nake ganin hoton fuskata,ina sonka makusancin ruhina sinadarin rayuwata.

Wow Allah sarki, wannan dad'ad'an kalaman haka kwarai da gaske ina godia, yana gama fadin haka shiru yayi da bakin shi, yayi magana ce mishi tayi bbyna yanzu me kake yi ne a office?.

Ya amsa mata da, "Na,am sweetheart" wallahi  wani aiki ne ya rikeni kin ganinan sai fama nake dashi naksa gamawa tun d'azun, shine ma tunda naga  yak'i ci yak'i cinyewa, na tsaya da aikin domin na kiraki naji  sautin wannan daddadan muryartaki, hade da dad'ad'an kalamanki.

Shanty baby wacce ke kwacce tana waya da habib saurayinta, tashi tayi tsaye tayi ta mik'e, fuskarta cike da annurin  farin ciki ea murna da taji wadanan kalaman na habib suna sanyaya mata zuciya sosai, hakan yasata ta kasa zama dole sai da ta mik'e.

Cemishi tayi, honey ina godia sosai da kulawarka agareni, ina sonka.

Kafin Habib ya bud'e bakinshi yayi magana cemishi tayi, honey idan ba damuwa nima ina da wani aiki nake son kamun shi yanzu pls idan babu damuwa kuma nasan kaine kad'ai wanda zai iya mun wannan aikin saboda kaid'in jarumin jarumai ne sadauki uban sadaukai, banajin akwai abunda zai gagareka nawan, ina bukatar lokacinka saboda haka idan ka shirya mu had'u a hotel.

Habib shiru yayi can zuwa wani lokaci yace mata shikenan ba matsala, lokacin ki nawa ne kuma nima daman babban burina kullum shine na k'are lokacina atattre dake masoyiyata, son dana ke miki bazai barni nai nesa dake ba habibyata.

Allah sarki nima haka hubby, banajin zanyi rayuwar farin ciki matukar baka akusa dani, kaine farin cikin dake wanzuwa acikin fuskata, idan nai murmushi kaine silar kane annurin zuciata.

Wow duk ni kadai, haka ima godia da wannan dad'ad'an kalaman naki, suna sani shauki sosai.

Uhmm karka damu ka wuce haka awurina, matsayinka azuciata na musamman ne kai,baka da tsara.

Nagode sosai, amma wadanan kalaman naki sun mu girma sosai tsabar dadi suna son su gagari kaina dauka, "naji kina maganar hotel wanne kenan kike mgana?.

Haba dai bazasu iya ba wane su nasan ka jarumina, kanka babu abunda bazai d'auka ba, sai dai idan ba,a fada maka shi ba honey, kuma ka cancanci hakane agareni shiyasa na fada maka haka, nasan cikin bakina babu wasu wadatattun kalmomi wanda zasu gamsar dakai matsayinka azuciyata ba, insha Allah bazan gajiya ba wurin furta kalma so da kauna agareka honey ina sonka,  " kana son kace mun ka manta hotel din da kace munan ya burgeka sosai nan zamu rinqa zuwa muna hutawarmu?."

Okay!... na tuna sweetheart karki damu babu komai insha allah ganinan zuwa inda kike, na sameki a can.

Mekake fada ne haka?, haba ni bazan tafi ko ina ba ni kad'ai sai tare dakai saboda haka zan shirya ina jiran zuwanka, nifa motarka ina son na rinqa hawanta kullum taka tafi tawa dadi.

Shikenan babu matsala ai ganinan zuwa pls bbyna ki sauri ki shirya karnazo nai ta faman jiranki baki shirya ba.

Karka damu zan shirya akan lokaci Insha Allah, sai na ganka cikin wayarta ta mai kiss sanan ta kashe wayarta shima haka ya ajiye wayarshi yana mumurshi fuskarshi cike da annuri, ba komai ne yasa shi haka ba ilah kiss d'inshi  datayi.

Kafin kace me, "Habib Ya mai 'yan takardunshi cikin jakarshi ta aiki, ya mai da zip ya zage.

Sanan Ya fara shirin fita daga office,  sai da ya gama shirin shi tsaf sanan ya fito daga cikin office, ya nufa inda yayi parked motarshi, yana k'arisawa wurin motar ya bud'e ya shiga cikin motar yayi mata key tana tashi motar ya tuk'ata  ya fita daga cikin harabar office din Ya hau kan titi.

Gidan su Shanty kai tsaye ya nufa, Yana zuwa kenan ko gama parked baiyi ba sai ga itama ta fito bakin gate na gidan su, cemishi tayi Hi baby tana d'aga mai hannu sannan shi kuma Habib ya sauke glass din motartashi.

Suna had'a fuska sukai ma juna murmushi, sanan ta k'ariso wurin motar ta bude tashiga ciki, shi kuma Habib ya ja motar ya tuk'a suka tafi.

Basu tsaya ko ina ba sai hotel din da Shanty ta fada mai tana son suje, lokacin da suke waya d'azun.

Sun k'ariso hotel din kenan, suka je sukai parked motarsu, sanan suka wuce cikin hotel din suka kammala komai suka wuce dakin da suka kama.

Hannunsu rik'e da na Juna  tafe suke suna hira had'e  da yiwa junan murmushi, suna kallon fuskokin junan su.

Jim kad'an basu dad'e bah suna tafia sai gashin sun kariso d'akin sanan Habib Ya zare hannunshi da jikinshi anata, ya shiga gaba ita kuma tana bayanshi,  ya dauko key na d'akin wanda aka basu yasa ya bud'e kofar dakin sanan yayi mata magana Habib ''ce mata yayi my honey bismillah zo ki shiga ko?, Yana murmushi fuskarshi cike da annuri.

Sannan ta amsa  mai da na'am hubby, uhumm uhum uhumm cikin shagwaba tace mai aa nidae  tare nake son mu shiga kaji pls karka ce mun a,a zan maka kuka.

Oryt ba ganiba ai wanan ba wani abu ne ba, tarik'o mai hannunshi  sukai sallama, "Assalamu alaikum" suka shiga tare hannunsu rike da juna.

Habib bai lura ba, sam ashe shanty sai satar kallonshi take tana murmushi, bai kula ba.

Cikin hotel din yayi matukar had'uwa sosai, ko makwancin wani sai haka tsabar haduwarshi ciki harda kujera wacce take daukar mutum biyu.

Su duka biyun anan suka yadda zango, Shanty ce ta jefa jakarta kan gado, shi kuma Habib zaune yake kan jurar d'akin, da alamun gajia atattare dashi, bayan ta jefa jakarta kan gado, shanty dawowa tayi kuasa dashi inda yake zaune itama ta zauna kanshi, ga wurin can zai ishesu, ta zauna su biyu amma ita sam wurin bai mata ba kan cinyarshi take so zama.

Nan ko ta zauna, kallon juna sukai tai mai murmushi, sanan shima ya d'an dara alamun fara,a afuskarshi.


*Pls*
*Share*
*Comments*

MAFARKI NAWhere stories live. Discover now