Episode 15

61 2 0
                                    

💖 *MAFARKI NA* 💖

*STORY & WRITTEN*
_By ISHAQ N ABDALLAH_

*بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيم*

~ROMANCE & LOVE~ 

*DEDICATION TO*
    '''Yan amanata'''

🎇™️ '''✊ONE HANDS WRITTERS ASSOCIA.....✊'''✍️✍️✍️✍️✍️

https://www.wattpad.com/user/NASRULLAH133?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

*NASRULLAH*✍️✍️✍️✍️

'''Alhamdulillah alah kullee haleen'''

*~EPISODE~*  1️⃣5️⃣

Misslin karfe 3:20pm  ne Fahat Ya kama hanyar tafiya gida bayan wani lokaci sai ga Fahat, kofar zai sauka daga abun hawanan da aka kawo nan kofar gidan nasu lokaci da fahar ya sallami mai mashin dinan bai karisa gida bah tsaya wa yayi watà majalisar abokansa dab dalar su inda suke hira shi da abokanshi ranar dai ce aiki bah ko kuma ya dawo da wuri ranan da ga wurin aiki sai ya tsaya nan susha hira kafinan ya karisa shiga cikin gidansu, Bayan ya karisa kenan yayi sallama Assalamu alaikum abokai na barku kuna da wanan lokaci dafatan dai kowa Ya wuni lafia, ya mikawa kowa hannu suka gaisa, sanan Fahat, ya samu wuri ya zauna, natsuwa yayi yana saurar su  yau babu abunda  suke tattauna kawai zance suke  akan rayuwar menene rayuwar abunda ya kara daurewa Fahat shine kawai jin da yayi wani daga cikin abokanin sa ya fadi cikin rayuwar nan fa mutane biyu ne, Wani rayuwa yake domin ya ci , shi kuma wani ci yake domin ya rayuwa, abun tambaya anan shine waye yake rayuwa domin ya ci shi wnnan mutum din ya rayuwarshi zata kasance shi kuma wanda yake ci domin ya rayuwa shima wanne hali zai tsinci kasan kuma ya rayuwarshi zata kasan ce.?? Bayan wani lokaci sai ga sakon Samhat Ya kara shigowa karo na ukku kenan.

*_Salam babyna Fahat, amincin Allah Ya Tabbata agareka, Barka da war haka masoyina, kyakkyawan namiji da babu kamar shi, mai sanyin muryar da ta zarce sarewa, mai kyawun ido da kyawun kallo, ina fatan kana  lafiya kyakkyawan zinarena son da nake maka, shi ne abu mafi girman dukkan wata kyauta da na taɓa samu a rayuwata. Kamar yadda na sha sanar da kai a baya ina sonka ni ma so mara adadi wanda bashi da lokacin karewa ka kula min da kanka, kai ne  mai kawata baccina a duk cikin dare, a lokacin da kake bayyana a cikin mafarkina kana mai haske ni da hasken murmushinka mai taushi. Zan so ka kasance a tare da ni a rayuwarmu ta zahiri kamar haka, na tabbata jama’a zasu koma kirana da Gimbiya ko Yar gata, saboda na mallake ke ka💞💖🔐. Ina sonka_*
   _Daga masoyiyarka Samhat_

_Bayan Fahat ya gama karanta sakon Samhat hankalinshi ya kwanta sosai kuma yayi matukar farin ciki sosai mara misaltuwa shine ya kwantar da ajiyar zuciyar shi ya fara mata typing kamar haka._

'''A lokacin da na ga hoton kyakkyawar surarki na kan yi murmushi ko da ina cikin damuwa, na kan faɗa cikin tinanin kyawawan idanuwanki da tattausan murmushinki. Ya kan gusar da hankalina daga sauraren komai da tinanin komai sai naki, ya kuma iza wutar begenki a cikin zuciyata. Ina son ki masoyiyata, abar tinanina.
Ke ce babbar kyautar da a tarihin rayuwata na taɓa samu wadda ba zan taɓa mantawa da ita ba. Ina son ki. Ina fatan tabbatuwar murmushi a saman fuskarki tare da kasancewarki cikin walwala da farin-ciki a ko da yaushe.'''

'''Amincin Allah ya tabbata a gare ki, mace ta farko da ganin kyawunta a karon farko ya hana ni bacci a tsawon dare, ya hana ni sukuni a tsawon yini, macen da ta tsaida zuciyata daga tinanin komai sai nata, macen da nake so kuma zan cigaba da so har karshen rayuwata.'''

'''A lokacin da taurari suka kasance suna haska saman duniya da haskensu, mu kuma mu kasance tare a kasanta muna masu haska cikinta, wannan abu ne da zuciyata tini ta aminta da shi tare da kaguwa wajen ganin mun kasance tare tamkar jini da tsoka, zan so a kullum ke ma kamar ni burin son ganin faruwar hakan ya kasance a cikin zuciyarki.'''

'''Macen da murmushinta ke haska duhun dare, macen da sautin muryarta ke sanya nutsuwa a zuciyar mai sauraro. Kin samar da farin-ciki a cikin zuciyata, kin zamo mace ɗaya tilo da babu kamar ta a cikin idanuwana. Ina Son KiSamhat.'''

Ganina wanan sako haka yasa Samhat tai farin ciki sosai saboda sun faranta mata rai sosai ka taji dadin su, bata da abunda zata bashi ko zata mai damin ta mai da mai da kwatan kwacin abunda yayi mata nasata farinciki bah sai dae kawai addu,a tayi ubangiji Allah ya cikamana  mafarkin mu ni da rabin raina Fahat🔐💞

Shima haka Fahat idan ka diba can cikin kogin zuciarshi cikin farin ciki yake sosai mara misaltuwa mara dadi  wanda hakan yasa sai wani lumshee idanuwan shi yake sai kace wanda aka bashi kyauta million goma duk dae ita soyayata bata duba can canta ko kuma wata nasaba kudi ko ilimi yaro ko babba.

Jim can kasan kiran sallar la,asar ne 4:pm dai dai ya dawo da  Fahat daga duniyar kogin farin cikin da ya luntsuma aciki, sanan hankalinshi ya dawo jiknsa ya nemi buta yayi alwala kamar yadda sauran abokansa su harsun rigashima gamawa sun shiga masallaci shima lokacin saura kiri ya hade alwalarshi bayan ya gaa shiga masallaci akai sallahya fito bayan sun dawo zaman majalissar su zuwa wani lokaci kawai Fahat yayi sallamah  da kowa shi zai shiga gida sai anjima ko kuma gobe idan Allah Ya kaimu.

Fahat kama hanyar karisawa gida yayi, bayan ya kariso gidan nasu ya shiga ciki yayi sallama kamar ba kowa ba,a amsa bah saidai kawai ya nufa dakin momy nashi, Aslm momi ina wuni Allah sarki ashe kadawo sannu da dawowa lafia lau ya aiki,? Mama aiki Alhmdlh lapia klau.

Fahat,cikin kudin da Hajia Fatima ta bashi ya dauki naira dubu goma ya bawa  momi shi itama ta siya wani abu mom Fahat gasky tai matukat farin ciki sosai tagama sa mai albarka ya fito ya nupa dakinsa da alamun dad nashi baidawo bah tunda ya fita, karisawa side nashi yayi bude kofar dakinsa yayi ya shiga saboda tsabar gajia Fahat bai tsaya nemi wani abun tabawa bah abinci kawai kwanciyarshi ya kamakayi.

Bayan wani lokaci da kwantawarshi wani mugun bacci mai dadi ya dauke fahat ya mata k kiran Samhat baiyi bah bayan yayi mata promise cewa zasuyi waya idan ya koma gida, gashi kuma bacci ya daukeshi sosai mai nauyi.

Cikin baccin ne Fahat ya kama sumbatun yawwa Hajia Fatima bagamun goho sosai gwala mun gindinki sosai ki bude mun cinyoyinki yadda zan samu damar caccakar 😂🤗🤗🤗🤗😂😂😂😂😂.

*TUNDA BAKWA COMMENTS NIMA NA TSAYA DAGA NAN........✍️✍️✍️✍️✍️*

😎😎😎😎😎😎😎
_*07055852908*_

MAFARKI NAWhere stories live. Discover now