44

65 6 0
                                    

Washegari da sassafe suka tashi suka fara abinci kala kala,sumaiya na tashi tayi wanka ta shirya ta sauko,a kitchen ta gansu sai da ta gama kare musu kallo tukunna tace"sannunku"
"Yawwa" amirah ta amsa mata da irin tone din da ta musu magana,sannan ta dauke kai ta cigaba da abinda takeyi,"zan fita ne shine nace bari na bi na duba su amnah,a wani asibiti suke"
Amal da ta fita iskanci instead in short tace mata na Haieyder,sai ta fada mata sunan"NISA PREMIERE HOSPITAL" tabe baki tayi ta fice dan bata ma san asibitin ba,bayan fitarta amirah tace"Amal wai wannan din wacece"
"Kanwar ya kamal ce fa"
"Dan Allah fa,amma ba mamansu daya ba"
"Wallahi mamarsu daya babansu daya,babansu kanin abba ne"
"Lallai kam,amma ita kaman batada kirki anyway Allah ya rufa asiri"
Ameen amal ta amsa suka cigaba da abinda sukeyi....
Haieyder kam tin da sassafe around 6 ya wuce asibitin,sai da yabi wajen amnah suka gaisa dasu ammi,itakam koh farfadowa batayi ba har yanzu,Haieyder ba kyauu🤣😹💔,sannan ya wuce wajen abhi,har yanzu dai jikin nashi jiya i yau ne,amma kuma har ya rage mishi wasu machines..ya kusa hour a ICU kafin ya wuce office dinshi,,haka ammi ta sa ummi a gaba akan taje gida tadan huta,,sai da suka kai ruwa rana tukunna ummi ta yadda ta tafi gida akan zasu dawo dasu amirah yanzu...
Sumy na taran taxi ta fada mishi sunan asibitin da zai kaita,yana sauke ta ta biyashi kudinshi ta juya ta shiga gate din,tana raya girman asibitin da tsaruwarsa a ranta,nace danma bakisan mai shi ba...
A reception ta tsaya,ta fada musu wajen aacce tazo,nurse din dake wajen tace"ohh tana nufin sis din sir fa"
"Okay"receptionist ta amsa sannan da kanta ta rakata har kofar dakin amnah,tabe baki tayi tace"thanks"
Da sauri ta kira kawarta tace,flash me back nan da kaman 3 minutes,shiga tayi da sallama tana adduar plan dinta ya yuwu,,wani irin ajiyar zuciya ta sauke ganin dakin ba kowa dan ammi ta shiga wanka,,waje ta samu ta daura kafa daya akan daya ganin amnahn a kwance tana bacci,mita ta farayi a cikin ranta dan taso amnahn idanta biyu,,sai wayarta ya fara ringing,wacce tasa ta kirata ne ta kiratan,kallan inda amnah take tayi taga fatan idanta na motsi yana rawa alamun idanta biyu,ita kuwa amnah tin shiga wankan ammi ta farka,sallah takeso tayi amma kuma ammi ta riga ta shiga wanka,jin anturo kofar sai tayi zatan shine shiyasa tayi saurin rufe ido,sai bayan zaman sumaiya ta kalleta daga sama har kasa sannan ta sake rufe idan,,wani gajeran murmushi sumy tayi,,da ta gama tabbatar da idan amnah biyu sannan tayi kaman ta amsa lokacin har ringing din ya kare,"Hello besty" ta fada kasa kasa,"wallahi gani dai nazo ganinta,yanzu tana ma bacci",,chaan tace"hmmm bazaki gane bane,wallahi tausayi take bani bazan iya fada mata ba"...
Ta sake cewa,"keh ma kiyi tunani mana,kawai sai in fara fadamata Haieyder ne yasa mahaifinki accident,dukda nasan gaskiyane.." bata karasa magana ba amnah ta tashi zaune ta na dafe gefen zuciyarta dake mata wani irin azaba,idanta ya fara fidda hawaye ta toshe kunnenta tana girgiza kanta,ba bata lokaci numfashinta ya fara sama sama,dasauri sumy tace"nashiga uku,Allah yasa bataji ba" a jakar hannunta ta jefa wayarta sannan ta karasa wajen amnah,a dai dai lokacin ammi ta fito,idanta akan gadon amnahn,da sauri ta karasa tana fadin"amnah ya akayi" wani irin kuka amnah ta fashe dashi mai cin rai,a take jikin ammi yayi wani irin sanyi,karasawa tayi ta hugging dinta tana dan tapping bayanta alamun rarrashi,ahankali ta dinga kwantar mata da hankali amma ta kasa dena kukan,gaida ammi sumy tayi sama sama,ta mata ya masu jiki sannan ta fice a dakin tana farinciki irin tagama cika aikinta,tana murmushi Haieyder dake tahowa ya hangeta tana zabga murmushi ita kadai,ta wuce ita bata lura dashi ba,amma shi ya ganta sarai kuma yaga daga inda ta fito so yasan ba alkhairi ta kitsa ba,dakin amnah ya shiga da sallama bayan yayi knocking ammi ta bashi izinin shiga,yana shigowa ammi ta ce"maza tashi kije kiyi alwala kizo kiyi sallah" ahankali ta miqe ba tareda ta kalli inda yake ba dan a yanayin da take ciki bata kaunar koh ganinshi tayi,,zama yayi a chaan kan kujera kafin ya fara fadama ammi abinda ya kawoshi,,kuka ta sakeci sosai a cikin bandakin kafin tayi alwala,jin jikinta takeyi kamar an daddaureta kamar an mata dukan tsiya dalilin rashin wankan daren da jiya batayi ba jiya,amma haka ta daure tana dan tafiya a hankali ta fito still bata kalli inda yake ba ammi ta shimfida mata praying mat,da hijab akai dan haka sallahn asuba ta tayar,bata tashi a sallayar ba sai da tama abinta addua sosai tukunna,taso sai ya fita amma taga kamar bai da niyyar fita,kafinma ta miqe su amirah sunyi sallama,ajiyar zuciya ta sauke,amirah tazo ta rungumeta kawai suka fashe da kuka,ammi tace"banasan shashanci fa" basu kulata ba sai da sukayi mai isarsu,
Tabe baki Haieyder yayi yana ganin yarintarsu,a sa"annin amal yake musu kallo sai dai kuma yaji amal nace musu adda,inma zasu girmeta to da kadanne,yanzu koh miye abin kuka sai Allah,amma ita amnah ya lura tin shigowarshi maana tin fitan sumy,kuka takeyi...Ummi ce ta shigo karshe,amnah ta gaisheta,ammi tace"wai sai da kika dawo yanzu" ummin bata kulata ba..gyran murya yayi yace"akwai sauran alluranki"
Kamar an tsikareta ta tashi a sallayar da take ta koma kusa da ummi,"ummi naji sauki wallahi,banajin komai"
"Toh ae amnah sai alluran da aka prescribing miki ya kare"
Kwanciya tayi a jikin ummi,kamar kuliya tana kuka kasa kasa yadda ba wanda zai jita harta ummin,kuka take irin wansa duk wanda ya tambayeta dalili ma bazata iya fada ba sabida koh ta fadi dalilin ba wanda zai yadda dubada yadda Haieyder din yake ta musu kokari,munafiki kawai ta fada a zuciyarta,shi kuwa zuwa akayi aka knocking kofar,aka fada mishi ana san ganinshi,tashi yayi ya fice batareda ya bi takanta ba..

Married To Doctor HaieyderWhere stories live. Discover now