KADDARAR SUCE

3 0 0
                                    

''Typing 🖋🖋🖋

_👯_KADDARAR SUCE👫_ '''

_Mai takin (LIFE OF TWIN'S_ )'''

   

  page 1️⃣ ⏭️ 5️⃣

'''Assalamu alaikum my sister's dafatar na same Ku lfy kuyi hkr da jina shu kwana biyu kunsan yanayin school sae ahankali, nd plx ku yi hakuri da rashin kawo muku cigaban MARAINIYYA CEH saboda wani dalili, amma insha Allah xan nishadantar daku acikin wannan kayataccen littafi mai suna KADDARAR SUCE short story ne kawai ku kasance dani, plx ban yarda wani ko wata ta chanzamin labari ba but idan kinga gyara xaki iya yimin cox nobody is_ perfect.

Written by mrs yareemah😘
~
Daga marubuciyyar
~Matar WhatsApp
~marainiyya Ce
And now KADDARAR SUCE

Follow me on wattpad
@t shaweeeey

~Bissimillahir rahamanirrahim~
    
~~Sadaukarwa ga _mahaifiyata_ Allah yakara miki lfy Hajiyata banida kamarki aduniyar nan~~

                                    24/05/2022

wata motor ce kirar Benz take tafiyata ahankali kan titi mutum biyu ne acikin ta da driver sae wani karamin yaro da ba zai wuce shekara 15 ba sanye da uniform da alamu makaranta xasuce, yaron yana zaune kan sit amma hankalinsa na wajen titi yana kalo dama dabi ar Sa ce, sai naji yace baba driver inajin fitsari zan sauka anam nayi fitsarin, sae Wanda aka kira da driver yace haba NASREEN  wannan gurinfa dajine kakara hakuri mu isa school mana, NASREEN yace a a shifa nan xaiyi fitsarin ba yanda driver ya iya haka ya aje shi yasauka yayi cikin dajin harya kwance wandonsa xai duka sai kawai yaji sound din wani Abu natashi kamar kukan mutum sai yarika tafiya yana bibiyar Inda yakejin kukan natashi, wata matace yagani kwance cikin wasu kayoyi kamar mahaukaciyya gata da rokokon ciki sai kawai NASREEN yaji tausayin wannan matar yakara gareta yace aunty sai tadago kanta yace mikikeyi anan tace wasu ne sukeso xasu kasheni da yaran dake cikina shine nagudu naboye anam yace ayyah toh mikike ci tace banada abinda zanci, NASREEN sai ayanxu ya tuna da driver na jiransa sae yacema Auntyn xandawo anjima zamxo maki da abinci kinji aunty kawai ta gyada masa kai, NASREEN baiyi fitsarin ba yaxo yashiga motor driven yace yade NASREEN kadade mikatsaya yi yace bakomai, yasamu guri ya xauna aransa yanata tinanin Auntyn nan daya gani tabashi tausai yi, duk da yanada karancin shekaru Amman yaron Akwai hangen nesa gashi da wayo, yana cikin wnn tinanin suka iso school yafito ya shiga class.

NASREEN Allah Allah yake driver yaxo daukarsa sbd sun tashi daga school, bayan sunkama hanyar xuwa gida koda akakawo dai dai gurin Auntyn nan tasa NASREEN ya kalle gurin kawai sai wata dibara tazo masa a xuciyar sa, yace baba driver dazun nayarda kayana achan gurin dan allah ko zaka tsaha nasauka naduba, yace to muje narakaka   NASREEN yace a a bari kawae naje, yasauka a motor yadauki wani Abu kulle a Leda koda yaje ya tarar da Auntyn nan tasa kwance tanajin zazzabi tana ganinsa sai tayi murmushi yace ga abinci na kawo miki aunty nah ta amsa dasauri taxauna tafara ci tas tacinye abincin yabata ruwa yana kallonta cikin tausayi, yace yaushe xaki bani labarin ki tace gobe idan kadawo yace tau shikenan xanwuce sae gobe din

yana dagawa sai wannan Auntyn tasa cikinta yafara ciwo ga alamu nakuda ce tazomata cikin ikon Allah sai ga jariri yafado tana kara nisawa saiga wani yafado takwance xaninta ta shinfida akasan da rarrafe takae wani gun idan ruwa ke taruwa tadebo dazo ta wanke yaran dasu jurewa kawae takeyi amma ciwo takeji akasanta gawani jiri dake dibanta.

shikuwa NASREEN suna isowa gida Hajiya Maryam mahaifiyar NASREEN tana zaune akan two seater tadaura kafa daya akan daya, tana tauna Apple NASREEN yashigo tace oyoyo my son how are u? y amsa da fyn kawai yazauna tace  miyake damunka ne yau naga kmar u are not ok!! yace nop momy just I wan't rest tace ok yace MOMY when Abba xai dawo tace I think today what happen yace nothing just I miss him tace ok kaje kayi wanka kaci abinci yace toh!! ya mike ya hau up step's din da xai kai shi dakinsa.

  misalin 1:40pm jirgin su yasauka sokoto birnin shehu Dad dinsu NASREEN ne nagani yana fitowa ajirgin yaxo ya rungume yaronsa NASREEN yace ina kewar ka my son NASREEN yace me too DAD, driver yadauko su daga airport xuwa estate dinsu.

bayan sun iso gidan Alhaji AHMAD Mahaifin NASREEN yana makale da dansa yace NASREEN what's going on duk ka chanza yace DAD Akwai wani Abu Dana gani yana rikitani that's why naketa jiran kadawo nd u know how MOMY is ita bata bari ayi taimako kaikuma ke cewa idan mukaga mutum awani hali mutaimaka masa mubashi taimako, sai NASREEN Ya kwashe komai gameda matar nan daya gani kanyar sa ta xuwa makaranta Baban nasan yayi shuru chan sai yace Allah sarki baiwar allah tau yanxu bari mushirya muje chan dajin kuma kada kabari mumynku tasan Inda xamu yace tau DAD shiyasa nake matukar qaunarka.

wai kuyi hakuri da wannan kunsan typing akwai wahala amma anjima xaku same wani insha Allah

yawan comments
yawan Typing🖋🖋💅

                      👩‍❤️‍💋‍👨  by MRS YAREESUCE
LURV👩‍❤️‍💋‍👨''''''

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 24, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Labari Mai Taba Zuciyar Mai KaratuWhere stories live. Discover now