Farko

2.3K 55 3
                                    

🦋RASHIN MAFADI 🦋

Ina godiya ga Allah mai kowwa mai komai da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi, Allah ya bani ikon sauke shi kamar yadda nafara..

Togacciya
To readers inafatan xaku ilimantu kukuma nishadantu da wannan book din, sannan baxance komiba illadai gaskiya akwai romance sosai acikin wannan littafi.. ina bada shawara duk wadda ko wanda basu kai 18 ba karsu karanta littafin.
    

  Page 1
Matsakaicin tsakar gidane, mai dauke da adakuna guda biyu rak , gefe makewayine wanda akayishi da langa langa saita daya gefen kuma madafine da alama dai bbu kitchen a gdn , Dan ganan murhun gawayi da tukwane a xube alamar agurin ake girki.,,, wata matsakaiciyar matashiyar budurwace ke fitowa daga daya daga cikin dakunan, farace doguwa fuskarta bata cika kyauba can kuma ba mummuna bace., taci kwalliya tamkar xata gasar sarauniyar kyau sam baxakace daga cikin gidannan tafito ba idan da awani gurin kaganta.,, Dan kayan da suke jikinta da kuma wayar da take hannunta xata saka kayi mata kallon diyar masu hannu da shuni..,, uwani, uwani uwani ta fada tana maimaitawa cikin daga murya, wata mata da baxata wuce 45 years ba naga tafito daga makewayi hannunta dauke da buta da alama ta kama ruwane naam yar albarka anfito xaa tafi nema kenan, tafada tana washe baki wanda yayi jajawur da alamar cin goro,... eh xan tafi matashiyar tafada tana bare cingom daga leda tawurga baki.. toh yar alabarka adawo lafiya Allah ya hadaki da babban rabo kinji.,, ameen uwata takaina budurwar tafada tana nufar hanyar kofar gida.....,, yauwa uwani idan kikaga 11 tayi bandawo ba kawai kurufe kofa saida safe.. tohtoh yar albarka adawo lpy kinji. Allah yasa tafada tana ficewa daga gidan
  
         Wata hamshakiyar mata da xata kai kimanin 40 years na hango zaune cikin hadadden falo na alfarma cikin shiga ta alfarma, wayace a hannunta kirar iPhone 12 tana daddanawa tana kuma jero tsaki akai akai,  wayar tata takara a kunne haba mansur kira nawa xanyi maka ne baka dagawa,, tadanyi jimmm da alama tana sauraron abunda ake fadane tacan daya bangaren,, ok na fahimta toh amma pls kayi maza kataho kasanfa  a wuya nake yau kwana nawa rabon dana saka ka a idona mansur?? Ta kuma yin shuru..,,, toh shknn saika karaso tafada tana kashe kiran wayar...,,,  after kusan 1hour + wani kyakkyawan matashi ne da baxai wuce 27 years ba yashigo falon fuskarsa fadade da far'a,.. hello sweetheart yafada yana ware hannu alamar oyoyo, rikin rangwada da salon jan hankali hajiyar tataso tana karairaye sweet mansur ka karaso tafada tana shigewa jikinsa.,,, mexan gani na fada ina zaro ido 😳😂 ban ankareba na tafi duniyar mamaki sai waigo nayi naga wayam basa gurin ashe har sunshige daki sun barni ina mamaki wannan runguma da suka ma juna.......,,,,,,,,
 

  To readers yaya kukaji wannan salon nawa???? Akwai abubuwa da dama a cikin littafin kudai ku biyoni...,,

 

RASHIN MAFADIWhere stories live. Discover now