🦋qRASHIN MAFADI 🦋
ByFree page
Page3
Tun kamun mansur ya karasaka guest house din Alhaji tukur Sumayya takira mai gadin alhaji tukur din tafada masa cewa xatayi bako..,, yaso yayi mata gardama da cewa alhaji idan yasani xai iya korarsa, ta bashi 5k shknn ta rufe masa baki..., bayan mansur yakaraso nan ma haka sukayita aikata masha'arsu har zuwa safia.....,,,
Karfe 8pm dai dai Alhaji tukur ya shigo gidansa..., sosai hajia laila tayi kwalliya cikin shiga ta alfarma tatari mai gidan nata,, sannu da xuwa alhaji ya hanya da fatan ka iso lpy,, tafada cike da ladabi sam baxace itace wadda tagama halin banxa da saan yar cikinta ba daxu..., bayan ya huta yake tambayarta ina safna ne banji motsinta ba...,, ai safna tana gidan hindatu (kanwar hajiya laila) yau tace can gidan mommyn nata takeso ta kwana...,,, ah lallai hakan yayi kyau kam alhaji tukur yafada yana hamma da alama bacci yakeji,.,, hajia ai yakamata muje mu kwanta ko naga to 10 ta wuce...,, aa alhaji nikam banjin bacci saidai muje naraka ka ka kwanta dakinsa ta rakashi bayan ya kwanta ta rufe masa kofe.., dawn stairs ta sauka tanajan tsaaki yanxu dadashi na dogara saidai na mutu da feeling..., kayi almost 3 weeks baka gidanka kadawo maimakon kabama matarka hakkinta kaje kakwanta bacci....,, badan mansur ba ina zan saka kaina hajia laila tafada tana rike haba..., wayarta ta janyo tashiga kiran mansur video call saidai tayi rashin sa'a baya online.., dialling number safna tayi harta katse bata daukaba ... may be tayi bacci tafada tana jawo remote ta canja channel......,,,,,,
...............
Wacece hajia laila: hajia laila mutuniyar kano ce sunyi auren saurayi da budurwa itada da alhaji tukur,, yayansu biyu Najeeb shine babba yana zama a Uk bayan yagama karatu ya samu aiki,, ya auri baturiya ya tare acan sai time to time suke zuwa , sai yusrah itace auta itama bata dade da dawowa daga uk dinba inda ta kammala karatunta...., sam alhaji tukur bamazauni bane tafiye tafiye yakeyi kokadan baiyin satin guda a gd.,,, tun farkon aurensu bai gamsar da hajia laila sbd kasancewar sa mai jiki da kuma tumbi..., hajia laila tasamu mafitane kamar yanda take fada ta hanyar kawarta hajia zainab itama kusan problem dinsu daya da hajia laila...., bayan hajia laila tayi complain ne hajia zainab din tace mata why not ta nema kananan yan mata tana biyansu suna biya mata bukatarta dan itama haka takeyi.. nan hajia laila ta nuna mata batada shaawar lesbian,,, toh nan nefa hajia zainab ta hadata da mansur.. itama tasan mansur dinne ta hanyar wata kawarta.....,,, shikam mansur dalibine a kwalejin harkar noma dake garin na kano son zuciya da son abun duniya shiya jefashi a hanyar da yake kai yanxu yana biyama manyan mata masu aure bukatarsu suna biyansa kudi.....,,, unguwarsu daya da Sumy da farko soyayya sukeyu daga baya kuma suke aikata abunda zuciyarsu ta raya musu....., wannan kenan..
* yanxu inna uwani kinaganin abunda ya sumayya takeyi amma baxakiyi mata fada ba,, yaumafa kina gani bata kwana a gidaba...,, a matsayinta na ya mace hakan bai dace ba inna kuma kece ya kamata ki dauramu akan hanya mai kyau ba wani ba.... Allah uwar iya nace Allah..,, to naki nayi mata fadan zo ki dakan.., oh ni uwani anya rayhana ba bakin ciki kike yiwa yar uwarki ba sbd tafiki kashin arziki?? Innarsu su Sumayya tafada tana riki haba..., haba inna akan meye xanyi mata bakin ciki koda kudin halak ya sumayya take samowa baxanyi mata bakin ciki ba ballantana. oh oh oh au yanxu kudin haramun take samowa kenan ko?? Itadai rayhana bata kuma cewa komaiba tasunkuyar da kanta kasa,,.. watau yau babu kalatacciyar makarantar taku shine kika sakani a gaba xaki isheni da shegen i icin naki da kika saba ko..... ninama taba ganin mace irinki rayhana baa taba zuwa kofar gidannan ance ana sallama dakeba,, idan kyawun jiki dana fuskane bbu abunda sumayya xata nuna miki,, saidaima ki nuna mata amma shegen bakin jini ya maki yawa, yawa jaba,,.. ko kuma ince kinki kisaki jiki ki fita ki nemo arziki kamar yadda yar uwarki takeyi,,, innar tafada tana kade zane tashige daki...,,,
Inna uwani macece mai azababben son kudi yaranta uku sumayy itace babba sai rayhana saikuma bashir karaminsu,,, tun tasowar sumayya taataso da son kudi irin na mahifiyarsu..,, a hankali idonta ya bude da bin maza har takai inda take yanxu, while rayhana sam ba halinsu daya ba bama zakace ciki daya suka fitoba.., kamilalliya ce ita sam halinsu ba dayaba... Sumayya nada 22yeara while rayhana tanada 19 years bashir kuma yana 13 mahaifinsu ya rasu tun bashir yana 2 years.....,,,
YOU ARE READING
RASHIN MAFADI
ActionLook rayhana ni nan da kika ganni babu abunda baxan iya yiwa namiji ba idan har zai bani kudi, dan haka ki bar bata bakinki waazinki baxai taba sakawa nacanja dabi'ata ba.....