At the dining table,After isha prayer,
Tsanda kowa ya sauko tsannan Farhana da Mimi suka sauko domin chin abinchi.
"Sannu da zuwa ya hameed suka Fadi ah tare da wani fake smile.
Dama sungama hada plan dinsu ah dakin su yarda zasuyi avoiding dinshi har ya tafi.
"Thank you...."ya fada ya Dan daakata.
Sanan ya chigaba"....Da alamar bakuyi kewa na bako?
,sai kowa ya Gama min marhaba da zuwa zaku zo ko"yafada Yana kallon su Amman
Naga irin wani kallon dayake to wa Mimi ."Ina kuwa zamuyi kewar mugu Kamar ka"Mimi tafada Amman Farhana che kawai ta ji meh ta fada.
"Mimi kiyi min shuru"farhana tayi Maya replying tana wani fake smile da zata amsa was yayan nasu.
Mimi Kuma ta Riga da ta rantse chewar ita bazata amsa Masa ba."Haba munyi missing Dinka Yaya "Farhana tafadi tana Kara wani fake smile din.
Amman Mimi shuru tayi domin kallansa ma Bata so."Shine ,ko call Dina ma baku yawan yi"ya fada Amman lokachin Nan Mimi ya kalla.
Tana hada Ido dashi ta sunkuyar da kanta."Table manners,sai ku zo ku zauna kuchi abinchi"
Mummy ta fada tana kallon su.Da sauri Mimi taja kujerar da yake kusa da na daddyn su.
Farhana Kuma ta zauna kusa da ya hameed, domin shi kadai ne empty seat da ya rage.
Amman kaman ya so Mimi ta zauna kusa da shi.Ah take Mimi ta tura wa farhana da message ah wayanta .
Mimi:"😜😜,😂😂 enjoy your dinner with big bro big head😂
Farhana: let's meet in the room I'll deal with you😭😭,you knew I wanted to seat close to dad,shegiya I hate you sis.
Mimi;I know you love me more....love you enjoy your meal.
Farhana: Leave me joor😭😭
Kowa ya chi ya koshi,Hisham ne yafara tafiya dakinsa ,sannan mummy da daddy.
Dama yau daddy ah part din mummy zai kwana.Mummy tana da part dinta haka ma haj kareema.
Part din ya hameed Yana jone da na mummy."Sai da safen ku "mummy da daddy suka Fadi , daddy na rike da hannun mummy.
Hakan ya matukar burge su gabadaya.
Har video Farhana tamusu.Farhana da mimi suka shiga kwashe kwanoni zuwa kitchen.
Amman ya hameed Bai Gama chin abinchi ba."Mimi"ya Kira Sunnan ta duk zuchiyar ta ya Gama sinkewa
Da kyar ta amsa ma sa da "na'am ya hameed"
"You cooked this(ke kika dafashi)"yafada Yana nuna pepper soup din dayake Sha.
Ahankali tache
"Eh"
"Nayi kewar shi dayawa,Ina fatan Zaki ringa min har ehn koma""Shikenan Yaya"ta Fadi da sauri ta biyo muguwa Farhana zuwa kitchen din.
.
.
"Muguwa shine Zaki barni da mugun yayan kin Nan"
Mimi ta mare bayan Farhana bayan ta ajiye warmers din ah sink."Da sauri Farhana ta pashe da dariya"
"Chef Mimi ....no chef Aisha Suleiman abideen"Farhana ta Fadi tana ta dariya
"Iyye Ashe we will take chicken pepper soup everyday"Farhana ta Kara fadi.
"Kullum sai ya nema abunda zai ringa sa mutum yayi he's so annoying ".Mimi ta fada tana tura Dan bakin Nan nata.
"Go and get his plates am sure he is done now(he ki kwaso kwanonin sa nasan ya Gama chi yanzu Kam)"
Farhana ta fada tana wanke kwanonin da suke sink din."Me!!"
"Kar kije ki kwaso...,"
"meyasa ma bazai kawo dakansa bama"ta tashi domin dauko su.Tsarai tasan Farhana bazata je ba ,haka tayi hakuri taje.
dai dai tana Isa ya tashi alamun ma zai Kai kwanonin kitchen.
"Ya hameed bani zan Kai "ta fada tana karban kwanonin da sauri daga hanunshi.
Bayan ta karba ta juya ko kallansa Bata Yi ba ,ya saki wani murmushi da bansan dalilinsa ba,sannan ya Kure mata Ido har ta shiga kitchen din.
Shi Kuma ya juya domin ya koma part dinshi.Assalamualaikum
Karku manta ku Mana voting , sharing da commenting.© Najaatuzubairu.
YOU ARE READING
MATAR CAPTAIN.
Romance"Mimi haka Allah ya kaddara za mu mutu mu barki....kiyi hakuri ki yafe Mana kuskuran mu,Allah ya baki miji nagari dauta, da zuri'a dayyiba,naso Naga mun aurar dake Amman lokachin mu yakare ah duniya,Mimi ki karba kaddarar ki ko tayaya ta zo Miki dom...