please vote for your little sis🥺

0 1 1
                                    




Bamako, the capital of the Republic of Mali,which once prospered as the three greatest black_ruled kingdoms in africa and was founded in the year 1640.Built on the banks of the niger river,it derived from the name 'BAMA' and 'KO', meaning alligator and driver
Masauratar Bamako Babbbar masarautace Mai kunshe da tarihi da Mulki Mai karfi,yawancin mutanen kasar fulanine hade da larabawa da wasu yarunka baarasaba,mutanen cikin yawancinsu musulmaine domin kasar musulmaice,suna da arziki sosai da kuma addini Mai karfi,akwa yaltaccen abinci akasar, akwa manoma da yawa a kasar shiyasa nama,Nono kedai matukar sauki a kasar.....,

✍️✍️✍️
Akwa adalin sarki yahaya Hussaini Hassan Wanda yakasance Shi yake Mulki ayanxu bayan da mahaifinsa Sarki Hussaini Hassan Hassan yayi murabis yabar masa domin shima ya huta,Masauratar nashiga domin gano wa idona domin ance gani ya Kori ji , masauratar CE Mai mutukar haduww ginin  Dana Amma an gyrashi kuma yayi mutukar tsaruwa, masauratace Mai Fadi kuma Mai karfin Mulki a kasar Mali ,akwa bayi Kala Kala kowanne da uniform ajikinsa suna shige da fice aciki masauratar,babu abinda yafi burgeni sai Yadda bayi da masauratar suke cike da tsafta Inda bayi mata suke cike da kayan na addini Wanda yarufe musu jiki ba kmr wasu masauratunba...
Sarki yahaya na zaune akujerarsa ta Mulki tare da bayi da hikimai da wazirai azagaya dashi can na hango wata Mata wacce ke agaban sarki kanta a sunkuye daure take da ankwa,jikinta yayi buru da shatin bulala,ayadda sarki Yadda fuskarsa adaure yasa KO yake a nurse domin sarki yakasance mutum Mai faraa da son mutane shiyasa mutanen garin kejin dadin mulkinsa,.....
Bazaki Fadi Inda take ba sarki yafada da muryasa Mai amo da kuma nuna Yadda ransa yake abace farar fuskarsa ta rine xuwa ja,...
Allah yaja da kwananka yau Shekara kusan 21 daya kenan da batan aminiyata kuma wallahi Bansan Inda takeba,bansan wata duniyar takeba wannan shine iya Kacin gaskiyata Allah shine mafi sanin daidai tafada idonta na zubda kwalla,ku maidata kucigaba da hkuntata harsai tafadi Gaskiya yafada Yana Mai Banda umarni...,
Kayimin Rai sarki Mai adalci wlh Banda masaniya kayimin Rai tafada sonda fadawa ke janta xuwa prison,...
Tsaki yayi Inda yabuga kujerar mulki Saida KO ina ya amsa domin sarki yahaya ba karamin sadauki bane,nan fadawa suka Mike baice ,kallaba ya wuce sashin Fulani wato mahaifiyarsa

✍️✍️✍️✍️
Murmushi gardener din haba dai kamatafah kikace? Suhailat tace eh with confidence,toh shikenan Bari na wuce aiken daakamin yawuce da murmushi afuskarsa,kayan jikinsa ta kalla tsaf fes fes dasu kuma daga gani masu tsadane,kuma jikinsa Bai nuna alamun wahala gashi kuma kyaikyauwa ajin farko iko sai Allah tarike Baki tana mamaki poverty kenan tafada Kafin ta  koma part din data Baro domin shiryawa takoma gida,gobe zata Fara aikinta kuma zata taho da kayanta Domin a kaidar aikin Friday, Saturday da Sunday daine kawai baa kwana shima Idan Kanada choice Zaka iya kwana ,Amma duk sauran kwanakin Zaka kasance Ka kwana agidan incase of emergency,

Bangaren Sapna kuwa anyi Mata treatment Inda aka bata magunguna ta Karba tasa a ajihun wandata,Daddynsu Amira ne ya kawota gida Inda yayi wasu Ammi da aunty Luba bayani,suntashi hankalinsu sosai Amma saidai ganin Sapna ta watsake bayan tafiyar su Amira suka Dan saki jiki domin taware , principal yayi ja wa mallam habu wannan so akan Sapna kuma yadauka domin shimakam ya firgita ganin Yadda Sapna Tayi,tashi kishirya kitafi islamiyya tunda kinci abinci kuma kin watse ruwa nan basma ta langwabe domin Kam bata son makaranta kuma Gashi Allah yamata kwakwalwa,Ammi wallahi ban warkeba dauriya nake tafada tana Mai Murza ido,Ammin yara akyaleta inaga bata warkeba cewa aunty Luba,toh shikenan Allah cewar Ammi domin ita Bamai yawan magana bace

🌺*Kadarar Kauna*🌺Where stories live. Discover now