Making friends Nanah's pop :- yau 2days da dawowa na school I miss home already tashi nayi da wuri dan tun da na dawo bani da time arranging kayana nayi tare da gyara dakin wanka na shiga har na fito na shirya cikin beige long sleeve shirt da trouser pallazo set ne shirt din da wando vintage scarf 🧣 dinna na dauko na sa with flat shoes and bag har na gama room mate dinna is still sleeping mamakin ta nike yi dan seriously this girl she's not into karatu at all har zan fita in kyale ta na dawo tada ta wanda da kyar ta tashi
- [ ] School was boring and hectic for me because I take everything thing too serious it was one evening ina garden going my class assignment I always enjoy peace and quite basketball ne yazo yayi hitting kaina wanan har sai da naga duhu isowar mutum naji da gudu wajen sai dariya da dayan yake yi, mutum naji a kaina wanda har yanzu idanuna basu gama dawowa dai dai am sry hermosa shine abunda yace mun face dinna ya rike yana duba in akwai wani injury
- [ ] Bige hannun shi nayi mai dariyan naji yace chill dude is all good nothing serious so stop panicking please
- [ ] Sai a lokacin ganina ya ida dawowa dai dai kallona yake yi har yanzu am sry please shine abunda yace mun kaman bazan mai magana ba nadan daure fuska nace is ok
- [ ] Kaman zaiyi magana kuma kawai ya tashi ya bar wajen gama hada kayana nayi going through inga komai na nan yadda yake hey hermosa aka kara cewa sai a lokacin na daga kai still that guys with the basketball na dauka sun tafi tun dazu harara na dallah mai wanda har yanzu kallona yake yi kafin yayi smiling suka wuceLuis POV :- dawowa mu kenan daga basket ball field is like bamu gaji ba still playing while walking to school field kwace kallon nayi daga wajen Pedro acting like the pro mistakenly yayi hitting ball din going directly to the school field da sauri na ida isa wanda har tayi hitting dinta a face kayan karantu ta sun zube fuskanta na fara dubawa in tabbata ba ciwo koh wani abu and I get lost the face to too perfect for my liking sry hermosa shine abunda nace mata in Spanish hermosa yana nufin mai kyau
- [ ] Bige hannuna tayi smiling nayi tare da kara bata hakuri ina jin Pedro na mun mita mu tafi, tsaki nayi his always a jerk har muka danyi nisa sake juyawa nayi ina kara kallon ta there is something about this girl that is so captivating dagowa tayi ganin bamu tafi ba yasa ta kara bata rai dariya hakan ya bani muka wuce
- [ ] School is been normal my regular schedules going to lectures back to dorm no much of a friends always feeling lazy gym nayi register just for my free lectures day yau weekend after a finish sorting my clothes na badawa laundry na bada agogona na kalla it's a little late in the evening karasawa gym dinna kenan I always take the easy ones bana yanda in wahalan da kaina sosai I even met a friend she's a Lebanese kusan kullum tare muke gym nadan zauna hutawa trying to catch my breath naji mutum ta bayana dai dai satin kunena da sauri cikin dan tsoro na tashi wanan guy dinne from school compound yau shi kadai kana ganin shi kasan yayi gyming ya gaji dan alama ya nuna hakuri ya fara bani da sauri razia my Lebanese friend na mun dariya yanda one time na zama serious, sai a lokacin ne hankalinshi ya koma kanta hannu ya bata tare da fadin am luis shaking hannun tayi Razia and Aisha tare da nuna ni bance mata komai ba kyaleta kawai nayi nan muka yi shirin fita duk da walking distance ne zuwa school he offer to take us with his car inda mukayi rejecting gaba daya wanda hakan yayi mun dadi a kafa muka koma dorm
- [ ] Tun daga lokacin Luis is always looking for a way to talk to me tun ina share shi yasa yazo muna gaisawa his a final year student mu kuma ni da Razia dukkan mu freshers ne
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 3
RomanceI know am a disgrace to my family I bring shame upon my self and my family daddy's princess with my two over protective brothers dating an outsider and accepting him is the biggest mistake of my life I hate men because they are all cheat and players...