The College Is my first year in collage, American University of California Davis, karatun America akwai wahala ba kaman ni da na saba kullum ina tare da iyayena basa son barina zuwa ko ina I miss home and everything about home yau dad da mum suka ajeni har sai da nayi kuka kaman karamar yarinya haka dad yayi hugging dinna yanata lallashi na har dorm dinmu sai da mukaje room of two dad ya kama room mate dinna wata india ce natasha I know dad with rules da alama tayi mai bayan tafiyan su na dawo kasancewar munci abinci a restaurant a waje bana jin yunwa sai dai missing gida da change of environment Al-ameen na tuna yana naija wajen granny amma duk ya damu tun muna airport yake kira ya kira mu yafi a kirga telling me he miss me and in ya dawo zaizo mun weekend Unpacking na gama yi tare da setting bed dinna wayana ne ya fara ringing gani number yaya hameed yasa na dauka da sauri hey sis gaishe shi nayi with smiling face ya ansa so how is my sister coping with the college dan yatsina fuska nayi tare da cewa boring dariya ya kwashe da ita yace you're so much like Waheed adjusting zakiyi ki maida hankali nan da nan zaki ga kunyi nisa har ma kizo ki gama nan tambaya ta yayi tayi akan school ina bashi ansa har mukayi sallama
Yaya waheed ma ya kirani duk da ba wani magana mukayi ba dan kowa a family yana cewa halin mu daya na rashin son mutane da magana amma I know nafi yaya waheed saboda am mummy's handbang kuma kana tare da ita duk yanda kaso ka guji mutane toh baka isa ba shima maganan school mukayi sai package din da yace ya aiko mun dashi an mun delivery kasa na sauka har wajen delivery man na karba package din tare da sign da sauri na dawo daki unwrapping box din nayi latest Apple tablet ne sai Apple Watch new series da black back pack gaba dayan sunyi mun kyau Yaya waheed kenan his not good with words but his always good with gifts
Kayan da mum ta hada mun got me rolling my eyes seriously this woman, am the only girl in the family amma abubuwa da yawa basu dameni ba make up is total not my thing I always go with the normal stuff girl stuff ban damu dasu ba shiyasa kullum muna nan muna fada da mum she will change my wardrobe shopping and rest kuma daga karshe in ki amfani da wasu, amma ban hada karatu da komai ba duk inda aka ce career building ne toh nice gaba gaba, Haka na gama shirya kayana ina mamakin sanda mum ta canza mun wasu da yawa daga ciki, dole haka na hada dasu , komai is ready waiting for my new collage life tomorrow roommate dinna tun gaisuwa ban kara tanka taba ganin ba face ta bar dakin ni dai har nayi bacci ban san sanda ta dawo ba Washegari haka na tashi da kanshi abinci tare da coffee haka nayi mikan gajiya tare da sakowa daga gado sai toilet dan inyi wanka
Haka na sakar ma kaina shower ruwan zafi sai da nadan dade a haka saboda Allah ya dauro mun sun wanka, I love taking shower because I find it extremely relaxing, kafin na bude sabon coconuts shampoo dinna wanke gashina na fara yi kafin nayi wanka sanda na gama na fito daure da toilet dayan in goge gashina natasha ce ke shirin fita har ta shirya dan tsaya tayi with smiling face tace morning, nima dan smiling nayi mata tare da cewa morning
Hair dryer na dauka cikin sauri na gyara gashina wata doguwar riga na dauka maroon ta wuce gwiwa amma bata ida isa kasa ba da skinny Jean na sa ban damu da make up ba, back pack dinna na dauka tare da bin kanshin abinci sai cafeteria
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 3
Roman d'amourI know am a disgrace to my family I bring shame upon my self and my family daddy's princess with my two over protective brothers dating an outsider and accepting him is the biggest mistake of my life I hate men because they are all cheat and players...