Part 4

2 0 0
                                    

Khalil yana daukar kiran ya fara da

"Barka da dare tauraruwa ta

Na fada maki wani abu da baki sani ba? Kina da maganin dake magance wata cuta da nake fama da ita. Murmushin ki ita ce maganin kuma wannan cutar ita ce damuwa. Duk inna shiga damuwa, murmushin ki kawai nasa na manta da damuwa dana ke ciki.

Assalamu alaikum warahmatullah Wa barakatuh ya abar qaunata

Dafatan kina lafiya masoyiya? Na kasa samun natsuwa a cikin zuciya ta. Kunnuwa na muryar ki kawai take muradin ji, Idanuna fuskar ki take muradin gani, tinanin ki ke sani farin ciki a koda yaushe. Ina kaunar ki.

Halima tayi shiru tana me sauraronsa

Sannan tayi ajiyar zuciya
"Wa alaikum assalam
Y kake?

Khalil yaji muryanta tana rawa sannan kuma babu nuna murna bisa kalamansa

Ya tashi daga kwance dayake

"Halima! Are you okay?! Akwai abinda ke faruwa just tell what's it

"Yaushe zaka turo? Inaso ka turo gobe zuwa jibi a sanda cewa dagaske zaka aureni nasan idan ka turo zai kauda komai.
Khalil nifa na sawwaqe maka lefe da wasu abubuwan na biki kawai inaso kafito ayi auren nan a huta in ba haka ba zamu rasa juna abinda nake tsoron afkuwarshi kenan"

"Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un"

Halima Wlhi banso na rasa ki wlhi ko zasu miki aure in kin fito I can marry saboda qaunar da nake miki

Please khalil maganar ka turo nake maka indae ka turo anson akwai zancen auren Mu mummy bazata nace ba nasan yadda zanyi

Okay halima look em um! Wlhi I'm scared of the way your mom is going to treat my uncles in sunzo kinsan basuda kudi suma talakawa ne kuma your mom naga batason talaka
Kinsan me za ayi give me some more time wasu kudi suzomin se kawai suzo a kawo kudi

Look Halima give me more time to think about this matter I will talk to you later take care!
Bye!

What?!
Tsaya!

Khalil ya kashe waya nan fa hankalin Halima ya tashi she doesn't understand  khalil's words.

Tafara kuka then she decided to call me ummi (her friend)  may be ummi xata bata shawara akan me yakamata tayi because a ranta tasan tanason khalil sosai wanda take ganin rasa Shi kan taba rayuwarta
Kuma batason auren mahmud

RayuwataWhere stories live. Discover now