Assalamu Alaikum Jama'ar Annabi. Da fatan muna lafiya? Ya mukaji da halin da Nigeria take ciki? Toh Allah ya kawo mana sauki. Allah yasa mu dace. Amin
This is a short story I wrote for BBC hausa, but i didn't win. So, here it is.
Wannan ne karo na farko da na fara rubutun hausa. Amma nan bada jimawa ba, zan saka maku sabon littafi na, na hausa. In shaa Allah. I am still working on it. Allah ya bani ikon gama shi lafiya. Amin
Karku manta kuyi voting da commenting danAllah. Karanta comments na saka ni nishaɗi. Kuyi sharing.
Kuyi following shafi na, na instagram.
_hajjo.baraahWith love,
HajjonAbdul💕
YOU ARE READING
Hana wani hana kai
Short StoryA short story Note: The story has only one page. Labarin ya ƙunshi shafi ɗaya kacal. Baƙin ciki, Ƙyashi, Hassada, jin zafi....babu inda yake kai mutum sai halaka