page 1&2

8.4K 213 8
                                    

[11/3, 11:31 AM] Real Afreen ce💋: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀
      🎀🎀🎀🎀
            🎈🎈
               🎈
_*MIJIN YARINYA*_
                🎈
              🎈🎈
         🎀🎀🎀🎀
   🎀🎀🎀🎀🎀🎀

   Dedicated to*******

      *2nd* November 2017©

   
      

بسم الله الرحمن الرحيم
 

*TUKWICI*

    _Wannan littafin tukwici ne gareki mahaifiyata..innasanki sosai Allah ya qara miki tsawanrai mai albarka..💋_

*GARGADI*

   _Bayarda kowa ta juya min littafina ba kuma kar asamin a document plxxx..Dan hk dikka me bukatar nvl din daga farko koda nayi nisa ze iyamin mgn tnx_

*01*

🎀🎈Zaune mumy take a palo Irfan yayi sallama ya shigo palon fuskarsa cike da fara'a..haka zalika mumy ma dake zaune ta amsa tana murmushi..

    Irfan(Abdulrahman kabir) saurayine fari daidai kuma kyakyawa meji da kansa.. Mahaifansa dikka fulani ne Dan hk dikkansu daga shi har kanwar tasa kyawawane...

   Zama yayi kusa da ita tare da fuzar da iskan dake bakinsa yana fadin

  "Am so tired mum"

    Murmushi tayi tana

  "Nace kayi aure kaqi ai by kafiso kayita zama hk ynxu hk ita khaleesat din tayi auren ta ma ta manta dakai kaima sekayi hkn kawai start afresh son"

   Bata rai yayi yana fadin

  "Mum plxx Wallahi banason zancen ni bazanyi auren ba"

   Hade rai ita ma tayi tana fadin

   "Aikuwa za kasha mamaki na indai bazaka kawomin wacce zaka aura ba toh zannemo acikin yan uwana"

   Da sauri ya juyo ya kalleta yana fadin

   "Wat!!! Haba mum a village fa kenan"

  Da mamaki take kallonsa tana fadin

  "Lallai Irfan toh uban naka ma daga qauye yake kan yayi kudin kajimin yaro"

   Miqewa yayi ya nufi hanyar stairs Dan zuwa dakinsa yana fadin

  "Nidai bazan zauna da yar qauye ba wallahi sedai kizauna da ita"

  "Iye I can see kai badaga qauyen kake ba kenan"

   Shigewarsa yayi daki ita ko kanwarsa suhaima dake dakinta dik tana jinsu ta fitoh tana fadin

  "Kema dai mum kiga yanda bross yake ji da kansa dangaye kice zaki basa yarqauye"

  "Toh ai nima yar qauyence kan ubanku ya auren"

   Dariya suhaima tayi tana fadin

   "Ai dane wannan mum buh for nw ba'a haka ya Irfan fa cewa yayi shi ko zeyi aure baze aure YARINYA ba ba wacce take da degree ze aura"

   Tsaki mum tayi tana fadin

  "Yuh guys are not serious bazai auromin Mara kunya ba Wallahi tayi degree din agidan sa yanda kema agidanki zakiyi"

    Turo baki suhaima tayi ta miqe ta nufi hanyar qofa..

   Tsaki mum tayi tana fadin

  "Kwadaiji dashi dik inna daidai daku"

MIJIN YARINYAWhere stories live. Discover now