page 8-15

5.3K 101 3
                                    

[11/7, 9:55 AM] Real Afreen ce💋: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀
      🎀🎀🎀🎀
            🎈🎈
               🎈
*MIJIN YARINYA*
               🎈
            🎈🎈
      🎀🎀🎀🎀
🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*2nd* November 2017©

   _Godiya gareku masoya na ngd Sosai da irin qaunar da kuke nunamin innqaunarku Sosai_

       
     *08*

🎀🎈Bema lura da ita ba ta nufosa kamar daga sama yaji ankarba jakar dake hanunsa .

   "Ya irfan sannu da zuwa"

   Binta yayi da kallo riqe da jakar ta nufi qofar dakinsa tsaki yayi yabi bayanta yana isa ya karba jakar yana qoqarin bude qofar yana fadin

   "Nifa banason iyayyi da rawan kai"

    Wannan zance ya qona mata rai Dade agurin tsaye bace komai ba har ya gama bude qofa ze shiga kenan ya juyo da mamaki yaga tana hawaye

   "Lafiya haka?"

   Kamar jira take ta fashe da kuka ta nufi dakinta ta fada kan gado tana kuka sosai..bayanta yabi harya sa hannu ze bude se kuma ya fasa

   "Kar naje tarainamin hankali"..

   Har daganan yana jiyo sautin kukanta Dan hk ya shige daki abinsa....

   Washe gari da safe idanunta diksun kumbura allamun tayi kuka qin kula kowa tayi sai gaisuwar da tama mum da dad kawai ta nufi jikin motar irfan ta tsaya harya gama shirin sa ya fitoh atunaninsa ma ta tafi seya gabta tsaye ta hadiye rai..

    Budewa tayi ta shiga tazauna yau fuskarta ko allamar kwalliyarma bata samu ba...

   Murmushi kawai yayi ganin har sunci Rabin tafiya bata tanka masa ba yasa yasoma fadin

   " Saura shekara nawa kigama mkrnta"

   Shiru bata ansa ba

"Bakya jinane?"

    Shiru nan ma

"Ke badake nake mgn ba"

    "Kaje ka tmbyi mum kuma ma inna ruwanka ni bansani ba"

     Tinda tafada masa hk bece komai ba har suka isa skul din tayi ficewarta   Jan motarsa yayi abinsa...

  
    Akwana atashi ba wuya su Ummi har sun kusa gama wace Dan haka mum ta takurawa dad akan lallai se anyi bikin shima yaji dadin hkn sosai..

   "Kai irfan ka shirya insha Allahu zakaje gurin su innah kaifa Ummi Ku gaidasu"..

    Acewar dad

  Toh kawai irfan yace dad ya cigaba da fadin

   " kuma kome kake kafara shirye shirye akan bikinku"

   "Dad biki fa kace"..

  " eh kaida ummi kuma banason musu".

   Shiru irfan yayi daga bisani ya miqe ya fice yana fita sukayi cinkaro da ummi tafe take da wasu qanan kaya da ko qasa basu kaimata ba yi tayi kamar batasan yana gun ba...

   "Ummi"..

  Cik ta tsaya batare da ta juyo ba harya qarasa gareta..kanta yayi fuuuu har backyard din gidan yanda mum bazata jiyosu ba..

  " meye haka?".

    Hararta yayi yana fadin..
  
    "Kisaurareni da kunen basira kiji mezance miki"..

MIJIN YARINYAOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz