page 96-100

514 29 1
                                    

🍓🍓🍓🍓🍓
      🍇🍇🍇
             🍡
   ~*AKAN SO*~

Na

    *Faty Afreen*
       _(Real Afreen ce)_


       Dedicated to
              👇
   _All my fans_💋

Vote mie on watpadd
      *Fatyafreen1*

afreennovelserie.blogspot. com


*Last page*🌹

  
       *🍡96-100*

Dik wa'anda ke gun suka rakasu da ido..

     Zaune ikram take abun duniya ya isheta tarasa yadda zatayi  bugun kofa tayi ta miqe tana budewa ibrahim ya shaqota...

    "Inna kika kai fatimah ..inna take"

   Murya ciki ciki take fadin

    "Ni bansan mekake nufi ba"

    dauketa yayi da mari tasa kuka tana fadin

  "Wallahi Allah bansan me kake nufi ba"

   Jin ba zatayi magana ba yasa ya shige daki ya dauko belt ihu take tana fadin ta shiga uku wayarsa ta soma ruri Ciro wayar yayi ya sa a hands free

    "Ibrahim karka wahalar da kanka fatimah na wurina sunana najma"

   "Wattt najma kina nufin ke kika dauke najma"

   "Eh Nice kuma zan iya ilata ta idan ka kuskura kasanar da wani"

   Rawar baki yafarayi yana fadin tana inna?

    "Ibrahim tinda kadawo anguwarmu nakesonka bazan taba yarda daga zuwan fatimah ta kwaceka ba ninafara sonka ba ita ba"

   Mamaki kalaman najma suka bashi daqyar ya rarrasheta ta fada masa inda suke ..

    Fita yayi yaja motarsa ikram dake zaune tafara tunanin wacece najma..sedaga baya tagano ashe wannan kawar fatimah'n ce...

   "Akwai balla'i kenan dan bazata sabu ba"

   Ta fada tare da miqewa ta dau dayar motar gidan tabi bayan ibrahim... Inda najma ta masa kwatance yaje gurin shiru ba kowa kamar wani barawo haka yadinga labe yana isa ikram ma ta iso gurin

    "Wayace kika biyoni"

   "Ba tsayawa zakayi ba muje in taimaka ma"

    Har sun juya ikram ta riqosa tana fadin

    "Ya ibrahim kome ze faru kasani inna sanka"

    Tausayi ta basa ya shafa kumatunta yayi gaba tana bayansa jikin window suka tsaya suna kallon ikram wacce ke tsaye tana kallon fatimah wacce aka daure jikin kujera da allamun ta galabaita kuka itama najma takeyi tana fadin

    "Kiyi hakuri nadade da son ibrahim a zuciyata kullun kara girma yakeyi bazan taba iya hakura ki auresa ba"

   Shesheqar kuka takeyi taqara da

   "Kiyi hakuri dole in kashe ki tin kafin ibrahim yaxo"

    Daga bindiga tayi ibrahim na ganin haka yayi saurin barni gun ikram dauketa salati jikinta na rawa bama tasan ibrahim ya bar gurin ba...

     Daga bindigar tayi tana rufe ido fatimah sai hakuri take bata amma inna ibrahim ko daya taho ya tura kurar fatimah ta fadi akasa Harbin da najma tayi ya samu ibrahim agoshi...

    Ikram da tinda ibrahim yabar gurin takira umma ta fada mata inda suke juyowar da zatayi taga ibrahim a kwance ..shigowa tayi ciki tana kuka tana salati jikin najma yayi sanyi agun ta zube

    Kukan fatimah da ikram taji yasa taje ta kunceta sukayo ibrahim suna kuka kallon fatimah ikram tayi tana fadin.
   
     "Ke kika ja aka kashe min mijina..ibrahim ka tashi"

   Ganin baya motsi yasa fatimah ta zube agun itama suuuu

      Ihu ikram tasa tana kiran sunayen in gidansu se ynxu ta juya ta kalli najma ta kai mata duka tana fadin

    "Wallahi sekiyi nadamar abinda kika aikata.. *AKAN SO* har zaki iya kisa wallahi sekin gane kurenki"

    Miqewa najma tayi da zummar guduwa tana kaiwa qofa tayi cinkaro da umma...

    Wacewa ciki umma tayi ganin su zube ikram na kuka yasa umma tayi saurin karasowa tana salati...

    "Meyasa mesu"

   "Umma ta kashe su"

  Ta fada tana nuna kama qoqarin guduwa najma tayi tayi cinkaro da yan sanda aganta faduwa tayi kasa tafashe da kuka tana fadin

   "Innalillahiwa'innailaihiraji'un yau *AKAN SO* nakai kaina ga halaka dan Allah Ku yafemin"

    Kuka tasa aikuwa umma dake kuka itama tace ayi gaba da ita...

    

             
         Alhamdulilah
  

*Darasi*

     _Yan uwa musulmai yakamata mugane wani abu daya dik Abinda za muyi muyisa daidai kar muyi sa yafi qarfin..mafi akasarin mu idan zanyi soyyaya se kace kaso mutun daya akan yadda yakamata har ka iya aikata abun da ze kaika ga halaka_

    Allah yasa mufi qarfin zuciyoyinmu😫Amin

Gaisuwata

*gareku writers Allah yaqara basira inna kaunarku sisters*

    _Saqon gaisuwata ga masoya na ngd Allah yabar qauna💋💋_

    Sekunjini asabon novel dina

    _AUREN BASHI_

       Ku cigaba da bibiyata a novel dina
   *MIJIN YARINYA*
       

Vote mie on watpadd fans💋💋💋💋  

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 22, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

AKAN SO (1)Where stories live. Discover now