part 6-7

198 14 0
                                    

Azeeza episode (6)

The next day..

After subih prayer,na tashi kamar kullum na fara ayyukan da zanyi har zuwa wannan lokacin ba labarin su inna suna nan suna baccin su.

Ina tsaye ina breakfast around 10:00 o'clock se sabitu (gate man) ya shigo ya ban sako a leda.nayi saurin karban sakon a hannunsa nace..

"Waza a bawa?.."
I asked.

"Me shago ne yace wai mantuwa akai  jiya daga nan gidan,nasan baze wuce ke kikai mantuwar ba."

"Eh..eh nice kuwan.na gode.."

Har ya juya se nace
"Ya tafi ne me shagon?"

"Eh ya tafi dan yace ya kullo shagon.ni nama manta wai ki duba kiga sakon ko shine .."

"Toh na gode."

Yana tafiya na bude ledan da addu'an Allah ya sa garin rogon ne a ciki,ashe kuwan shine se kuma wata envelope aciki in ba ka kula ba ma baza ka ganta ba.nayi saurin chanja ledan da aka kawo sakon zuwa ga leda me yellow da black.

Na rage wutan gas cooker na tafi daki don ganin me envelope innan ta kunsa.

It was a letter
It reads.

Assalam the night Angel..ga abunda kike nema nan na kawo as promised
Ashe garin kwaki ne garin rogo ..nace ma gate man inku nine me shagon da kika sayi kika manta a guna..it doesn't make any sense dai amma na fadi mashi haka.se ki daina fitowa da dare kuma ki koyi hankali.remain safe...

After reading the letter I took a deep breath..What's his name ? I really need to know ..yadai cika fada kamar inna ..

BILAL
Last night

Bayan yayi dropping Azeeza ya shiga tunani akan ta ,mene sunanta ,wace ita ya cigaba da driving da mugun tunani a ransa,yafi hangota a sanda ya ganta a zaune tana kuka gashin kanta duk ya rufe mata fuska .."ohhh my God.." ,ya fada "what the hell is wrong with me ?..is it a love starter or just some sort source of sympathy?,..

Har bilal ya isa gida yana tunanin yarinyan da yasa wa suna (the night Angel) ,tare da son sanin dalilin tunanin ta da kuma dalilin weakness in da yake ji.."gashi I have to pack my box."he said
Haka dai har ya gama packing ya kwanta tunaninta bai bar ranshi ba..

The next day..
Bayan yafita da safen ya kai wa Azeeza sakonta ya dawo gida se ya tarar da Mami da Aabii har sun fito .

"Assalamu alaikum..good morning sweethearts"..he said as he hugged both Aabii and Mami which they both pecked his cheeks..
"Mami kun fito this early?"

"Early Bilal?,its past eleven already and you think it's still early?.."

"Maybe it's because I went out earlier ..I'm feeling sleepy wallah and I have to be back today (Abuja)..mts."

"Wait..ina kaje ne da safiyan nan,na tanbayi Baba Rabi (me aikin su bilal or should I say,tayi rainon shi tun yana karami) kana ina,and she told me you went to get garin kwaki?.."she finished with a good question mark.

"Oh..that ..oh yes,yes ..I gave it out ne.."

"Okay .."

Aabii interrupted
"Mami na I'm hungry ki bar Bilal kizo ki cika mun tumbi na.ko ya kika ga?"
(He said teasingly)

"Yes Aabii"..she said as she heads straight to the dining area where varieties of foods are.

She served her sweet loving husband with a cup of coffee (americano) with 2 sticks of sausages,fries and egg dip sauce.

Azeeza (the lucky orphan) ✅Where stories live. Discover now