👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝 👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠 💄💅 *HEEDAYA* 💅💄

456 13 1
                                    

👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
   💄💅 *HEEDAYA* 💅💄                 
                              *(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠



Writing by *husba'ahfama*



*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*



      5_6

Kwana2 a tsakani umma da karima na zaune a tsakar gida suna hira yaro yayi sallama ya shigo

"Wa'alaikumus salam kareema da umma suka amsa

Ina wuni wai ana sallama da.....

Karima ta mike tsaye ta zari mayafi tana murna

Umma fuska cike da fara'a tace dawa ake sallama

Yaro yace da HEEDAYA

Kareema tayi tsaki ta rike kugu tana kada kafa

Umma tace waye yake sallama da ita gurgune kome kafa

Da kafa funsa 2 yazo

umma tayi wata yar dariya ashefa ba gane yaren zakayi ba da mota yazo koda kafa

Da mota yazo me kyau ma kuwa

Umma ta dafe kirji Jeka ce tana zuwa

Yaro yace to ya fita

"Ke karima zonan umma ta fada tana shiga daki kareema tabi bayan ta

Duk abinda sukeyi mami da hedaya na jinsu

"Kareema ina kanki ya tafi ai ba a haka duk da heedaya ake nema kema ki fita ya ganki bakiji ance so tsuntsu ba zai iya tashi daga kanta ya dawo kanki

"haka nefa umma yimin addu'a Bari naje

"Allah ya bada sa'a Allah ya rufe idan makiya

"Ameen umma

Sai da umma ta rako Kareema harbakin kofa sai da ta fita sannan umma ta dawo ciki sai tin kofar dakin su heedaya ta tsaya guda ta saki

"Allah ya yarda yan bakin ciki saidai su mutu kareema dai Allah yayi kwanan nan zata shiga daga ciki su Ooo kuma aci biro da takar da

Tana gama fada ta koma in da ta ajiye kujera a tsakar gida ta zauna

Tin kafin kareema ta karasa take yaba kyan motor

" Waiyoo Allah irin wannan zazzafar mota haka dubi kayan jikin shi tirare  me kanshi waiyoo Allah kai damo ga harawa kobe ciba yayi birgima Bari nayi shiru haka

Saida ta gyara murya sannan tayi sallama

"Assalama'alaikum

"Wa'alaikumus salam ah kareema y kike

Kareema ta hade rai Najib ta gani "lpy tace rai a hade

"ina heedaya

Nanfa ta Saki fuska "hmm heedaya ta zama abinda ta zama baka da lbr

"Kareema Kennan na sani yarin yar da take shan yabo zata zama komai ma da yardar Allah dan zata iya kardai gasar da za'ayi na AlQur'ani harda ita

Ran Kareema ya kara baci amma ta dake "wa ai wannan yafi karfin ta saidai taji ana yi yanzu fa bata kwana a gida zaman kanta take yi

Hannu ya daga mata "dan Allah tsaya Kareema ya I sa haka jeki turo min ita idan tana nan kuma karki kara

fadawa wani wannan maganar zasuce kina bakin ciki da ita kuma kekanki kinsan karyane ba gaskiya bane

HEEDAYA( I KIRARI) Where stories live. Discover now