👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝 👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠 💄💅 *HEEDAYA* 💅💄

101 3 1
                                    

👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
       💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
                               *( I KIRARI)*                     
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠


Written by *husba'ahfama*


*IG @officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*

Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*







      50-51

Suna hada Ido heedaya  tace najip nashi uku

kafi najip yayi magana heedaya tasaki kwanan hannunta tafadi awajan dasauri malam yatashi

yace heedaya meya sameki

yaga komotsi batayi dasauri yadau ruwan dake gabansa yawatsa mata  tabude Ido tana dada ganin najip tadada komawa malam

yace waime yake faruwane

su mami najiyo abin dayake faruwa dagudu suka taho

mansir yace Abba meyake faruwa

Adam yace mushiga ciki kunga  mutane har sunfara taruwa

mansir ne yadauketa suka shiga ci

Hankalinsu atashe malam yace Dana shigo ciki

najip y shiga suna shiga yashinfideta atabarma Mami sedada shafa mata ruwa take tanamata tofi tadada bude Ido takalli mami

tace kutemakeni wlh kasheni zeyi karku barshi yadada guduwa Dani wlh shine

dukansu suka hada baki sukace waiwaye Yana Ina

Ta nuna najip ganin babu wanda yayi yunkurin daukar mataki ta tashi da kanta tayi waje kitchen ta shiga tafara neman abinda zata dauka wuka ta gani yana kyalli ta dauko tanufo daki inda yake taje ta daga wukan zata caka wa najip Adam da sauri ya rike hannunta ganin tana kokarin kwacewa mansir yasa hannu a Ali ya anshe wukar a hannunta

Heedaya meye haka ina kanki yake mesuka miki suka canzaki gaba daya cewar Mami

"Babu wanda ya canza ni shine ya canza ni shine yake kokarin canza min hali daga heedaya na koma muguwa wlh najip koni kokai da ban tsaneka kamaryanda bana son ganinka yanzu ba indai kanaso ka cigaba da rayuwa a duniya karkazo inda nake dan narantse maka wlh talalahi sena kasheka kamar yanda kasoka sheni wannan shine sonda kake nuna min Adam yarufe mata baki ta kasa magana

Mami tace me yarin yarnan take cewane kogamo  tayine malam

yace inaga hakane

Najip yafahimci shitake tsoro ya mike  jiki ba kwari setinani yakeyi iri iri a zuciyarsa

yace zantafi Allah yakara sauki

Malam nazifi  da Mami suka godewa najip suka sa mishi albarkar

tinani mami abin ya daure mata kai badan bakin ta a rufe ba Allah kadai yasan me take son cewa dan da alamar bata gama fadar abinda zata fada ba ta fada azuciyar ta

Adam ne yara najib waje anan yake tambayar Adam yaushe heedaya tadawo shine yafada Masa sukayi sallama da Adam yatafi gida cikin damuwa yason sanin dalilin da yasa heedaya ta ninka tsanar da take mishi fiye da da

Heedaya tana kuka tace Abba Dan Allah meyake zuwa yiwajanka

malam yace waye

tace najip

yace Allah sarki yaran kirki tinda Kika Bata yake zuwa akai akai mugaisa yacewa Mami shine yaran danake baki labari

tace Allah sarki Dan albarka malam

HEEDAYA( I KIRARI) Where stories live. Discover now