masoyan juna 36

1.8K 118 1
                                    

Ita ta fara tashi tace yaya yarimanmu bacci ya dago lumshashun idanunsa ya dan sakar mata murmushi yace ok nima yanzu zanje in kwanta.

Tace ok bara ni in fara hawa ta fadi hakan tana mikewa

Wanka tayi ta murza turarukanta tasa nighty dinta  ta hau gado tana tunanin kar ta ba da kanta da yawa insha Allah zai kawo kanshi kai wannan idea din seducing din baiyi ba da ta sani bata biyewa khaleesat ba.

Shima nashi bangaren bayan yayi wanka kwanciya yayi dan ya sakankance zata kawo kanta ko ba komi ko bai mai mata komi ba zai luguiguitata ya more😜.

Dukkansu juye juye suke a kan gadonsu kowa na expecting yaga dan uwanshi haka har bacci ya daukesu

Da sassafe ta tashi duk da rashin baccin da tayi haka ta watsa ruwa ta saka mini jan mini skirt da yellow top ta shiga kitchen tana hada break fast chips na soya mishi da sauri sauri ta toesting mishi bread tana kan setting table ya sakko baiyi mamakin ganinta a kasan ba tunda ya san mission dinta amma duk da haka bai zaci hakan ba.

Morning our prince ta fadi hakan tana jifanshi da murmushi,shima murmushin ya mata.

Yace a wali jam boddo(kin kwana lafiya mai kyau)

Wal tayi da idonta tace ina ina boddon?

Lakace mata hanci yayi yana zama yace gata nan

Murmushi tayi ta fara serving dinshi shi dai kallonta kawai yake yana adduan Allah ya nuna mishi randa zata mishi hidima dan tana sonshi

Har mota ta raka shi bayan ta manna mishi wet kiss a lips dinshi dan bata bari feelings dinta ya rinjayeta mishi deep kiss ba.

Duk yanda laura ta kai da kwarkwasa ta kasa jawo hankalin najeeb ko da ya biye mata karshe sai dai ya jagwalgwala ta ya barta a cikin wani yanayi har ta kai ta kawo tana tsoron ya tabata ya bar ta da wahala amma bata daina hoping zai kusanceta ba.

Bangaren Najeeb gani yake yafi laurat cutuwa sosai ya ke tausayawa kansu dan ya san duk suna buqatar juna gwara shi ma yana shan pills.

Lauratu ta rage jin haushin kanta akan shishigewa najeeb da takeyi ta rage jin tsanarshi wani sa'in har missing dinshi take tana missing kallonshi yana lumshe mata ido😮

MASOYAN JUNADonde viven las historias. Descúbrelo ahora