Juyowa yayi yana kallonta idonta a rufe yake sai hawaye da yake gangarowa ta gefen idonta.
Ba tare da bude idonba ta fara magana inji waye yace maka bana sonka yah Najeeb na tsinci kaina a halin da ban taba tunanin zan riski kaina ba.
Kyawawan halayenka sun sa na tsunduma a cikin sonka ba tare da na ankara ba,kar kayi tunanin dan ina son kadaicewa da kaine ya sa hakan ba ah ah ni karan kaina ban san lokacin da na developing feelings din nan ba.
Mijina ka yafe min ka yafe min bata makan da nayi ka dubeni da idon rahma ka tausaya min ko zan rabauta ranan gobe kiyama,ta dan ja hanci saboda kukan da ya turnuketa.
Zama yayi a bakin gadon yana goge mata hawaye ta cigaba da fadin i have been so stupid na saba maka ta fanni da yawa ban san babban baiwa Allah ya min ba na hada ni inuwa daya da kai karkashin kulawarka.
Plss ka yafe min ta cigaba da shesheka still idonta a rufe.
Najeeb kasa tantance halin da yake ciki yayi finally burukanshi na cika first ya auri astral yau gashi tana ambata mishi tana sonshi tana kiran shi da mijinta.
Rike kafadunta yayi ya tasar da ita zaune yace heyyyy calm down is ok kukan ya isa haka ban san ganin hawayen nan.
Hadata yayi da kirjinshi ya na dan bubbuga bayanta yana shafa bayan cikin wani irin salo.
Ganin bata daina kukan ba ya sa ya rabata da jikinshi bai yi wata wata ba ya hade bakinsu waje daya tare da zira halshenshi.
Mhhhhmmm tayi can kasan makoshinta hannu yasa ya zuge zip din gaban doguwar rigarta ya cusa hannun shi yana massaging boobs dinta cikin kwarewa yana murza nipples dinta .
Gangaro da bakinshi yayi kan wuyanta yana kissing din tender skin dinta slightly har zuwa boobs dinta ita kam daga kai tayi tare da turo mishi kirjin giving him more access to her boobs.
Flickering halshenshi yayi a nipples dinta daya dayan kuma hannunshi na kai,laura kam sai nishi take yi sama sama ta tafi wani jaha har bata san lokacin da ya rabasu da kayan jikinsu ba.
Hot romance of her life ya bata kafin ya shigeta in a gentle mana yana lifting dinsu higher very slowly letting the pleasure to last longer.
Suna kwance cikin bargo daya kanta a bisa kirjinshi shi kuma yana wasa da curly hair dinta ta dan dago tace honey pie dazu naji kaman kana maganan baby, who is carrying a baby ta tambaye shi duk da ta san inda maganan ya dosa dan ita kanta ta zargi wannan morning sickness da yawan aman nan.
Dan kara rungumo ta yayi da dan karfi yace who else? my astral of course, sweerie kina dauke da jinina a cikin nan ya kai hannu ya shafi wajen astral da me zan biyaki kin gama min komi u re giving me a baby from ur womb and gashi kina sona yanzu what else will i ask of a wajen Allah sai dai gamawa da duniya lafiya, astral tell me duk wani abu da kike so zan miki shi inshaa Allah mutukar bai sabawa shari'a ba bai kuma fi karfina ba ke ko yafi karfina zan dage sai in da karfin nawa ya kare wajen nemo miki abinda kike son.
Numfashi ta ajiye tare da lumahe ido hakan ya bawa hawayen da suka cika mata ido daman zubowa ta dan tashi tana karewa fuskanshi kallo shi kuma ya sa hannj yana share mata hawayen.
Honey pie bana buqatan komi a wajenka sai soyayyarka da kulawarka which alhamdulillah kana min, and baby ko zaka kara aure nan gaba as u said karka hada ni da matarka a zuciyanka plss kar ka hada sona da na kowa ta karasa fadin haka tare da fashewa da kuka.
Shissshhi astral calm down wasa nake miki ba wani aure da zan kara kina ce zan iya son wata bayan ke? Never ban so wata kafin ke ba, bazan so wata bayan ke ba astral na miki alqawari babu wata mace da zan kalla da sunan mace bayan ke na sank aure sunnan manzo(SAW) amma na miki alqawarin da ke kadai zan raya wannan sunnan ba zan kara auran.....
Rufe mishi baki tayi da hannunta tace ah ah kar kayi saurin daukan alqawarin da baka da tabbacin cika shi ba na yarda da irin son da kake min ko Allah ya kaddara zaka kara aure nan gaba na san mijina na sona sosai.
Ya lumshe ido yana wani irin mirmushi yace astral baki san irin son da nake miki bane da baki yi tunanin zan iya kallon wata mace da sunan so har ya kaini ga kara aure ba.
Itama murmushi tayi ta mayar da kanta kirjinshi tana shafawa tace toh abinka da royal house na sani ko in ka karbi mulki ka karo uku har da concubines.
Dariya suka yi dukkansu yace wa yace miku ni zanyi sarauta sa nemi sarkinsu can.
Dan dariya tayi tana cigaba da shafa kirjinshi ta kai hannu kan nipple dinshi tana murzawa a hankali numfashk ya dan tare da shan yaji.
Can kasa kasa kaman me rada yace yarinya na ga alamun har yanzu kina jin kwadayi ya juyar da ita ya hade bakinsu(su najeeb ma fa ba dama ashe ba laurat kadai bace kwadayayya)🤣😜