THE KITCHEN TABLE

4 1 0
                                    

🌷🌷FRIED SPAGHETTI WITH POTATO And CABBAGE SOURCE🌷🌷

🌷Ingredients🌷

Irish potatoes
Cabbage
Carrots
Green paper
Grinded Ginger and garlic
Tarugu da tattasai
Onions

🌷Procedure🌷

.Zaki yanka Irish dinki Yan kananu da cabbage dai dai misali Kar yayi kanana Kar kuma yayi manya Saiki yanka tarugu da tattasai da albasa amman zaki iya jajjagawa

Zaki zuba mai a tukunya dai dai misali Saiki soya tarugu da tattasai da albasa  inya soyu Saiki zuba Irish din ki zuba ruwa kadan sabida ya dahu amman ba Wai luguf zai dahuba Saiki sa seasoning dinki da Grinded Ginger and garlic dinki
Saiki rufe don Irish din ya dahu

After Dat Saiki zuba carrots din da green paper da cabbage amman ki rage wutan Saboda Ba'a so yayi luguf tiriri ma zai iya nunan dasu
Toh fah uwar gida source dinki is ready

FOR the FRIED SPAGHETTI

After Kinyi per boiling din spaghetti dinki sai da mai kadan a frying pan dinki amman non stick Saiki sa albasa kadan da gishiri da curry ki zuba Spaghetti din kiyi ta juyawa har sai ya soyu.

Urs Xeeydeey9
Enjoy it.... 😊😊

BEST KITCHEN TABLE Where stories live. Discover now