🍷🍔girki adon mata🍝🍝
🌼🌼Indomie da kwai🌼🌼
🌼🌼Ingredients🌼🌼
Indomi🍟
Kwai🥚
Magi ja🍲
Albasa🌰🌼🌼Method🌼🌼
Da farko zaki dauko fry fan ki zuba ruwa kadan daidai ki zuba magi da tumatir albasa da kika yanka kanana kibari su tafasa saiki zuba indomi zakiga ruwan bai wadatarba saiki rufe ta har ta shanye ruwan ki sauke ki aza wani fry fan din ki zuba mai yayi zafi saiki fasa kwai a cikin kofi ki zuba Jan magi da albasa kanana ki kade kwan ya kadu saiki zuba indomi cikin kwan ki motse saiki zuba cikin fry fan din zakiga ta kame saiki sa ki juya dayan gefen ki kwashe aci dadi lpy😋😋😋
Enjoy it
Urs xeeydeey9 😘😘
![](https://img.wattpad.com/cover/158473187-288-k99395.jpg)
YOU ARE READING
BEST KITCHEN TABLE
RandomMake you a special cooker for you and your family 👪 Be the first and ever lady for your husband 😍