THE KITCHEN TABLE 3⃣

3 0 0
                                    

🌼🌼 SAMOSA🌼🌼

🌸🌸KAYAN HADI:🌼🌼

🍚Filawa kofi 2
🍚Nama kofi 1
🍚Kwai 2
🍚Bota cokali 1
🍚Hoda cokali 1
🍚Kabeji
🍚Karas
🍚Mai
🍚Curry
🍚Maggi da gishiri
🍚Kayan kanshi

🌼🌼YADDA AKE HADAWA:🌼🌼

   A soya nikakken nama sama -sama tare da albasa kabeji da karas da maggi gishiri a kuma sa curry da kayan kamshi da yawa.
   A kwaba filawa, hoda, butter, kwai, gishiri da ruwa a kwabata har sai ta kwabu sosai tayi laushi sai a yanyanka ta kanana, ko wane a mirza shi har sai zama maras kauri, sai a zuba cokali daya na hadin nama a linke gefe biyun yadda zai zama mai kusurwa uku. To sai a daddatse gefe gefen don ya yi kyau sannan a gasa ko a soya ya danganta da yanda kike so.

ENJOY IT
Urs xeeydeey9 😘

BEST KITCHEN TABLE Where stories live. Discover now