THE KITCHEN TABLE (A)

25 1 0
                                    

🏵🏵*ALALEN KWAI*🏵🏵

🏵🏵ABUN BUKATA🏵🏵

1. KWAI
2.MAI
3.ATTARUGU
4. MAGGI
5.GISHIRI
6.TAFARNUWA
7. NAMA
8. LEDA
🏵🏵*YANDA AKEYI*🏵🏵


1. X. aki dora ruwa akan tukunya kafin kigama hadawa yatafasa.

2. Saiki samu roba ko kwano maikyau kifasa kwai iya yawan dakikeso.

3.Dama kin jajjaga attarugunki hade da tafarnuwa.

4. Saiki dauko kwain kisaka jajjagenki da magi gishiri kiqara kadawa saiya game.

5. Saiki dauko ledarki kixuba hadin aciki dama ruwanki yatafasa saiki saka aciki kirufe.

6. Mintuna kadan inkika duba xakiga yagame ko'ina yataso sama yanuna kenan.

7. Saiki sauke idan yahuce kibude kixuba a plate ki yayyanka irin yanda kkeso.

Enjoy it
Urs xeeydeey9 😘😘

THE KITCHEN TABLE 4⃣Where stories live. Discover now