YAR MAKAFI 10_15

1.2K 59 0
                                    

♦           ♦            ♦             ♦          
        🎗            🎗             🎗           🎗         
                     *'YAR  MAKAFI...*
        ♦             ♦            ♦            ♦ 
🎗           🎗             🎗            🎗

'''written by.....✍🏼'''
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
                   Da
    *NABILANCY LUV💘*
                    _Auntyn S & S_

*♻REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*

*PG. 10-15*

Jikin Aminatu yai matuqar sanyi jin yaron yanuna mata wanda ke kiranta take tafassara wani abu ckn ranta a dabarance saita nemi gindin bishiya ta zaunar da makafin iyayan nata  tace dasu tana xuwa

Ta nufi inda Dr ma,aruf yake da takunta ckn nutsuwa tafiya take gwanin burgewa tana wani rangaji fakistan ne ajikinta duk da sunsha jiki amma sunmata kyau

Yakurawa surarta idanu yana hamdala ga Allah " tabbas anyi halitta anan! Yafada ckn ransa

da sallamata isa gareshi yayindashi  yaxurfafa a tunanin Aminatun

Saida tai masa sallama sau biyu kana hankalinsa yadawo jikinsa

Yayi murmushi yana kallonta yace "Ranki ya dade zinariya barkanki da isowa "

" ZINARIYA! kuma? Ta tambayai kanta

Tayi mamaki da saurinsa hakan zai mata inkiya me dadi

Saitayi farin ckn hakan har taringa ayyanawa aranta inama dai sonta xaice yake ai da kakarta ta yanke sa,a da burinta ya cika

Gashi kyakykyawa gamasu gdn rana wanda kullum take addu,ar Allah yakawo mata me nera wandaxata huta iyayanta su hutada bakar rayuwa me dauke da bakin talauci

Harkasa ta gaidashi fuskarta dauke da murmushi

Shima murmushin yake yace "ranki ya dade Allah yasa nakasance da sa,a akan  abinda nazo mk dashi domin abin me muhimmancine.

takama baki tace "to! Wannan wane abune haka!?

ya fito sosai daga motar tareda jingina jikinta yace "dafatan dai kin " shaidani?

Ta
Girgiza kanta tace "ko kusa ban dau muryaba bankuma gane kaba.

Yai jim kana yace "Amma dai baxaki mance da mutumin daya baki sadakar dubu dayaba kwana hudu daya wuce ko.?

Tayi murmushi data tuna tareda daga kanta tace "na tuna kam,kamar ma kai ko? Tafada tana kare masa kallo

Ya gyada kansa yace "kwarai nine dafatan banyi laifin gaggawar dawowa gareki ba domin baxan boye mk ba nashiga wani hali akanki zuciyata ta azubtu akanki ckn kwanakin nan natakura da tunanin ki dafatan zan samu karbuwa ?

duk da jin hakan yaiwa Aminatu dadi amma saitaji wata kunyarsa ta rufeta kamar ta tsaga kasa ta shige dan wani kwarjini yai mata kawai saita rufe fuskarta da mayafinta

Ya fahimceta to amma  yanason jin ta bakinta dan haka saiya canxa salon akalar hirar da cewa
"ikon Allah ban karbuba knn da har naga anrufe fuska lallai kice namiki tsufa kenan?

Tayi saurin girgixa kanta " a,a walh bahaka bane

" to yane ?ai inhar ana sona to abude fuska inyi tozali da murmushi mekyau

Basaita saki mayafiba tana murmushi  amma takasa hada ido dashi

Yaji dadin hakan dama son mace me kunya sai shima yahau murmushin yace "madallah naji dadin hakan to yaya sunan zinariyar nagaskiya ?

tace '" Aminatu "

"nice name nikuma sunana ma,aruf ni likita ne sannan Aminatu da Aure nake sonki niba yaro bane don natafi shekara arba,in babu wasa ckn lamarina da gaske nakeyi Aminatu ya kin amince inzo gdnku ingabatar dakaina ?

ta gyada kanta "Na amince.

"Da kyau naji dadi Amma inaso kiyi min abu daya danki farantamin rai.

Takalleshi da dara daran idanunta tace asanyaye "menene abun haka?

yace "inaso daga yau yazama rana ta karshe da zaki kara fitowa bara.

Dam!! Gabanta yabuga ikon Allah kajimu da mutum tace aranta " to inmunbar fitowa bara wazai ringa na abinci muda muke talakawa miskinai

"Ni zan ringa tallafa muku da komi Aminatu zandau duk wata dawainiyarku bazan gajiyaba

Tamkar yaji abinda take zantawa aranta yabata amsar datake sonji

" da wuri haka? tafurta ahankali

Ya daga mata kai " kwarai bazan gajiya ba kumaba,fatana kibani hadin kai inga nacimma burina na aurenki kinji.

Ita duk abin kamar a film take kallonsa kuga mutum me kyau mr kudi agaban   " yar makafi yana nuna mata so harda batun aure anya gaske "?

" gaske ina sonki Aminatu kema kina sona?

taji ya watso mata wannan tambaya

kanta nakasa bakinta yamotsa ahankali  tace " Eh ina sonka.

Yace " ok godiya nk yanzu dai  ki koma gunsu dan muje gidan ingano

Ta juya ahankali takoma gun iyayanta takama musu sanduna suka nufi gida

Da yake gidan ba nisa har suka isa DR Ma,aruf nabinsu abaya dayaga  sunshiga dan karamin gidan kasa saiya faka akusa  dashi

Mintinanta kalilan  dashiga tafito gareshi sukai sallama  akan zai  dawo  gobe sui hira

Da zai tafi yakawo kudi yabata taki karba futuk haka yahakura

Har yaje gida yana tunaninta tabbas  Matuka Aminatu tayi masa ta koina hanakalinsa kuma yakwanta sai tunanin  ta inda zai  fara   taimakonta da kuma yanda  zai   gayawa momynsa  zai Auri *"YAR MAKAFI....*




*MUJE ZUWA..*

YAR MAKAFIWhere stories live. Discover now