♦ ♦ ♦ ♦
🎗 🎗 🎗 🎗
*'YAR MAKAFI...*
♦ ♦ ♦ ♦
🎗 🎗 🎗 🎗'''written by.....'''
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
Da
*NABILANCY LUV💘**♻REAL EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
*PG..55-60*
Baki har kunne Murjanatu keta daga atamfofi da lesika fadi take "Allah yakashe yabamu kawata domin kuwa wannn kaya daya hada mk sai yar wane da wance ke samun irinsu ji atamfar da muke gani ajikin yan karya dan Allah,Ta daga sharaton tace "kinga wannan nasan ta doshi dubu talatin ko?
Aminatu ta mirgina kai gefe tana dariya tace "kai murja sai abarki ina zan sani nida kawai dauka nake ina lodawa kuma total akai masa yabiya.
Murja tace "gashi basu rubuta ba ajikin atamfar balle mugani.
" to meye amfanin ganin ma tunda inkasaka kowa yasan kasa me tsada.
"Ke walh badai kowa ba dan wasu saninsu baikai nanba. Ai kedai ki godewa Allah Allah yabaki miji haka nake so walh inga masami mijin da zaice muhado lefe da kanmu
mama dake cikin daki tana jiyosu tace da murjanatu "kema Allah zai baki murja Abu na Allah saikiga kin samu fin hakan.
Murja tace da mama " to mama atayamu da addu,a dai.
Aminatu ta xungureta tace "kefa bakida ta ido.
"Meye na zancen ta ido don nace atayani da addu,ar samun mijin wuce sa,a shine nayi rashin kunya kinjiki waima. Ta mutguda baki
Ta mike tsaye da nufin tafiya gida bayan ta rufe kayan tana fadin. " to kuma kawata yaushe za,a kammala siyayyar ne ?
Aminatu tace " yace a ckn watan nan dai saima yagama nawa zai yiwa lubnar nata sai angama siyan komai za,a sai akwatina.
Murja ta tafa da yar shewarta tace "lallai kawata kin ciri tuta kin zama tagaban goshi tunkan ki shiga kinga Aikin malam yaci ko.
Aminatu tace " ke inma dai yacin bazan sake komawa ba dan badaniba a aikata sabon Allah nadade da sanin babu kyau bin malamai nikam banason nakoya.
Murjanatu takawar da maganar da cewa " wannan keta shafa kidai samu ki shigan tukun gaba kyasan abin yi nidai duk randa xaku koma karasa siyayyar kigayomin inxo nabiku rakiya inganewa idona duniyar kaya ko nan gaba nima nakai wanda zan aura yaga duniya.
Aminatu tahau mata dariya kai murjanatu "yar ayi ce halinta sai ita.
<><><><><><><><><>
Tana ganin azahar tayi tahau shirin tarbar ma,aruf tunda yace mata zai dawo da wuriTa tsala kwalliya da wata doguwar riga me duwatsu tabi jikinta kusan abubuwan sun bayyana kansu
Ko dankwali bata daura ba kai yaci attach anyi mata kalba dogaye har gadan baya suka kwanto
Fuska taci make up antsatso kyau
Dayake gwanace wajen make up domin da ace zata bude gun yin kwalliya datayi suna donkam zatayi ciniki bana wasa ba sbd ta iya kwalliyar canza kamanni
Lemo ta hada masa na musamman ta hada masa me dauke da sihiri aciki
Daya dawo ruwa kawai ya watsa yasako jallabiya yasauko kasa don neman abinda xaisaka acikinsa don yayo sallarsa a masallaci
ESTÁS LEYENDO
YAR MAKAFI
Fantasíalabarin wasu yarinya ne taso cikin talauci ga iyayanta makafi, A wajen yawon baransu ta hadu da wani saurayi........