Momma, momma ina kika shiga, wata matsakaiciyar yarinya mai kimanin shekaru goma sha tara ta shigo cikin wanin katafaran dakin babarta wadda ta ke kira da momma. Fara ce sosai wani sa in idan ka kura mata ido har wani jar Kala zaka ga tana yi.
Ta ajiye jakarta tare da cire wani purple veil din da tayi rolling kanta da shi tare da sakin gashin kanta sbd zafin da ta ke ji. Kai yau akwai stress da yawa, ta fada tare da cire wayata da ga jaka.
Oyoyo daughter, ashe kin shigo ina part din dadinki ne. So how was it. Momma ta shigo ta na fadi wadda ta kasance suna yanayi da yarta amma bata da haskenta. So how was your day my baby. Ta tambaya tare da zama kusa da ita.
Alhamdulillah momma, although there is so much stress yau din nan. Today 's lecture se a hankali.
Ta fada tare da langwaba da wuyanta kan kafadar mamanta.Eyya zahra daman ai haka duniya take. Akwai dadi akwai kuma wahala shi karatu da kk ganinshi mussaman kin San ynx kina last year dinki.momma ta fada tare da shafa gashin diyarta.
Kuma you are right momma ance aski in ynx gaban goshi ya fi zafi zafi. So let me go freshen up momma. Ta fada tare da daukar jakarta.Kai tsaye dakinta ta nufa ta canxa kanyanta zuwa pink bathrobe dinta sannan ta fada bandaki wanka. Ba ta wani dade a bandakin ba ta fito za zauna gaban mirror ta na goge gashinta da wani karamin towel. Ta dauki lokacinta wanja shafa mayukanta Kala kala da turaruka. Zahra ta kasance mai kaunar natural stuffs ne saboda haka yawanci mayukanta ba su wuce su zaitun da su coconut oil ba.
Ta gama gyara gashinta, sannan ta dakko wata green doguwar riga mara nauyi mai karamin hannu ta saka .Jin an fara kiran sallar magriba ne yasa ta dau sallaya da hijabinta domin yi Sallah.
Bayan ta iddar da sallah ne ta nufi kitchen dan samawa cikinta abinci. Kankana na ga ta dakko ta yanka a plate ta nufi dining. Ta na cikin sha ne ta ji an zo dai dai kunnen ta an yi ihu.
Huh deeni ME yasa kk min haka ne. Ta fada a tsoraci.
Ups I am sorry beb, but in ban Yi miki wasa ba da wa zanyi, ya fada tare da zama a kujera opposite to her.
You are not serious then. Ta fada tana kai fork din kankanar bakinta yayinda deeni yayi maza ya zare kankanar daga fork din.That's enough OK, ta fada rai a bace. Ta dakko wata zata kuma kaiwa baki yayi sauri ya zare a karo na biyu.
What the hell is that deeni.
Yayi wani mugun murmushi tare da kanne ido daya. I thought you said I am not serious.Mtssw, ta yi tsaki ta bar teburin ta nufi dakinta.
Se ni dan maigida zahradeen. Ya fada tare da jan kankanar da zahra ta bari gabansa.
Zahradeen shi ne first and only son din Alhaji sulaiman yaro, wato mijin babar Zahra da ta Aura bayan rashin tsohon mijinta wato mahaifin Zahra. Ya kasance ya na yin duk wani abunda ya ga dama, da wadaqa da kudi san ranshi. Ba ya ganin ko da mahaifinsa da gashi balle wani.uwarsa kawai ya ke dagawa kafa, acewarsa mahaifinsa ya cuci mahaifiyarsa saboda kara auran Dr. Zuhair da yayi wato mahaifiyar Zahara.