chapter five

25 2 2
                                        

Sallama na ke, babu kowa ne. Mama ta kara doka wata sallama a part dinsu zuhair.

WA alaika salam, zuhair ta amsa da ga ciki. Mama ki shigo mana, kya tsaya bakin kofa kamar bakuwa.
Aa ai ba zama na zo yi ba, dama cewa nake maigida ya leko nan ne. Mama ta fada tana kutsa kai.

Zuhair DE a tunaninta tun bayan ya shigo ya ji abinda ya faru tsakaninta da zahra ya fita. Saboda haka se ta je da mama Alhaji ba ya nan.

Karya ne, mama ta fada a zuciyarta. To bari in duba jikin diyar tawa. Ta fada cikin sigar makirci.

To mama shiga mana ,ko se an miki jagora. Zuhair ta fada batare da ta san ta fada ba.

Aikuwa ta na zuwa kofar ta banka ciki. Zahra ta gani ita kadai tana barci a kan gadon .Allah ya so ku munafikai. ta fada ta fice daga dakin .

To Allah kara sauki zuhair. Mama ta fada ta na fita.

Amin.

Jin motsin da daddy ya ji a dakin ne yasa ya fito daga toilet din zuhair da ya shiga dauraye towel din da goge aman zahra. Ganin babu kowa ne ya sa ya koma ya cigaba da abinda ya ke yi. Ya kasance ba ya da kyankyamin zahra duk da ba shi ya haifa ta.
Bayan ya fito ne ya taba jikinta jin temperature jinkinta.

Hi, my dear readers. I am sorry for my late update, I was kind of sick, but alhamdulillah na warke yanzu. I hope you will continue to support my work .

Alhamdulillah ya fada tare da rufe wani littafinta na makaranta da take karantawa.

Daddy, zahra ta kira a hankali ido a rufe.

naam,diyata kina bukatar wani abu ne. Ya fada tare da zama gefan gadon.

I am tired of being in bed ,I wanna have some fresh air.

Alright let me help you out to the garden, will that be OK with you. Ya fada fuskarsa ba yabo babu fallasa.

Nagode sosai daddy. Ta fada itama tana maida masa da murmushi.

But before then, ki Yi wanka tukkuna, I will call your momma to help you out OK.

Kansa tsaye ya fita daga dakin. Wani kanshin abinci ne ya daki hancinsa. "Doc. "ya kira tare da shiga kitchen din.
"Ya dai"ta amsa ba tare da ta juya ta kallesa ba.

'Hey ,what's up?why the long face. Are you tired?
But still ba ta amsa ba.
'how may I help you '

Oh for Allah's sake leave me alone. I am not in the mood. Can't you see. Zuhair ta fada rai a bace.

Matsawa yayi kusa da ita ya karbe rariyar da ta ke seiving wani gari. Tell me about it. What is it. Ya tambaya not minding the way she talked to him. Is it about Ricardo. Ya tambaya in a serious tone.

Ita de shiru kawai tayi da gyada masa kai, amma cikin zuciyarta ita kadai ta san ME ta ke ji. 'ki kara hakuri ' Abinda daddy kawai ya fada kenan ya fita.

A take part dinshi ya wuce ya shiga wanka sbd yanayin garin akwai zafi rannar. Fitowar shi ke nan sanye da white bathrobe ya na goge sumar kansa da dan karamin towel wayarsa ta fara ringing. Bai duba wayar ba ya nufi dressing mirror ya shafa mai sama sama,sannan ya fesa turaruka masu dadin kamshi. Closet dinsa ya nufa ya fito da wani Sky blue material riga da wando marasa nauyi. Har ya dakko turarensa na oud wanda ya San zahra na matukar son lashing sai kuma ya fasa. 'Akwai sauran lokaci ' ya fada tare da kallon kansa a mudubi yana brushing saman kansa. Rurin wayarsa ce ta katse masa tunaninsa.
'Hello, deeni I hope komi lafiya ' ya tambaya cikin serious tone.

'we need you here father, I can't handle the board members meeting ' Deeni ya amsa cikin confusion. By the way I don't even know about the meeting. Shigowata kenan company din.

Oh Allah, I was carried away, but I am on my way. Daddy yayi replying back tare da katse wayar.
Cikin sauri ya hada papers dinshi da wayoyinsa. Ya bude kofar ze futa kenan se ga mama uwargida sarautar mata nan sun yi kacibus.

'Yawwa ganinka na zo yi ' mama tayi maganar tana kallanshi sama da kasa.

"To ki min hakuri se na dawo ' yayi maganar da yin gaba.

Kambun bala' IN nan. Amma ai da su agola ne da ko uwaka ke nemanka se ka saurare ta.

A take ya juyo ya fuskanceta. 'kar ki sake, kar ki kara kuskuran kiran zahra agola a cikin gidan nan. Idan ba haka ba zan saba miki. Ya fada ya na nunata da yatsa rai a ba ce. Sannan ya nufi garage inda driver dinshi ya bude masa bayan mota suka tafi.

Uwargida mama de ta na tsaye jiki duk yayi sanyi. 'lalle tsubbu tsubbu ne, yau ni naga sharrin rashin biya suratul munafiqun. A ce agola ta fi matarka ta sunna. Yau ni mama ina cikin wani hali. ' ta fada tare da fashewa da kuka. Ni yau alhaji ze nunawa dan yatsa. To wallahi gidanmu zan tafi dan kuwa ba zan yi zaman bora ba🙄.

Toh fa, mama za a tattara kaya a koma kauye amma anya zata iya barin kayan alatu ta koma wurin zugale da rama. Oho Allah masani. Shi kuma alhaji mai ya ke nufi da akwai lokaci. ku biyo ni dan cigaba da jin hada hadar da zata gudana.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 02, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

In Quest Of Peace Where stories live. Discover now