Hi readers, I am sorry for the way I am writing ,this my first time writing hausa stories. But I hope you are enjoying it.
An yi lecture ta tsahon awa biyu wanda shi ne last lecture dinta a shekarar sakamakon exams din da za su fara the following week .
Zahra, someone stopped her while walking towards her car .
Andrew, ta amsa a hankali tare da ajiye jakarta a gaban kujera.
You forgot to take your book. Ya fada fuska ba yabo babu fallasa.
Oh, I forgot thank you so much. Ta fada tare da shiga motarta.
Alright, see you then. Ya fada tare da waving hannu.
See you, ta ce tare da rufo kofar motar.
Ba ta wuce ko ina ba se asibitin mamanta inda ta tarar da ita tana Theatre room. Office din mommanta ta shiga ta zauna sbd kawai ba ta son tafiya gida lokacin.Ta dakko litafinta tana karantawa har ta fara gyangyadi. Rurin da wayar office din ke yi ne ya tashe ta daga barci. ta yi kamar ba zata dauka ba se kuma ta dauka ta kara a kunne ba tare da tayi magana ba.
Hello, please am I speaking to Doc. Zuhair, it's an emergency.
House number 281,makama street.
Alright hold on please, on our way. Zahra ta fada tare da nufar office din wani Doc. Abokin aikin mamanta. A take aka nemi ambulance aka nufi address din da aka bada Tare da zahra.Bayan tafiyar su ne da minti talatin Doc. Zuhair ta fito daga theatre room. Ka na ganinta kasan an wahala amma anyi nasara. Office ta wuce domin canza kayan jikinta. Se ta ga jakar zahra a kan sofa din office din.
Ashe baby ta biyo ta nan, ta fada ta na cire face mask dinta tare da sawa a dust bin. Ta yi tsamanin ta na toilet se kuma ta ji shiru ba a fito ba. Ta yi knocking but no response.
Zata fita kenan ta duba ta wayarta ta fara ringing, ta duba ta ga number Doc. Imran ne wanda suke aiki tare .
Hello Doc. I am sorry but zahra..
Se kuma yayi shiru.
Take gabanta ya fadi, zahra what?what happened to her.
Calm down Please, you were in the surgery room when we received an emergency call from makama street, House 281,so we .
And then.. Doc. Tayi interrupting.Your daughter has been shot badly Doc.
What! Inna lillahi wa inna ilahi ra ji un.ta fada wani hawaye na zuba daga idanta.pls do whatever you can to keep her alive, I will be right there, Allah ka raya min wannan yarinya ta fada tana share hawayenta.
har ta tayar da motarta se ga ambulance din asibitin ta shigo. Tuni aka dakko zahra a stretcher aka shiga da ita.momma ta yi Kokarin shiga wurinta se de Doc. Imran ya hanata.Please calm down, it is not that bad Doc. In ji Doc. Imran.
How did it happen. Doc. Zuhair ta tambaya .
Doc. Imran ya ja numfashi ya ce, from indication somebody wanted to attack you,but unfortunately ya fada kan diyarki.
Ya salam, Doc. Zuhair ta fada yayin da ta dafe kanta.
She needs your prayers Doc. Ya fada tare da barin gurin dan duba wasu patients.Bayan wasu muntuna aka kai zahra wani Ward ta sami hutu. Momma ce a gefan gadonta ta na rike da hanunta. I am sorry Fatima zahra I am so sorry for all the pains I have caused you, I am sorry my daughter.
You have done nothing wrong to me momma. Zahra ta katse ta cikin karamin Sauti. Stop crying momma I am fine already.Here, I bought you some chicken soup. Momma ta fada tana tayata zama.
Nagode momma.
Tana cikin shan soup din ne se ga daddy ya shigo. Oh my dear sweetheart ya jikinki ya fada tare da pecking dinta a cheeks .
Da sauki daddy. Ta fada sannan ta yi pecking nasa back.But is like it was not that bad. Cewar daddy yana kallon matarshi.
Yeah, Alhamdulillah. Zuhair ta fada ta na maida kallon ta ga zahra.You look exhausted my dear, ki je gida ki huta, let me stay with her if you don't mind.
Haba de, don't worry, we will be fine.Oh common dear. Ya fada yayin da ya dauko mata jakarta. Go home.
Alright since you insist .thanks.Haba zuhair, I thought kina dauka kamar zahra diya ta ce ta cikina. ban taba bambanta tsakaninsu da deeni ba.ya fada murya cikin karsashi.
Na sani maigidana. Ta fada tare da fita daga Dakin saboda bataso zahra taga hawayen da suke neman zubo mata.
Zahra Sun yi labari sosai da daddy, har ta yi barci ya na gaban gadon, Sallah kawai ke daga shi.
I love you so much sweetheart, so much my dear. Daddy ya fada tare da shafa gashinta. Sannan ya goge hawayen Idinshi.
Can kuwa a gida Ayush ce ta je part dinsu momma dan tambayarta aunt pretty.
Ayush, aunt pretty ba ta da lafiya, she is in the hospital.
ME yasameta momma?
Zazzabi ne kawai ayush, kar ki damu.
Me yasa to a ka barta ita kadai.
Murmushi kadan zuhair ta yi sannan ta ce, she is with daddy don't worry yanzu zan koma se daddy ya dawn. Ta fada tare da yafa Veil dinta babba wanda ya rufe mata duk inda yakamata musulma ta rufe. Ita kanta ta San surarta Masha Allah.To zan biki momma, Ayush ta fada tana turbune fuska.
No dear ki yi hakuri, by tomorrow ai zan dawo miki da pretty gida.Promise momma?
Yeah princess, pinky promise ma kuwa. Ynx ki koma wurin mama. Here, you can play with my iPad kinji. Se na dawo.
Har Side din mama ta raka Ayush tana bata hakuri .
Ha an, meye kike turbune fuska kamar baure. Lafiya? Cewar mama da suka hadu a kofar falo.
Wai se ta bini wurin pretty. Zuhair ta fada ta kallon ayush.
To kin ji wani iya shege kuma, pretty din da ke dawo gida. Ina kuma zaki bita. Ba ta dawo daga makaranta ba NE.? Uwargida ta tambaya dan neman tsegumi.
Am, pretty na asibiti bata da lafiya ne. Inji momma.
Allah sarki! Me ya sameta. Ta tambaya cikin makirci.
Zazzabi ne kawai, momma ta fada tana dan daure fuska.Kuma shi ne kika taho kika barta,haba zuhair.
Aa mama, wai daddy na wurinta. Ayush ta katse zuhair.
Eh lalle, babu shakka kam. Mama ta fada tana gyada kai.
Zuhair de bata sake cewa komi ba ta nufi wurin ajiye mota ta fita Abinta.
Tunda zuhair ta fita, mama ta samu abin magana.
Samun wuri MA. Wato ma wurin agola za a ranar girki na. Sha shan banza. Allah sa ku dawwama a asibitin.Banza a banza bayerabiya a Kano. Mtsww.Tana cikin masifan NE se ga deeni ya shigo gidan.
Haba mama, me ya faru kike ta babatu ke kadai, ni fa walahi kar hypertension ya kamaki na ke tsoro. Jiye miki nake saboda aure zan Yi, matan zamani kuma kin San ba mutunci ne ya ishe su ba.Babu mai jurar kula da hawanjini da kuma cholesterol dinki. Deeni ya fada rai a bace.Aw haka zaka ce da ni bakin dan iska.
Aa mama bata Kai ga ce min dan iska ba mu shiga daga ciki kar a ji kan mu. Ya fada ya na rugumo uwarshi cikin gida.Na nawa kuma inde jin kai ne.
Yi shiru DE mama, Ayush na jinki, muje in dama miki fura cikin kwarya.
Ko kaifa. Dan banza kawai. Ta fada yayin da dan nata ya nufi kitchen. Deeni ka dan gurza min kwakwa a Ciki.
Kar ki damu mama. Ya fada yana Dariya.Da haka de Ya samu ya rarashe Ta da fura. Shi kuma ya kama gabanshi.
Har yayi bakin gate ya tina da cewar tun safe be ga pretty ba.