page 1-2

299 13 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

*we are here to educate motivate entartain Our readers*

☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘

*AMATULLAH*
*(Baiwar Allah)*

☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘

*pat 2*

*By*
*Zainab Abdullahi*
*≥Real_shaxee≤🍒o==[]::::::::::::::::>*

*BISMIlLAHIR RAHMANIRRAHIM*

*page 1-2*

___________________________________

Cikin furgici tajuyo atunaninta ko daya daga cikin wadanda suke bintane taci karo dashi Sadiq ta gani yagaji da zaman gidanne yadan futo domun shawagi tare da ganin yanayin kauyen.

Cikin mamaki yace."Amatullah maikike anangun gudun mekikeyi waya biyoki." da sauri taringumeshi tare da sakin wani marayan kuka wani yar yaji ajikinsa karo nafarko kenan da yarungume wata mace kenan bayan momin su hannunsa yana rawa ya kamota tare da dagota daga jikinsa." Kigayamun gudun mekikeyi ko anan kauyen suka boyeki." cikin kuka tace." kasheni zasuje suyi shine motarsu ta lalace na kwadawa matar kwaba nagudu yanzu hakama sun biyoni." bayanta yakalla saikwa ya hango wani namiji yatawo da sauri ya jata ya rungumeta suka buya abayan wata katuwar bishiyar darbejiya mutumin yagama dube dubensa baiga alamun kowaba saigidaje dasuke gun tsili-tsilli ganin inya matsa asirinsa zaitonu dan haka yakoma kawai yana tunanin mafuta.

Duk wannan abun Sadiq kawai juriya yakeyi domun jikinsa duk wani iri yake jinsa kamar kiyasai suna binsa yana ganin mutumin yakoma yayi saurin furowa yajata sukabar gun.

Gidan dasuka sauka nan yanufa da ita, su Abdullahi suna kofar dakin dayake farko suda momy su akan tabarba suna hirarsu sai ganin Sadiq sukayi da Amatullah cikin mamaki suke kallonsa inda Amatullah tayi saurin zuwa gun anty tarungumeta tana kuka waje yasamu yazauna yagaya musu yadda akayi yaganta cikin bacinrai Ibrahim yace." Dama ka akshe dan banza kawai marasa imani." "Naso yin hakan amma gudun bansan adadinsu agunba yasa muka buya tunda ita mungan ta aishikenan."Tashi anty tayi tashiga dakin da aka basu ta dakko mata damammiyar furar da aka kawo musu dazu susha basu shaba kasancewar akoshe suke tabata cikin hanzari takeshan furar dukkansu tabasu tausayi dan anty har kwallah saida tayi saida tajita tayi nak sannan tadago kanta tayi hamdala.

Anty ce tafara cewa." ina sukakaiki suka boyeki munata naimanki amma shiru bamu ganki saiyau." gyara zamanta tayi sannan takwashe duk yadda akayi har izuwa gudowar ta datayi suka hadu da Sadiq.

Kowa mamakin wannan abun yake mutun saboda son duniya yaita aikata barna dan yaboye laifinsa to alahira kuma yazaiyi.

Abdullahi ne yace." duk tsiyarsa dai sai karshensa yazo yanzu momy kushiga dakin ku kwanta mu saimu kwanta anan wajen yafi iska ma." tashi sukayi da amatullah suka shige daki sukabar su Sadiq suna tattaunawa akan wannan lamarin inda zuwacan kuma suka kwanta Sadiq dai inbanda juyi ba abunda yakeyi saboda daya rufe idonsa sai yadinga tunawa da abunda yafaru dazu dakyar barci ya daukeshi.

Su momy ma hirar yaushe gamo suka shiga inda tabawa Amatullah labarin abunda yakawosu garinnan tasha mamakin halin wannan mutumin dahaka sukayi barci.

_______________________________

Shikwa wanda yabiyo Amatullah komawa yayi gun motarsu." yarinyarnanfa ta tsere fa dan bangantaba kuma wani kauyene ana kusa nan ta shiga kuma inna matsa asirinmune zai tonu." wadda aka fasawa kai tace." to yanzu mai zamucewa da alhaji." data daga ciki yace." tunda yabiyamu kudinmu kawai kimasa waya kice ankashe ta bashikenanba aiba kara ganinmu zaiyiba." haka kuwa akayi inda ta kirashi tagaya mass sannan suka canza tayarsu sukabar gun aguje.

______________________________

Alhaji hashimu kuwa yanajin ankasheta wani farinciki ya lullubeshi domun atunaninsa shikenan magana ta mutu.

Tashi yayi yashige dakin matarsa domun gaya mata labari mai dadi inda ya isketa tunbur tana video call tana biyawa kanta bukata wato LESS wa iya zubillahi, murmushi yayi sannan yace." Anshiga duniyar nishadi kenan shiyasa kwana biyunnan ko kula ba ayi ko."Haba alhaji bayan nasan komai kaima holewarka kake da yaran yan mata badole nima indinga nawa abunba kumafa ka tuna bokane yace dole sainayi kafun bukatata ta zama yar siyasa tatabbata." hakane toni na tafi damazuwa nayi in sanar dake ankashe yarinyarnan." " Yauwa hakanma yayi katawo kaima ayi dakai kawai." ta fada tare da kashe masa ido cikin hanzari yafada kan gadon.

______________________________

Gari yana wayewa aka kawomusu lafiyayyan kunun tsamiya da kosai sukaci suka koshi sukayi wanka suka shirya anty tabawa Amatullah kayanta duk da sundan yimata yawa tasa ahaka suka hau motarsu suka dau hanyar dawowa gida.

Doctor Ahmad kuwa yana zaune adakinsa inbanda tunani babu abunda yakeyi ajikinsa yana jin wani abu amna kuma yarasa menene wayarsa ya lalubo dare da bude wani hoto wani dattijo akwance agadon asibiti daga gani yana dana da ciwone mai tsani barci yakeyi aka dauki hoton wata kwallace tazubo masa yasa hannu yashareta.

*WANENE WANNAN DATTIJON.?*

Sunansa alhaji Muktar su uku iyayensu suka haifa shine babba sai kaninsa Kamal sai kanwarsu Ummal-Khairi iyayen sun mutu dan haka kudin gadonsu bashi da wani yawa Muktar ya hada yafara kasuwanci suna samun abunda zasuci ahankali dukiya tadinga bunkasa har takai wani matsayi sannan Muktar yace araba sukaki amincewa yace dole sai anraba saboda kowa hakkinsane kuma Khairi watara aure zatayi haka kuwa akayi akaraba akabawa kowa nasa inda ya rike na Khairi saitayi aure ya danka mata nata domun taja jari tatai maki kanta haka suke zaune cikin farin ciki har Khairi tagama karatunta inda take da matsayin likita afanin kula da yara wani alhaji mamu yafuto da nufin aurenta suka yi bincike sukaga bashida wata makusa akasha biki watansu uku anan suka koma london saboda acan yake aiki shima likitane haka suka cigaba da zama inda suka gina katon gida mai dauke da pat biyu manya manya gidan yagaji da haduwa indaKamal yafara naiman aure wata budurwa Rashida sunason junansu sosai." yaya nifa bazanyi aureba saitare dakai ayibikinmu rana daya." "himm kanina gwara kayi aurenka domun nikam da saura." " Aikwa nariga da na rantse kuma agidan su nagaya musu gwara kawai kasamo mata ayi tare kawai." To shikenan tunda ka matsa akwai wata Zeenatu tan mutukar sona nima nadan fara saurarar ta sai kwai ahada duka." " kai yaya amna baka taba gayamunba yaushe zaka kaini mugaisa da ita." tashi yayi yana tafiya yace." anjima kashirya sai muje nidai natafi induba wadancan kayan da aka sauke kar in zauna ka tsareni da wannan surutun naka dabaya karewa."

Akwana atashi biki yazo inda aka kashe naira gun bikin kowa yasani yan uwan kusa dana naisa sunzo saboda halartar wannan bikin yau aka daura aure inda motoci sukaje domun dakko amarya.

Kowane pat yana dauke ne da babban falo sai katon kicin da dakuna manya guda hudu sai kuma bene wanda inka hau zaisada ka da dakin maigida shima dakin ciki da falone babba kowace amarya ankaita pat dinta sai 11:00 angwaye sukazo kowanne aka rakashi gun matarsa.

Muktar yakalli amaryarsa Zeenatu yace." tashi muje muyi sallar godiya ga uban giji." yatsina fuska tayi ta mike tashiga bandaki fuskarta da kafarta kafarta sai hannunta kawai ta wanke tafuto suka tada kabbara bawai sallar takeba waige waigentama kawai takeyi shikuma yana sallarsa anutse harsuka idar yakama goshinta yayi mata addu'a.

Laidar daya shigo da ita yabude musu kazace agashe mai albasa kan yayi mata bisimillah tahauci tana yimass hira shidai duk iya labarin da ake bashi ance amarya sai anyi mata dolema takecin kazar to ita kuma wannan nata dabanne kokuwa saida taci tayi nak tasha laimo sannan tamike tabude kwabar ta tana zabo kayan barcin dazata saka." Kasan wani abu kuwa Mukti kudinnan daka bani na gyaran jiki basu ishenibafa saida na ci bashi nakara fa dan haka saika bani koda zuwa gobene in kaimata." " to. Kawai yace mata dan tafara bashima tsoro .

Wata fitinanniyar rigar bacci ta dakko tasaka komai najiminta ana gani cikin yanga ta matso kuss dashi." my Mukty kallon nawane haka kakasa zuwa kacanza kayan barci mukwanta kosai na tayakane." murmushin rashin mafuta kawai yayi mata ita kuma tahau cire masa kayan tana wani shashsha fashi harsukaje gado inda tahau yimasa salo kala kala har shima yabiyemata sunacikin duniyar ma'aurata kawai yatafi dan ya hullah kwallonsa araga yana hullawa yajishi zurufff acikin raga.

AMATULLAH Pat 2Where stories live. Discover now