page 5-6

118 6 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

*we are here to educate motivate entartain Our readers*

☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘

*AMATULLAH*
*(Baiwar Allah)*

☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘ ☘☘☘

*pat 2*

*By*
*Zainab Abdullahi*
*≥Real_shaxee≤🍒o==[]::::::::::::::::>*

*wattpad*
*@Real_shaxee*

*facebook*
*Zeenat deen shaxee*

*email*
rzainababdullah@gmail.co
om




*page 5-6*

___________________________________
Shi mamaki ma ta bashi ita bawani abun kirkiba amma dagajin zaiyi aure duk tawani tada jijiyoyin huyan ta,tashi yayi ya haye saman sa yana d'anyin shirshir yainsa.

Zeenatu tana shiga d'akinta takasa zaune takasa tsaye wayar ta tadauka ta danna wata nomber." Hello yaya akwai matsala fa wai mijina aure zaiyi kuma saida bikin yataso sannan yake gayamun yanzu." jim tayi alamun tana sauraran abunda ake fad'a ne ta can 'ban garan." Toshike nan yaya ina jiranka." takashe wayar tare da zama tana yin wani malala cin murmushi.

Rashida kuwa ita aka bawa ragamar yin komai nabiki ita da 'kanwar su Khairi dan tuni tazo bikin ita da dan byba ta namiji sunata shirun su.

Aban garan amarya kuwa iyayenta suna iya bakin 'ko'karinsu umman ta kullun cikin yimata nasiyya take tana 'kara koya mata dabarun zama da miji da kuma kishiya kuma dama ita ma mai himma ce sosai.

Alhaji Hashimu yana zuwa kai tsaye dakinta ya nufa alokacin Muktar baya nan yafuta shida 'kaninsa azaune ya ganta tarafka uban tagumi." Haba 'kanwa ta maine nadamu wa indai kinada ni to kowace matsalar ki zata kauce." " Nidai yaya kota wane hali kar a bari aurennan ya tabbata ni kadai ce zan zauna agidannan in mallaki dukiya inyi yadda nakeso da ita." murmushi mugunta yayi sannan yace." Yanzu tashi muje wani gun babban matsafi dana samo labarinsa agun wani abokina dana inata shirin zuwa banje ba amma tunda ga wannan abun ya bulllo sai muje ki kwashi kudi dan bawasa kuma sai kinci re imani tukun." " Yaya tun yaushe ni nama manta dawani abu wai shi imani nidai kaina kawai nasani baruwa na da halin dawa ni zai shiga."

Kud'i ta diba sosai suka futo suka hau motar sa suka fuce tafiya sukeyi mai nisa sannan suka isa wani 'kauye gidan 'kasa layi suka tarar dan haka saida suka jira layi yazo kansu sannan suka shiga. " Babban matsafi wata bu'kata ce damu wannan 'kanwa tace mijinta zai ci amanar ta yayi mata kishiya shine muke so alalata lamarin gaba d'aya." wasu fararn duwatsu ya di'ba ya watsa awani ruwan kwarya jimm sannan yad'ago da kansa yace." Lamarin aurannan yana da 'karfi amma akwai yadda za ayi alala tashiamma indai kika kuskure wa aikin to tabbas auren nan sai anyi shi kuma indai akayi sai kinji uwa kisha guba kimutu saboda abubu wan daza su dinga faruwa." " Nidai na amince koma maine ne ayi nayadda." wata laya ya dakko ya bata." Kije kisamu gun shikokin gidanki ki sannan kisamu mahaifar mage ki hada da layar nan ki 'kulle a laida ji bunne in kikayi haka wannan auran ya 'batu ke nan har abada amma indai aka tone shi to komai ya 'baci kuma ba abunda za a kuma iya yi." cikin munna ta amsa suka ajiye masa ma'kuda kudade suka tawo suna murna. " 'Kan wata mufara dubawa tun anya musami magennan muhuta." dube duben su suke tayi har sukaci karo da wata mage suka futo suka samu itace suka rafka mata ta fad'i suka dauka suka saka ta amota suka tawo.

A gidan ta suka farde magen suka ciri abunda suke so suka je suka bunne sannan yatafi ita kuma Zeenatu ta koma d'aki tana farinciki.

Alhaji Muktar kuwa yana cikin tafiya zuwa gidan su amaryar sa sai kuma yaji duk yarasa kansa dan haka ya nufo gida yana zuwa ya haye sama ya kwanta daya tuno auren sai yaji ya tsani ne shi gaba d'aya ahaka har bacci ya dauke shi.

Zeenatu kuwa tana d'akinta tana chat da wata aminiyar ta Mumina sunan ta tana bata labarin abunda ta aikata sunata dariya dama halinsu d'aya komai tare sukeyi Mumina taka sance karuwar Alhaji Hashimu ce ko Zeenatu bata san suna zagaye waba tadai san suna mutinci da yayan ta sosai da sosai.

Da safe misalin 'karfe 10:00 na safe Kamal ya futo yanufi gun mai gadi." baba mai gadi ina kwana." wani dan dattigo ne." Lafiya kalau d'ana." yana jin dad'in yadda suke mutun tashi amma banda Zeenatu sun d'aushe uwa ubansu suna kyau tata masa da iyalansa. " Yauwa baba akwai wasu ba'ki dazasu zo kanuna musu duk inda shukokin gidan suke zasu canzasu susaka masu kyau saboda Komai sonake yadawo dan haka gwara acanzasu dama naga wad'annan bawani girma suke ba." " Wallahi kuwa kuma naga kullun mai kula dasu yana basu ruwa amma kullun yadda suke haka suke bawani canji gwara acanzasu." " Nan da karfe 12:00 zasu zone bana so suzo bananan dan haka nasar nama aimusu jagora." Shike nan badamu wa zan nuna musu adawo lafiya." motarsa yashige ya tafi domun akwai abunda zai je yayi.

*🙄CHAKWKIYA KE NAN*

AMATULLAH Pat 2Where stories live. Discover now