page 7-8

264 6 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?
*we are here to educate motivate entartain Our readers* 

☘☘☘  ☘☘☘  ☘☘☘  ☘☘☘

*AMATULLAH*
           *(Baiwar Allah)*

☘☘☘  ☘☘☘ ☘☘☘  ☘☘☘

*pat 2*

*By*
*Zainab Abdullahi*
    *≥Real_shaxee≤🍒o==[]::::::::::::::::>*

*In dai baku gyara ba to wannan zai iya zama last page dina anan watsapp din zan dinga posting dina a wattpad domun nagaji da wannan rashin comment din naku sai in ban yi type ba ku ta tambaya da nayi sai kuyi shiru dan haka zaku iya zuwa wattpad kubini ku karanta inban ga comment dinkuba yau😡*

*wattpad*
*@Real_shaxee*

*facebook*
*zeenat deen shaxee*

*Email*
rzainababdullah@gmail.com

*page 7-8*

___________________________________
Misalin karfe 12:30 sai ga wasu mutane amota mai tambarin  kamfanin su na shuka fulawo yi baba mai gadi yayi musu jagora zuwa gun shukokin yata yasu aiki suka hake ta gun suka tara ta agu daya suka sake 'kara wata kasar suka dasa wad'an da aka ce su saka tsohuwa kuma aka kaita bola nan da nan gidan yasake yin kyau.

A pat din Rashida kuwa suna zaune da Khairi suna hirar su gwanin sha awa." Gaskiya anty Rashida waccan Zeenatu kwata kwata bata yimun ba tun sanda zai aureta ni naji kawai bata kwan ta munba dubi tar bar data yima na sanda muka je pat dinta uwa wasu ba'ki." "Himm ke dai bari da farko naso inga mun hade kan mu ama tsayin ta na babba ta kanas zanje wai ingaishe ta in kinga hula 'kan cin da na dinga sha sai kin  yi mamaki  ba shiri na ha'kura kwata-kwata bata da tarbiya amma yan zu insha Allah mun sami yaya mai mutunci."

" Ai anty wannan amar yar yayan ni kaina ta yimun ga son mutane ji yadda iya yen ta suka amshe mu uwa sun sanmu tun da, ai nayi farin cikin wannan lamarin waccan ita kuma sai ta had'iyi zuciya ta mutu." "Inaga har yanzu bata saniba saboda naji Kamal yace ya hana shi sanar mata ai data sani sanda mukaje pat din ta da hula 'kancin da zamu sha sai yafi wannan."

"Aikwa nasan nan bada dadewa ba zata sani inga yadda zarayi anty tashi ki 'karasa girkin mutafi kasuwar kar muyi yamna." "Tobara inje in sauke sai mutafi."

Alhaji Muktar kuwa yana kwance ad'akin sa sai juyi yake domun ji yake uwa bashiba can kuma uwa wanda aka tsikara ya tashi ya shiga ban d'aki yayi wanka ya shiya dan tafiya office.

Yana sakko wa falo yaci karo da hakimar azaune tana kallo." Yauwa uwar gida ni zan fuce office." wani fari tayi sannan tace." Ango kenan ya zan can bikin." wani murmushi yayi sannan yace." Ai nasan kina da sau'kin kai gashi har kin sakko to yanzu kiyi lis din duk abunda kike bu'kata duk tsadar sa zan sai miki gobe ma za akawo katin bikin zansa akawo miki naki, in kuma kema zakiyi wani d'an shaga li duk kirubuta." Wani irin gume ne yake tsatstsafo mata tama rasa shin barci take ko idonta biyu?  Shikuma ganin bata amsa masa ba yasa ya futa domun ya makara sosai.

Aza bure ta futo far fajiyar gidan har fad'uwa tayi amma dan bala'i bata tsayaba wani uban birki taja dan ganin duk ancan za shiko kin gidan, da gudu ta yi gun mai gadi. " Kai mai gadi waya canza shukar nan kuma yaushe aka canza?." " Ai hajiya d'azu alhaji 'karami  ya zo yace za azo acan za saboda bikin gidan da za ayi d'azu kuma sukazo suka cire wa dan can suka saka wa dannan." "Ina wacan shukar take." " Ai hajiya tuni aka kaita bola aka zubar kuma in..... "Kai dalla can yimun shiru uban wa ya tambaye ka nashiga uku Allah ya isa tsaka nina da Kamal dama nasan ya tsane ni shine ya mun illah wayyo Allah na." da gudu tayi  'ban garan ta shiku ma mai gadi bai san inda zan can ta ba dan haka ya cigaba da jin rai diyon sa.






*kar ku ganshi kadan adadin comment a dadin type🤷🏻‍♀ nadaina wahalar da kaina*

AMATULLAH Pat 2Where stories live. Discover now