UWAR MIJINAH

2.5K 108 9
                                    

_*INTELLIGENT WRITERS ASSO*_✏

    🌺 *UWAR MIJINAH..*🌺
          _(Soyayyah,sadaukarwa,hakuri tareda biyayyah mai tsanani)_

      *ALKALAMIN:JANAF*💖
      *WATTPAD:JANAFNANCY*

*Dedicated to my BLOOD Sisters JANAF*

_*Masha Allahu..Hakika jiya naga Ruwan masoya ta ko"ina..,naji dadi matuka sosai da sosai..Uwar mijina lbrin Shi mai fitar da amo ne,wanda nikaina yake mukurkusana..Ku himmatune wajen karatu da comment nikuma zan Himmatu wajen faranta muku,tanque dearest For u luv,support,and care..Assalamu Alaikum..Janaf*_💓




*NO.2*

*MEIDUGURI*

    _GRA_

   

  """"School Bus ce maidauke Da Sunan mkranta kamar Haka... *IL"KALAMIK* Wacce ke Barrat police barrak Daidai Shiga Maiduguri makaranta take..Motar mkaranta ta jido dalibai makil tana kai su gidajensu hakan ne Ya faru Da *ZAHIIRAH* wacce aka Sauketa a kofar makaken gidansu Dake GRA.

     Wata yar budurwa nagani Ta fito daga sch bus,din cikin Sanyi da Natsuwa dogowa ce sambal kallon farko zaku iya kiranta da one Saboda Rashin kibanta..Baka ce ammh ba chan ba tana dan Fadin Fuskar mai dauke da zanen Bare bare bibbiyu akumatun ta kanana Idanunta, bamasu girba bane sai Hancinta dayake dan matsakaici Lebenta, yanada dan Fadi da Tudu kadan wanda yake karamata kyau ashekaru bazata wuce 17 bakwai ba saboda a kallon Farko zaku iya hango tsantsan kuruciya tare Da ita ..Sanye take cikin Uniform dinta bayanta goye da sch bag dinta wacce kamar tana Rinjayanta saboda Nauyinta yan Sch din Suna dagamata Hannu itama cikin Sanyinta da alama halittarta ce take maida musu da martani har Suka bace ma ganinta... *ZAHIIRAH ABUBARKAR BAHGANA* kenan Yarinya diya ta dubu gun mahaifintaa yargatace ta karshe wacce duka bangarori biyu ke ji da ita duk da ta kasance MARAINIYA

    Cikin Natsuwa da Sanyi jiki ta tura get din Nasu tashiga kai tsaye kofar da zata sadata da falon Ta nufi tana doka sallamanta cikin karamar muryanta Tana Shiga Falon yan kanneta Idris Da Aleeyu wanda suke cema Alee yan biyu Twice..Suka taso da gudunsu Suna Fadin"Oyoyo *YAHNA* lokaci daya suka fada jikinta wanda saura kiris sukadata tayi saurin Fadawa kan kujera tana rike dasu fuskarta na bayyana da Annuri har Saida kumatunta guda biyu suka lotsa dimple dinta suka bayyana..Wow..Na furta saboda ganin yadda Komai yadace da Fuskar Zahiirah.

  Halimatus Sadiya wacce Suke kira da(Mahgana) wato mama karama kenan ta fito daga kichin tana Dariya take fadin"Kayyah zaku karya Yahna din Naku ne kuma dama gata ga yadda take"Kamar takara zugasu suka hau kan jiknta suna kara tumurmusa da ihu Mahgana ta rike baki kan tace"Ke kuma ki tashi kada su halaka ki dama suna fama da karfi kamar dawakai"Tafada tana dan mirmishi itama Fuskarta dauke da zanen bare bare guda biyu a fuskarta..dakyar Zahiirah ta yakice Su Alee bayan Mahgana ta jasu da karfi dakyar suka barta taja jakarta tashige dakinta cikin sanyin ta kamar wata mara lafiya.

  Ko acire kayan nata ma cikin Rashin kuxari takeyi da sanyin jiki..Tana gama cirewa tafada Toilet din yin wanka chan ma haka ta bata dukkan lokacinta kuma kada kuce bada hanzari take ba A"A cikin kuzari take komai ammh Halittarce haka bata iya yin komai cikin hanzari mutane dadama suna mata kallon mai sikila ce saboda yadda take gudanar da Rayuwarta...Lokacin Data Fito taji muryan Abbanta.. *(BAHNA)* Yashigo gidan taji kiriniyan su Alee.

    Cikin sauri ta shirya cikin lifayanta wanda tayane dukkan jikinta zumudi take tagama shiryawa tafito kada ta iske Bahna yafita kuma yasan yamata alqawarin zuwa gidan Baffa Shettima..Duk Saurinta koda Tafito ta iske har sun kammallah cin Abinci Tana fitowa Mahgana ta sakamata ido tana Dariya kwabe fuska tayi kan ta karisa tana gaida mahaifin nata hannu ya mikata alaman Tazo cikin sanyinta takarisa kusa dashi Alee ya ijiye yadauketa cak yadora bisa cinyarahi yana Fadin"Uhmm Zahiirah Fadamin Me Bahna yayi kuma"Yafada yana shafa kanta kamar karamar yarinya.

UWAR MIJINAHWhere stories live. Discover now