Zabina Part 2 Complete HausaNovel

3.8K 61 3
                                    

[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
         Part 2
               0⃣1⃣
           By

Fauziya Usman

Umma takalleta haba Safna kidena kukannan nasancewa Safwan dawasa yakemaki zaikiraki kinji to bandama da abinki Safna miye na kuka bayan kinsan cewa Safwan bayanda zaiyi yayi fishi dake zaikiraki kinji karki damu kidena kuka cikin muryar kuka take maganarta Abba nima tinanin hakanne da yarda da hakan yasa na'aikata hakan wanda gashi yahaifarmin da danasani yanzu Abba yazanyi Umma dan Allah kubashi hakuri karki damu Safna komai zaidai-daita insha Allah tatashi asanyaye tayi daki Zainab tace wallahi Abba tinda kaga yaya Safwan yakashe wayarsa to tabbas bakaramin fishi yayiba to Zainab dan kawai batayi masa maganaba sai yace yadena magana da ita awaya wannan sam ba dalili bane amma Abba yaya Safwan baitaba daukar zafi ba irin wannan gaskiya hakane Umma tace wallahi yarannan da abin haushi suke kamarya Hajiya Abban Safwan duk kanninsu sunsan halin junansu tomiye zaidamesu shi Safwan duk yasan Safna batayimasa magana yayinda yakai bakin mota domin alokacin data buda bakinta ba'abinda zaiji yana fita face sautin kukata hakan kuma zaisashi adamuwa shiyasa bata yimasa magana kuma duk yasan da hakan maiyasa tintini baidauki matakiba ko yanuna mata cewar bayasan hakan sai yanzu dan kawai yanasan yadaga mana hankali gaskiya Safwan baikyautaba amma zamuyi magana da shi zuwa da safe Zainab itama kanta bataji dadin hakanba to balantana Safna tatashi Abba Umma saida safenku to Zainab Allah yatashemu lafiya ta'amsa da Amin tafice tasami Safna tahade kai da guiwa ba'abinda take sai kuka ta zauna kusa da ita tama rasa ta'ina zata fara bata hakuri yazatayi tararrasheta sai kallonta takeyi yayinda tausayinta yacika zuciyarta takirata da sabon suna kanwata da sauki ta dago kai tana yayinda taketa faman juye-juye dakai domin tasan cewa yaya Safwan ne kawai yake kiranta da wannan sunan tadawo da kallonta ga Zainab wadda itama hawaye take zubarwa Aunty Zainab yazanyi da raina yayana yana makuraryin fishi dani agaskiya inacikin tashin hankali sosai bansan yazanyiba dan Allah kisamamin mafita Aunty Zainab itadai kallonta kawai take tare dajin tausayinta lokaci daya duk tadimauce tafita haiyacinta karki damu kanwata zanyi kokarin ganin nasama maki farin ciki insha Allah ninasan kuma inada tabbacin cewa wallahi insha Allah yaya Safwan yafiki shiga damuwa domin baitaba yin fishi koda da Ammar ba agidannan balantana ke da kika zamemasa jini da tsoka dole nasan yana cikin damuwa kiyi hakuri Safna kidena fishi kidena damar da kanki domin nasan tsokanarki yake komai zai dai-daita kinji tadaga mata kai alamar eh to yanzu kikwanta kiyi barci kinga gobe akwai school kinji taje takwanta saidai barci baya idanta ba'abinda yake a idanta sai kuka yayinda zuciyarta tacika da tinanin miye mafita

Washe gari tinda tayi sallar asuba take kiran layinsa amma akashe ta koma takwanta tarufe idanta zuciyarta nayimata tinani kala-kala iri-iri daban-daban tashiga damuwa sosai Zainab taganta akwance tayi tinanin barci take taje tashiga wanka tafito tashirya taduba time taga lokaci yatafi tazo kusa da ita ta dafata tare da anbatar sunanta Safna lokaci daya tabude idanta na'am Aunty Zainab kitashi kishirta lokaci yana tafiya karmu makara kinji ta amsa da to tatashi tashiga toilet bawani jimawa tafito mai kawai ta'iya shafawa tadauki riga tasa batare datayi kwalliyaba Zainab dai nakallonta batace da ita komaiba tadai girgiza kai kawai Aunty Zainab nashirya to mutafi muyi break ko a'a kitafi kawai idan kin karasa saikiyimin magana maiyasa bazakiyi break fast ba bakomai a'a kifadamin gaskiya kinji Aunty Zainab azumi nakeyi azumi kuma eh to shikenan jirani tafita har zuwa wannan lokacin Safna kiran layin Safwan take saidai haryanzu layin arufe yake mamaki yacika zuciyarta damuwa sai shigarta takeyi sannan kuma tagagara samun mafita to yanzu ita yazatayi miye makomarta Zainab tafito Umma tace ina Safna waibazatayi break fast ba saboda me wai azumi take azumi kuma eh haka tafadamin kinga kiramin ita a'a Hajiya barta batace azumi takeba eh to tasira suna cikin cin'abinci ita kanta Zainab abin duk yadameta tatashi Umma takalleta ina kuma zaki Umma nakoshi kinkoshi kuma eh to naji kinkoshi maikikaci inafa kallace dake bakici wani abin kirkiba haba Hajiya tace takishi tokibarta tatafi mana haba Abban Safwan maiyasa kake hakane shikenan saimu saka masu ido ita wacan tanacan tinjiya harkawowa yanzu ba'abinda takeyi sai kuka abincinma takitaci itakuma wannan din damuke gani da sauki tafaracin abincin tawani tashi waita koshi yakamata asan abinda za'ayi gameda yarannan to shigenan za'ayi wani abu akai kinga Zainab idan kinkoshi tashi kiyi tafiyarki tatashi tasami Safna adaki tace to task mutafi tatashi sunfito

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jun 30, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Zabina Part 2 Complete HausaNovel Where stories live. Discover now