37-43

3.2K 119 1
                                    

[4/21, 18:46] Aishat Muhammad: *MADINAH*

37-38...
Ahankali ta juyo da kanta murmushi ya lullube fuskarta. Yana sanye da Riga da wando yasanya hanunshi a pocket yana murmushi ahankali yace "shall we princess?" Dan juyawa tayi ta kalli sama tace "Leefa yana sama?" Lumshe ido yay yace "I know when he's done zaizo ya samemu" yakara she maganan kaman yanda take magana dan murmushi tayi ta kawar da kanta sabida yanda ya zuba mata ido muryan shi taji yace "less go" bayanshi tabi suka fita daga waje tsayawa yay daidai wani fine power bike baki ya rike key din a hannu yana juyawa yana murmushi ya kalleta yace "yau machine zaki hau" Dan zaro ido tayi kaman zatai kuka tace "uhm uhm niban iya hawa ba" dan dariya yay daya fito da white teeth dinshi yace "I know, lokacin damukai magana i was close by kuma bike na dauko, but don't worry princess is gonna be fun i promise, less go" murmushi yamata tare da daga mata gira daya. Langabar dakai tayi tana dariya, ahankali ta tako ta karaso wajen, hawa machine din yay ya matsa gaba chan ya kalleta yamata alamu tahau da kai, so take ta tattare riganta yanda yake kallonta yasa taji kunya hakan daya gane yasa ya maida kanshi gaba tattare rigan tayi tahau kan machine din ahankali, Hamlet din ya mika mata murmushi tayi ta karba tasa sanan ya kunna machine din yaja da gudu atsorace tace "wayyo Mummy na" dariya yay sosai yacigaba da gudu a park din sai kallon su ake saisa dama yabata Hamlet din. Tafiya maidan nisa sukayi kafin yay parking a gaban wani guri dat is so greenish saboda yawan flowers din wajen kasa sauka tayi hakan yasa yadan kwanto da shoulder dinshi kadan alamun ta rikeshi ta sauka, hanunta har rawa yake ahankali takai ta dafa shoulder shi wani irin bakon alamari sukaji dukan su ahankali ta sauka tsinin takalmin ta ya turgude kara tai tai baya zata fadi da sauri ya fizgota jikinta da nashi ya hade sunajin saukar numfashin junan su. Kallon junansu sukeyi batare daya saketaba ahankali ta kawar da kanta tai kokarin kwace kanta sakinta yay da sauri bakinshi na rawa yace "ahhh so sorry, I thought zaki fadi ne" murmushi kawai tamai ya sakko daga machine din ya karbi Hamlet din datake bashi ya ijiye yace "less go" ahankali suke tafiya inka gansu sun mugun dace da juna adaidai wurin wani kujera ya tsaya da wani katon kula kekai, gaban kujeran Kuma ruwa ne kaman swimming pool amma bakowa a wajen zama yayi a kujeran itama ta zauna a gefenshi tana watsa da yatsun ta.
Ahankali ya matso kusa da ita batare da jikin su ya gogi juna ba ya tsaya yana kallonta, jin alamun ana kallonta yasa ta juyo da kanta suna hada ido ta dukar da kanta kasa tana murmushi dake lobar da kumatunta murya chan kasa yace "Princess" juyowa tai tadan kallai ganin ita yake kallo yasa takai hannu ta rufe fuskarta tana murmushi tace "stop staring Ya Habib" shafa kanshi yay yace "how can I stop my princess? U are too beautiful, I Soo much love you Madinah" murmushi tasake yi ta rufe fuskarta da gyalen dan dariya yay yace "mezaki ci un Baby Yaya Habib?" Maganan yabata dariya dan dariya tai hakan yasa yay dariya yace "feel free princess" kulan dake gefenshi ya bude smoothie masu sanyi ya dauko guda two mika mata daya yayi yarike daya wayarshi ya dauka yay dailing number Khalifa yace "when you are done meet me at VIP pool" dan murmushi yayi kafin yace "don't worry na ganta muna tare". Katse wayar yayi ya juya ya kalli Madina dake shan smoothie yace "yaushe zamuyi aure?" Juyo dakai tayi ta kallai make shoulder tayi tace "not now sai nagama school" yanayin fuskar shi yadan chanza ahankali yace "what if wani ya sace min ke?" Rufe fuskarta tayi da gyale murya chan kasa tace "ba wanda ya isa, u are the only one I like " takara she maganan ahankali amma dudda haka yaji daga hannu sama yay yace " yeee my princess likes me, thank you princess, ina sonki sosai" ahankali ta bude fuskarta ta kallai yanda taga tsan tsan farin ciki a fuskar shi. Shawarma ya dauko ya bude ya mika mata ahankali ta karba tace "thank you" bude nashi yayi sunaci ahankali suna hiran soyayya dudda ya lura bata wani iyaba sosai.

Kokarin cire hill din kafarta takeyi ajiye smoothie hanunshi yayi ya tsugunna a gabanta kafarta ya kamo ahankali ya daura a cinyan shi Ahankali ya kwance takalmin ya ijiye... Muryan Khalifa sukaji a bayansu yace "Ya Habib, Deena"

Maman Abd Shakur
[4/21, 19:02] Aishat Muhammad: *MADINAH*

39-40...
Atare suka dago kai suka kalli Khalifa dake tsaye fuskarshi dauke da one kind look. Dan murmushi yayi yay pointing Yaya Habib da one finger sanan yay pointing Madina da another finger sanan yay margin two fingers din tare murmushi Habib yay yace "yesss exactly, ur Sister is driving me nuts" wani irin ihu Khalifa yay harda tsalle yace "am happy I swear, iyye Midi baby" hararan shi tayi bai damuba yakarasa gaban kulan, smoothie daya gani yanamai oyoyo ya dauka da shawarma daya gani ya juyo ga shi suke kallo yace "wat? You guys are doing soyayya ni am hungry" wucewa yay yatafi ganin sun bishi da kallo yasa ya juyo yace "zanje nabuga table tennis, idan driver yazo I will let you guys know, love you both" kanne musu ido yay yayi gaba abunshi yana cin shawarma daya dauko.
Murmushi Habib yayi yakarasa cire mata dayan takalmin yakoma gefen ta ya zauna.

MADINAHWhere stories live. Discover now