part 1

11.4K 461 9
                                    

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM ya ALLAH inamainuna godiata agareka dakabani ikon fara rubuta novel dinnan ayau friday 5 april 2019 ALLAH kasa nagama lapia🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

🍇🍇 SAREENA🍇🍇 by novellah 📚group 🍇 na 🌹mrs sardauna🌹

📚page 1~5📚

hadirine yahadu bakikkirin asama inda iska kekadawa ahankali garin keyinduhu yayin dakowa yakeneman mapaka Sauritake ta dan gudun kada ruwa ya isketa ga kwaryar garin dake kanta kada yajike aikuwa bajimawa akapara yayyapi nanpa takarasauri akan wandatake ruwane yaxubo shaaa kamardabakin kwarya nanpa tanemi mapaka tarasa gindin wata bishiar maina taje tasugunna tare da sa kwaryar garin a yagalgalellen hijabinta nanpa ruwa yacigaba dadukanta gabadaya jikinta bariyake hawayene kebin idanunta xuciarta ciketake fal datausayin kanta ahankali tafurta ya ALLAH kataemakeni kakareni daga sharrin BABA HAULE saekuma tacigaba dakukanta saeda akasamu kusan 1 hour ana ruwan sannan yadauke cak gabadaya ajiketake shagab ko inanajikinta digan ruwa yake hakwaranta har rawasuke saboda sanyi bakintako hayaki kawae yakepitarwa adaddape tacigabadatapia xuciarta cikeda fargaban abundaxata tarar awajen baba haule wanigidan laka nagatanupa wanda ginin yatsope ko kopa babu sae labulen buhu adadare tashiga gidan kamaryadda taxata bakowa acikin gidan sae kwanuka dasuke xube ruwayamusu duka sae kuma wasu tsummoki dake kan igia kaitsaye wani dan bukka nagatashiga dagagani kasan kitchine ne wato madafa nan ta ajiye kwaryar garin dakejike jagwab sannan tanupi wani daki dake cangepe dakin lakane.shima bakopa sae wani xani da akai labule dashi nantakutsa ciki ruwane kwance akan daben lakan dake tsakar dakin kasancewar wani sashi nabangaren rupin dakin yayaye hakanyabawa ruwandamar xuba adakin gepekuwa watayar dangwaline aje saetabarma datayagalgale, har ixuwa lokacinjikinta bariyakeyi gawani ciwonkai dake sandanta ahakadae tacire kodaddiar atamfarjikinta tashanya tare da share ruwan dakekwance adakin kanwannan yar yaloluwar tabarmartakwanta hade dadungulewawaje daya sakamakon matsanancin ciwonkai da sanyin datakeji hawayene kekwaranya a idanunta jikinta sekarkarwayake batae auneba taji saukar ruwa akanta wandahakan yasa takusan shidewa cikeda bala i baba haule tace kedan ubanki ubankine kika ajiye xaemiki aikingidan wato kinje kingama wayon barbadannaki maxasuntaramiki gajia shine xakixo kiwani bajewako to baki isaba dan uwarki kuma garina dakikajika wlh saenimiki dukan fitar hankali tanakaiwa nan tafigo hanunta tafito wajeda ita wata tsumagia tadauka tayokanta cikin tsantsar tsoro tabude dashashshiar muryarta tace dan ALLAH baba haule kiyi hkr wlh b.... batakarasaba tasaki watakara sakamakon dukan da baba haule taemata abayanta haka baba haule taeta dukanta tuntana ihu harmuryarta yadaena fita dan kanta takyaleta takuma ce maxatatashi tawankemata kwanukanta tas takuma daura sanwa tasakae tafice agidan kuka tayi mai isarta sannan tatashi dakyar dukda juwan dake ibanta hakatae wankewanken sannan tadebo danyen icen damuna dakyar wutan yakama nantadaura sanwa gepe takoma tafashe dakuka tabbas idan dasabo yaci acetasaba da bakar wahala da kaxafinda haule takemata 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇by mrs sardauna

SAREENAHWhere stories live. Discover now