Meeral ❤
Sanye take cikin wasu kayatatun kaya na alfarma Kana kallanta kasan cikin jindadi da hutawa take, sabida yarda fatanta yayi wani fresh wuyan ya gold all over, a hankali take taka matatakalan benan bibi bibi kuma ta duba apple wrist watch din dake hannunta, parlour tasauka ta zauna kan cushion, cikin daga murya tace kiswa wai mai kakeyi har yanzu ne almost 7:15 ku bada breakfast ba bare mutafi kunsan inda abunyi oo inada important clients daga china and am very sure 8 Subaru boutique, inbakuyi sauri ba zantafiyana ne driver ya kail.. Bata iya karasawa ba sakamakon kyakyawan yaro dan shekara 14 dayafito a guje wata beautiful breathtaking yarinya yar 17 years kuma biye dashi tabiyosa a arce kana kalla kasan neman tsokananta yayi, cikin masifa take cewa wlh yau saina Balla maka kafafu tunda ka raina Ni zan nuna maka shekara 3 bawasa bane...
Shikuma yaron sai dariya yake mata orion ta rainin hankalin nan yanacewa Allah abla kisisi,
Ai kaman kara tunzurata yake da hanzari takara binsa dan ta damkesa whilst shikuma sai zillo yake mata..
Cikin wani murya narashin wasa mamansu tace kiswa wanan wane irin iskancine kunsa ina jiran ku zakufito kuna min fada anan what a nonsense,,
Dawowa kiswa tayi kusa da ita kaman zatayi kuka tace mummy fa kinajin mai yake cemun wai kisisi sai kwai yaringa bata mun suna wlh yau idan daddy yadawo saina fada masa bazan yarda ba sai kuma tafara goge kwallan da ke shirin sauko mata..
Cike da command miral ta juya tace ajwaad zo nan karasowa yayi ya tsugunna kusa da kiswa tun kan miral tayi magana yace am sorry abla bazan karaba kwai irin wasan nan na yaya da kani eh kingane ai yana wani daga mata gira da duka sai da yasaka su dariya..
Miral ne tace kana raina sunan ablan ka ko to suna ne mai kyau kiswa yana nufin cover of Kaaba. Dan murmushi yayi wanda sai da dimples dinsa suka lotsa yace momma wha about mine nasan yafi na abla dadi,
Shafa Kansa miral tayi sanan tace ajwaad na nufin talented someone intelligent,Dan kallanta kiswa ajwaad yayi yace abla do you get it now, dan kallan I don't get you tamasa dan tasan komene zaifita bakinsa sai sunyita, gyara zama yayi yace kiyarda mine is above yours itama gyra zama tayi tace I need an explanation,
Yace with out ajwaad bazaa samu kiswa ba saboda duk wanda ya kawo idea din kiswa to dole sai ya kasance ajwaad ne shi maana sai ya zama he's very talented and intelligent. Mikewa tayi daniyan binsa sukaji murya abayansu wasu twin ne mace da namiji da bazasufi 11 years ba mommy mufa what's the meaning of our names..
Hannu miral tabude musu tace autocina kujaraso nafada muku naku namijin takalla wanda shine babba tace kai noorullah sunan ka yana nufin light of Allah,
Sannan ta kalla macen yace ke kuma noreen sunan ki na nufin something bright kuma tun ta taja tace and obviously moms angle you're brigh nokewa tayi tana rufe fuska cike da shyness yanuwan kuma nata mata dariyaMiral ne ta mike tace oya let's break our fast nayi saurin nayi dropping dinku nawuce..
Kiswa tace mom ni zan biki boutique..
Aa bazaki bini ba ke zakiyi leading kannenki zuwa gidan husna nayi magana da asia driven su zai kaika kuma hanif da hanifa ma zasuje gidan husnan sai kuje tare after work zanbiyo na dauko ku inkuma da raban nikadai zan he airport dauko dad dinku shikenan
Ajwaad ne yace momma dan Allah kije damu,
Miral Tace it depend..
Kiswa ne tace kai da kake son zuwa gidan aunty husna dan kaga munifa kadau bansan gf dinka bace..
Dan hade rai yayi yace kai abla kawai dan ina dauke mata kewa Kinsan fa ita kadaice ba sibling it smh lonely...
aje spoon miral tayi tace oya duk wanda Bai koshi ba yakara acan nakusa late inkuma natafi shikenan.
Kiswa ta mike tashiga dagudu tanacew mom let me carry my handbag. Noreen tace abla ki taho mindanawa.
Ajwaad ya tabe baki yace kun hadu da aiki, noorullah ya daga hannu tareda tabe baki irin abi oo..
A ciki wata arniyan BMW m6 convertible
Sukafita gidan asia ta aje su sanan ta tafi katafaren boutique dinta mai suna MEAMZ AND PINK...
After ta tashi tawuce gidan asia ta daukesu sukatafi airport dauko zayn...
A hankali yake sauka daga jirgin yayi wani fresh duk da ya manyanta amma har yanzun da gayunsa,
Dagudu twins suka je suka fada jikinsa kiswa ma takarasa tayi hugging dinsa whilst ajwaad yawani Kame a gefe guda yanata smiling shi baiyadda ba babba so yafi karfin haka,,
Miral kuwa na gefe sai murmushi take wani kyaunan mijintan nasake shiganta...
Nearest mc Donald sukaje having dinner irin large family dinner dinan aka musu arranging after sungama suka nufaa gida..Sallah zayn yajasu dukansu suka gabatar sannan. Miral ta tabbat duka yaran kowa yayi wanka kafun suka kwanta sannan ta koma dakinta ta dandasa wanka taci kwaliyya mai dauka hankali sannan ta jufa gurin zayn..
Yana ganin shigowanta yayi saurin mikewa ya tarbo ta tareda bata wani killer smile Kannan yayi hugging dinta so tight a hankali yafurta I miss you wiffy so so much, dan sas sautawa yayi kana ya kalleta, cikeda so da kyaunan mijinta tace I miss you too hubby so damn much,
Wani smirking yayi sanan yace banyarda ba prove it,,
Playfully ta buga chest dinsa tace naughty baka Girma,
Shima kamota yayi yace ina Girma anan ai a yau dinan ma nakeso ama twins kanne,
Dariya tayi tareda komawa kan gadosa ta zauna biyota yayi tareda dora kansa kan laps dinta yace wai yaushe hutun kiswa zai karene" next week tabasa amsa
Ok yakamata a mayarda ita kinsa irin tsarin karatun lion university America ba kaman namuba zama haka bai kamaba..
Ajwaad kuma next year waec ba, saura twins dina a zana js one exams yanzu kuma sai kibani wasu babies din,,
Bude baki tayi taba kokarin magana yayi sealing lips dinsa danata suka tafi wani duniyan irin nasuu....Alhamdulilah...
Godia ta tabbata ga Allah dayabani daman gama wanna littafin mai suna meeral, Alhamdulilah , with errors and All nobody is perfect tho...A shout out to all my followers da masoyan wanna littafin wadanda Nasani da waenda bansaniba the ghost readers and all godia sosai a gareku I really appreciate irin san da kuka nuna ma book dinan, what will I do without you guys, I never tot views din book dinan zai kai haka i never estimate I never tot I swear, your views comments, votes su suka kara bani karfin gwiwan in cigaba da rubuta books yea banyi tunanin zaku so work dina ba amma yanzu Alhamdulilah am very greatful I love y'all irin so so much.
Let's jam in my next hausa version novel..Oh. Yea a very thanks to this very special person, the lady I consider as my mentor,
When i was like you know starting this book I told her like I started writing a book haka she should check it out if there's any mistake you know ko some advice akan something like fault, yea a matsayinta na senior na a writing world "sunbae" how the Koreans call their seniors lol, so she was like I will check it out and good luck, I was nervous at first but when tabani wanan kwarin gwiwan some confidence pop into me and boom magic pop already done da kwarin gwiwan sake wani..
Thank you once more SURAYYAHMS
I respect you ❤Thank y'all guys nagode I love y'all ❤❤
![](https://img.wattpad.com/cover/184107148-288-k856506.jpg)
YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...