The color of your skin doesn't matter, what matters is the size of your heart and the strength of soul❤
Page 19Meeral❤
Cike da mamaki yake kallan ta da baccin rai dan bai yi tunanin zata yi hakan ba
Cikin wani kakkausan murya yafara magana "what the hell... idanunsa ya kulle saboda maganan ma bai san mai zaice ba, nuna gurin daya bace yayi ya kara kallan ta "I mean what the fucking hell did you think you did you lil bitch,Waist dinta ta kama tana shirin masifa itama dan ta kudiri niyyan ko mene zai faru sai dai ya faru dan ta sani Indai bakine bazai kada ta ba tunda itama Allah ya tsagamata, dukane kawai baza ta lamunta ba dan batason koda kuwa ruwa ne yataba mata lapian jiki, "yes the hell ina nufin hell din dakatara itace wannan na baje maka kolinta", idanunta ta kankance saboda tsaban misifa,
"kai nifa zayn bari kaji walh bana tsoran a mutu bare ayi rai walh idan Balai da masifa kake nema gidan kazo dan ni ɗinnan da kake gani rashin mutunchi gaba na basa ba baya ba,
ba zai taɓa iyuwa ka kawo karuwanka cikin gidan nan ba kuna isakancinku da akuyanci, sannan ka duba tsaban ido na saboda kai din fitsarare ne kace wani na muku girki,'kanta da ta nuna da ɗan yatsa alamun ni ɗinnan, dan kwalinta ta ƙara turowa gaba sannan ta kallesa sosai "to wlh baka isa ba konace baku isa ba dan ni ba baiwar Uban wani ba... Ai kan ta rufe baki yayo kanta yana zare belt ,da taga dai alamun sama ta zaiyi bata yi wata wata ba ta diba ana kare,
Ganin da gaske take gudu ne ya saka ya mara mata baya dan ya kudiri niyyan yau sai ya koya mata hankali,
Da karfi tayi banging din door dinta ta saka key , jingina tayi da kofan tana uban haki,. "waiiii yau nasan da ya rikeni danaci ubana, amma ai gwara dana masa hakan yasanni ba kanwan lasa bace.....dan dariya tayi dan sosai tabama kanta da kanta dariya,, banging door din taji yanayi, kara danna kofan yayi a tunanita ko ya saka key bazai bude ba,
Wani dabara ne yafadomata so key din ta dauko akan bedside drawer tamayar jikin kofan, komawa kan gado tayi ta zauna "sai muga yarda zaka bude"Baza ki buɗe kofan nan ba MEERAL "? Wlh idan na buɗe na shigo saina babbalaki cikin gidan nan,
Wata dariyan rainin hankali tayi , "kace zamu babbala juna dai "wayace maka tsoranka nake kawai dai bana san hada jikina da nakane, kasan abin ka da masu ƙashin tsiya kar a shafan akuyanci,
wani irin takaicine da bakin ciki ya dirar masa, a Ransa ya ayana in har yariketa yau saidai a Haifa wata dan yayi alkawarin sama mata jikinta, jikinsa harwani karkarwa yake,
Jiyayi anyi hugging dinsa ta baya, ruffy ce wadda tunda abun yafaru takasa koda motsi dan bata taba tunanin iskancin miral ya kai haka ba, amma koma sosai tayi murna dan kuwa rabasu bazai mata whala ba tunda ta lura Miral ba zata bata matsala ba dan haka so take tayi amfanin da wannan daman ta shigesa sosai,Kara kankamesa tayi kaman tana tsoran kar a kwace matashi, kashe murya tayi tafara magana a hankali"honey ka rabu da ita kasan idan mutum yayi proving maka baida hankali kai sai ka rabu dashi ,
Yanzun kazo muje kayi wanka sabida kayanka da suka baci kaga kafun ka gama na dafa maka wani simple food din.
*****************************************Washe gari da wuri ta tashi dalilin wata yunwa da ta adabeta, dan ta lura yanzun cin abincinta ya karu,
Brushing kawai tayi ko combing hair dinta bata tsaya ba,da messy hair dinta tafita dan brush dinma dan yama dolene yasaka tayi,
Kitchen ta nufa ba jira, bread ta dauko tayi making quick homemade sandwich, den ta bude fridge ta dauko milkshakes biyu, da sauri sauri ta bude guda kaman za'a kwace kafa kai tayi saida ta shanye sannan ta hau kan kitchen cabinet ta zauna ta fara cin abincinta har wani lumshe ido take..
"Babu a house" taji muryan ruffy akanta, buɗe ido tayi ta kalleta tayi wata dariya da a lips kawai ta tsaya Sannan ta kalleta " eh babu a house amma ai akwai a gidan husband , wata karuwa yar kwalta wadda batasan darajar kanta ba sai dai bin mazajen mutane kinga kuwa irin ki irinki basuda bakin fadama matar gida babu a house..
Gadan gadan ruffy Tayi kanta "kan ubancan ni kike kira karuwa walh yau sai na nakasa ki,
Ganin da gaske takene ya saka miral dirowa daga kan cabinet din tare da saurin matsawa ,"kinga karki taɓani ki shafan najasa da kazanta please I can't stand you wlh kankami kike Bani "ta ƙarasa maganan tana wani taɓe baki tareda rufe hancinta da hannu,Hannu ruffy ta cire ta bama miral wani Mari wanda ba tayi tsamani ba dan a ganinta koda ance ruffy ta mare ta bata maretanba, sosai Marin ya shigeta so without thinking twice ta fidda hannu itama ta kwashe da wasu maruka har biyu kwarara, ta daga hannu zata karamatane taji an damko mata gashinta.
Ahh tasaki wani Karan wahala tare da rike hannun da ya kama mata gashi, "how dare you "ta jiyo muryan zayn,
Kokawan kwacewa take amma shi kuma gam ya damke gashinan kaman zai fisgesu akanta...Ruffy na ganin haka ta fara kukan munafurci tare da zuwa ta wani rakube a bayansa "wlh honey ba abunda na mata daga na gaisheta fa shine ta fara kirana karuwa yar iska wai ba abunda muka iya aikatawa nida kai sai Zina takarasa zance da wani irin kuka..
Sosai ya kara tsakumar kan nata wanda hakan sai da yasaka wasu siririn hawayen wahala zubo mata.
Listen yafara magana dawani kwararran murya "listen very carefully wlh akan ruffy Wallahi kinji na rantse da Allah I will surely hospitalized you domin idan namiki wani dukan sai an kasa ganeki,
Kisan matsayinki agidannan, kingan karencen dake waje to yafiki daraja agurina,
Wannan da kike ganinta, ya nuna ruffy to itace yarinyan da nakeso kuma zan aura ta Haifa mun yara so akanta walh duniya zata jimu" yakarasa maganan tareda hankaɗa ta ƙasa ta faɗi Sannan yaja hannun ruffy wadda saida Tayi turning tamata gwalo....Sosai taji zafin faduwan da kyar ta tashi takoma dakinta , wayanta ta jawo tayi dialing numbern maamah, tana jin ta daga ta rusa mata wani uban kuka..
"Yasalam MEERAL lapian ki zaki kira kina kuka wani abu Ya samu zayn din" maamah ta tambayeta da muryan rashin hankali....
Wlh maamah bazan iya zama da zayn ba cikin kuka ta zayane ma maamah abunda yafaru
Sosai hankalin maamahn ya tashi so tana kashewa takira numbern zayn din........
Am sick kinda guys manage this but If time allow me I might post next chappy tonight enjoy!!!
Dont forget to vote, share and commentChuchujay❤i love y'all
![](https://img.wattpad.com/cover/184107148-288-k856506.jpg)
YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...