Sarki Nadeer Sanna ne ne a yankuna guda tara da sama da haka ma a kasar su.Ansan shine sosai saboda gaskiyar shi da rikon amana,a matsayinsa na matashi wanda bai wuce shekara 26 ba ya kawo Zaman lafiya a yankinsa kuma yana adalci a tsakanin mutanen sa.Sarki Nadeer bashi da yaro ko yarinya, matarsa queen Noor bata haihu ba har tsawon shekaru bakwai.Wannan ne yasa queen Falila (ummin king Nadeer)ta saka Kashi kara aure saboda ya samu wanda zai gaje shi .King Nadeer baiji daďin abinda umminsa taxo dashi ba. Amman ba yanda ya iya,dole ne yakara don baya son fishin umminsa ko kadan.
Wani dare Nadeer was with his wife in the room discussing, suddenly king Nadeer kept quite. queen Noor noticed that her husband was quite for some minutes.She asked politely my king what's wrong with you. he just smirk and say my queen I want to tell you something.She smile and say go ahead I know that what ever you are going to tell me won't hurt me.he smirk again and say I want to add a second wife. Queen Noor smiled again and say I knew it.He asked with confusion on his face,how do you know it.She smile again and say yesterday when I was passing by I over heard your conversation with mom Falila.king Nadeer said I swear I never have plans for bringing someone into our lives that will perish our happiness.She grinned and say don't worry.he nod his head.
This is just the beginning my whattpadians💞
Don't forget to comment,like and vote.
Thankyou✌

YOU ARE READING
Princess Ayrah : The Light of Ni'ima kingdom
AventuraAssalamu alaikum jama'a labarina,labari ne akan wani sarki da yake da kyakyawar diya mace😊mai suna gimbiya AYRAH.sarki Nadeer na son y'arsa sosai.Matarsa ta biyu ta kasance azzaluma kuma munafukar mace, tayi yan asiran ta da ya sa sarki Nadeer y...