16

5.4K 454 24
                                    

*YAR GIDAN YADDIKO*

*HAZAƘA WRITER'S ASSO*
Mai_Dambu....
*Wattpad:Mai_Dambu*

  
     *_Don Allah kubar Sailuba haka mana😂_*
Page.16
     Sai da nabari ya bada karfinshi a hannun na janyoshi cikin ruwa ina dariya, lakuce min hanci yayi tare da watsa min ruwan a fuskana, dariya nayi ina kallonshi.
"Fito muje."
A hankali na  mike ina kallon kwayar idanunshi, towel ya ɗaura min ya saɓoni a kafaɗar shi.
          
    Shirya ni yayi cikin kananun kaya blue pencil jeans tare da whiter shirt, sai ya ɗaura min doguwar riga mai igiya ya ɗaure min shi sannan ya yafa min mayafin kayan, zaunar dani yayi  kayanshi yasaka shima whiter jeans da Black shirt yasaka, ya feshe jikinshi da turare muka fito daga gidan, ɗakin Sailuba ya leka yasameta ta barraraje akan gado yanda ya fita ya barta haka ya shigo ya sameta, maka mata duka yayi a cinyarta, a firgice ta mike tana kallonshi, fuskarta kamar zatayi kuka tace.
"Ya Man laifin me nayi?"
     Hararanta yayi  cike da jin haushi yace.
"Ban sani ba, ki tashi ki wanke jikinki dan barin sperm a jikinki kamar gayyartar damuwa, kuma ki gyara kitchen ɗin kiyi abincin dare zan dawo nakaiwa su Najib."

   Yana gama faɗar haka ya juya abinci, bai kuma bin takanta ba.
     Yana fitowa falo yasame ni duk na haitsina, kujerun falon zubda pillows ɗin a kasa, ina gaban tv, tare da remote sai dannawa nake,
    Runguma na yayi ta baya, tare da rike hannuna yace.
"Kin zama bouba, sarkin ɓarna"
     Kashe tv yayi ya riko hannuna muka fita, daga gidan. Taxi ya kira muka nufi asibitin, tunda muka isa yaki kaini gurinsu Yaddiko sai wani gurin da ake lura da masu irin lalurata, ciƙe yake da kayan wasa.
   Haka na zauna a gurin har dare yayi, bayan ya amso abinci daga gida, sannan yazo ya ɗauke ni muka je ɗakin Ya Najib.

           Ina ganin Yaddiko na ɗanne cinyarta, ina dariya mikawa Ya Najib hannu yayi suka gaisa, ni dai ina jikin Yaddikona sun ɗan taba hira sannan, ya mike Yaddiko ma haka, sallama yayi musu ina kwance a jikinshi dan barci nake ji.

    Har muka fito Yaddiko batace komi ba, sai da yasani a baya kusada ita nace ban san da wannan zance ba.
         "Ke dalla can, shegen jaraba dake shima jarababbe ne ya koya miki muguwar ta'ada, idan ba'a jikinshi ba bakya nutsuwa toh zanci mutuncinki, daga ke har shi ki min shiru ko na zane ki da shegen murya kamar na babanin akuya." Inji Yaddiko,
          Kuka na saka mata. Tare da mika mishi hannu, nayi.
          Fitowa yaƴi daga gaban yace.
"Yaddiko ki koma gaban,"
   Aikuwa ta balbale shi da masifa.
    "Toh wallahi zan bar kasan nan dan bazo, jinya da renon ciki ba, dan wannan maƙelewa juna da kuke Allah yasa baka, ɗirka mata ciki, wannan jarabar har ina, karshen fitina dai naga tantabaru, kuma bani komawa gaba. Itama Yar banza wai tasan dadin miji, har da ɓare min baki kamar an yaga zani. Ai daga yau bazan kara barinku tare ba balle ayi abinda zai dameni."

      Dakyar Yaddiko tafito shi kuma ya shiga bayan motar jikinshi na faɗa ina sauke ajiyar zuciya, sumbatar goshina yayi yakara rungume ni.
              "Ur my Everlasting Aeesha" yace min.
    
       Muna isowa gida ya fito sannan ya kamo hannuna na fito.
     Cikin gidan muka nufa Yaddiko na gaba, ni kuma ina manne da shi.
              Danna kararawan gidan tayi, can Sailuba tazo ta buɗe tana ware kafa irin wanda yake nuna alamar taji maxa ba mata ba.
     Sororo Yaddiko tabita da ido, kafin tace.
"Ke! Lafiya kike tafiya a ware, kamar wacce karti biyar suka yaga."
  Juyowa tayi tana son magana amma ganin Yanda ya tsume fuska sai ta sunkuyar da kanta.
    "Yo baki da bakin magana, ko sabon salone na ware kafa kamar wacce aka fasata karfi da yaji, in ma dai wani sanabe ne, tun wuri ki daina ki haɗe kafarki dan kika bari isa ta shige miki gaba, toh wallahi sai kinzo raya sunnah zaki ji iska nafita buuuuu."

          Dariya ce ta kamashi, yana ɗakin Yaddiko yana lallaɓani xanyi barci, ya fashe da dariya.

     Addu'a yayi min sannan yafito, ɗakinshi ya shiga yayi wanka da alola ya gabatar da isha tare da shafa'i da wutir.
       Yana idarwa ya ɗibo kayan aikinshi na gida, ya nufi ɗakinta. Tana kwance ware da kafa, ya shiga ban ɗaki ya haɗa ruwan zafi yasaka magani a ciki. Sannan yazo yakata a gaba, tashiga ruwan sosai ya ratsata.
             Can da ruwan ya wucce ya zaunar da ita, ya ware kafarta ya haska gurin yaga ba wani damuwa, kawai tsabar yanda yayi rough sex da itane yasa ta jin jiki.
       Magani yabata sannan suka koma ɗakinta ya haɗa kayanshi ya shige ɗakinshi.

        Kunna laptop ɗinshi ya shiga aiki bai ajiye ba sai karfe biyu, sannan yayi alola ya gabatar da nafila.
            ****
        Washi gari Yaddiko ta tafi asibiti tabarni. Sau uku yana leko ɗakin ya samu ina barci, ciwon mara ne ya taddani, wanda yasani farkawa da kuka.
            Mikewa nayi na fito zuwa falon na ware muryana nayi ta zabga musu ihu, dan dole ya fito ganina a kwance ina rike da cikin yasashi, tawowa da sauri.
    D'agani yayi zuwa ɗakinshi, ya kwantar dani sannan ya ɗibo ruwan zafi a cikin, wani roba  ya sanya towel a cikin ruwan ya fito dashi, zama yayi ya fara danna min marana, a hankali yana murza cinyana.
                Sosai yake gasa min har yaga na fara sauke kananun kwalla alamun gurin ya rage ciwon kenan. Allura yayi min tare da gyara min kwanciyana, dan yasan zuwa wani lokaci abin zai zobo.

               Barci na koma sabida karfin alluran. Yana gama abinda zai yi ya kalli a gogon ɗakin yana hasashen lokacin da zan farka, dan zashi makarantane. Yana da class ɗin awa biyu da rabi, dan ma mafi karfin karatunshi ta online suke yinshi.

            Alluran da yayi min kuma awa uku zaiyi yasake ni.

       Fita yayi kawai dan yasan kafin lokacin zai dawo gida ma.
            
       ........... A yanzun muna da kusan wata uku a garin berlin, ga girman da na kara. Sabida kulawar da nake samu, daga Yaddiko har Ya Maheer.
       An sallami Ya Najib, sun zo gidanmu, muna falo kaina na cinyar Ya Maheer, Sailuba tana ɗakinta dan kwana biyu naga ba'a mana girki, kota shiga kitchen ɗin amai ke fito da ita, sai dai a sayo mana abincin waje.

                  Toh yau ta tashi da zazzaɓi wanda yasashi saka mata ruwa,  dan karfin jikinta.
             Koda Ya Najib suka zo ɗagani Ya Maheer yayi ya kaini ɗakin Yaddiko dan na fara barci.
    Sannan ya fito mikawa Ya Najib, hannu yayi suka gaisa. Mikewa Binta tayi ya nuna mata ɗakin Sailuba. Dan Yaddiko ta kwanta.

         Tana shiga tasami Madam sailuba a kwance tayi wani fayau, sai karan hanci zama tayi bakin gadon tace.
"Sisina ya jikinki d'azun Ya Maheer yake faɗawa Ya Najib baki da lafiya kwana biyu nan ashe abin har da drip ne."
   
       "Hmm cikin jaraba ne dai ya same ni, na gaji da wahalar nan da zai taimake ni ya cire min da na huta, almost two month amma kamar nayi hauka nake ji."
            Zaro idanun Binta tayi cikin tsananin tsoro tace.
"Lallai bani da hankali, keda zakiyi murna a dalilin Yaron zaki sami soyayyar Ya Maheer shine kike faɗar ya cire cikin lallai makuwa."
                       Murmushi tayi ta basar da zance, hira suka taɓa kafin Ya Maheer ya shigo ya cire mata drip ɗin sannan suka fita dan su Binta zasu koma masaukinsu cikin satin zasu koma gida.
              Bayan sun gaisa yashiga ɗakin Yaddiko ya tasota tana ganin najib ne tayi tsuka tace.
"Banda jaraba ai munyi magana jiya, kai kyale ni na wucce gajiya."
   Komawa tayi ta kwanta. Dariya sukaƴi.

Sannan fita baki ɗayansu.
     Bayan tafiyarsu bintane suma suka dawo cikin gida.
            .....Yanzun Ya Maheer baida wani lokacinmu sosai,sai na sailuba da cikin jikinta, ga karatu ga aiki.
          Idan yana gida kuwa narkewa take tayita zuba shagwaɓa son ranta, bata komi sai ta tsuma biyar ta cire goma.
         Ni kuwa ɓarna ne nasakasu a gaba.

                    Ranar wata asabar tana kwance a falo ita dashi, ni kuma na sulale na shiga kitchen ɗin na zubda mangyaɗa, da ruwa nayi dama dama dashi, zama nayi na ɓata jikina na shiga yunkurin mikewa amma ina zamewa, abinka da dolanci sai na shiga dariya, ina mikewa na karshe. Tsantsi ya kwasheni na tafi da baya na buga kaina da bangon kitchen ɗin wani azababbiyar kara na fasa, tare da  sauke numfashi hancina na zubda jini tare da kunne na...........

  Kuyi hkr don Allah sai ynx na lura net ɗina ba kyaune

YAR GIDAN YADDIKO🧕Where stories live. Discover now