Part 1

562 18 5
                                    

*🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅ABUNDA ZUCIYA KE SO*
_(What the hart want)_
.    🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅🦅

*✍🏻ALQALAM WARITERS ASSOCIATION*

By
*Fadeela Lamido*

*Game son karantawa 200 KACAL👌🏻kota card katura zuwa 07014197556 ko Acct no: 0422555659 GTbank Fadila Lamido sainai adding dinka agroup din da zan dinga posting*

  
               *Page 2*

Kulum fah ina haduwa dashi Abba, ko yanzun har indai nafita akafa zan ganshi"

    Toh meye hadinsa dake ko kin mai wani abu ne"

    A'a ni tun ranar da nafara ganin shi yake tsokanta, kuma bantabajin muryarsa ba, dan ba mgn yake min ba

  "Shiru Abban nata yayi, zuwa can yace karki damu zanyi mganin za"

     "Washrin kuwa kafin lokacin zuwa makarntar yayi aka kawo mata mota sabowa dal, wani irin farin ciki ne ya kama ta rungume Abban tana tayi cikin tsananin farin ciki"

    "Mamy tace tai dariya, eh lallai baby wannan yaron ya takura miki kirikiri da kikaki amsan mota"

      "Abba ne ya bata amsa ai saina bincike ko dan gidan waye dan bana son haka"

    "Gaskiya ya kama ta kam"

     *********************

Misalin 11:12am  Yasmeen ta fita zuwa ma karanta, duk ta zuge gils din matar dan haka babu me ganin wadda ke ciki nan taita addu'a Allah yasa ta hadu dashi ahanya, sannan ta gane dan wani gida ne"

    "Sai dai harta bar layin babu wani wadda tagani sabo da daman layin nasu ya gaji haka"

      Hartabar unguwan nasu bata ganshi ba dan haka ta sauke injiyan zuciya"

    Har satin ya  bata hadu dashi ba ko gilmawar bata gani dan haka ta saki jikinta"

   Nishadi ta shiga sosai ganin ta kyaucewa fitinar wannan Guy din, dan haka ranar Monday ta tashi cikin nishadi bayan ta gama shiryawa ta fito tare da rufe gils din motarta kamar yadda ta saba"

    Tana shiga makarantar ta wuce ta adana motar sannan ta shiga daukan darasi"

       ****************

Misalin karfe daya ta gama abun da take dan haka taho daunan mota"

   Tundaga nesa take hangen rubutu baro baro ajikin sabowar matar ta, karceta a kayi sunan motar ne rubuce baro baro"

    Jatayi ta tsaya tana kallon ikon Allah zuwa can ta karasa gaban motar"

    Rubutun ne kota ina, cikin tsananin fushi  tace wanne dan iskan ne yamin wannan aiki?, gani babu me bata amsa yasa ta juya ta wuce tana hawaye"

      Allah yasa hanyar babu mutane sosai harta tare mashin tahau ta wuce"

    "Da kuka ta shiga gida, wasu daga cikin littafinta ma megadi ne ya kwaso mata har gyalenta"

      "A tsakiyar falon ta zubar da takalmanta kai tsaye bedroom dinta ta nufa batare da ta nemi kowa ba"

    Misalin 3:35pm Mamy ta dawo aiki ganin takalmin Yasmeen yasa ta waiga ta daga labulen window, babu motarta amman ga takardunta saman kujera"

    Kai tsaye dakinta ta nufa, kwance ta sameta kan makeken godonta"

    Zama tayi kusa da ita tare da dafata, Baby me kuma ya faru??

    Cikin kuka tace"

"Mamy ansamu wani mugun ya kwarzane min motata"

   "Subuhanallahi waye wannan??

   "Mammy bansan ba, bansan ko waye ba"

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 28, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ABUNDA ZUCIYA KE SOWhere stories live. Discover now