IN DEDICATION TO MY SISTER'S
ADDA HALIMA,ADDA AISHA,,ADDA ASMA'U MAJDADI.FAUZIYA & MARYAM S/RUWA.ONELOVE!!
And my lovly bro @Muhammad majidadi Kudi masu albarka we pray Dan muji dadi....Jinjina gareku majidadis family Together we are!
Ya Allah ka dafa masa adukkan lamarinsa,Bless him and guide him also @Khamis isah jega.
Gaisuwa me yawa ga Big bro A.hassan
Allah yabar mana kai.Tsarabarkice wannan littafin Duka kawar Amana NABILA KABIRU !INA YINKI IRIN SOSAI DINNAN.
Wannan littafin Kirkirarren labari ne a wani fannin DOMIN nishadantarwa ilmantarwa da kuma fadakarwa.!
Ina rokon Allah kamar yanda zan fara shi Allah ya Bani Ikon Kareshi lapiya Ameeen!
17/10/2019.NABILAH (1)
WRITTEN BY ASIYA ARZIKA MAJIDADI@ UMMU SULTAN.
BISMILLAHIR RAHMANEER RAHEEM......!
_Jinjina Gareku majidadis_ _family together we are🤝🏻._
❣
*
*_Beeha_* ! *Beeha* ! *Beeha* !! Wata matashiyar budurwace
Da sassarfa ta iso gurin tana hadi da sauke ajiyar zuciya; Wani irin mugun kallo 😳 ne naga Wadda aka kira da beeha ta mata 👀 ! Ba ta lokaci tayi saurin wuceta .har ta wuce ta kadan se naga matashiyar budurwar tayi saurin riko hannunta , A bin mamaki Koda ta dago idanunta hawayene ke xuba 😰 😰 Ni Ummu Sultan INA gafen su Nayi saurin Cire Biro hadi da paper Dan na sha alwashin Bibiyarsu har se na ji labarin wadannan *matan* !!
Ku biyoni Dan jin labarin _NABILAH_ me cike da Soyayya, tausayi ,Hadi da Sadaukar wa me tsanani.............🙆🏼
Hawaye take Senaga dayar ta miko mata handkerchief a hankali ta dago idanunta tab ni ummu sultan seda na Dan ja da baya ganin manyan idanunta gasu farare tas seka ce madara gasky Allah ya mata baiwa ta idanu 😃! Ta karbi hanky din tana sharewa sake riko hannunta tayi a karo Na 2 ,tace "BEEHA kiyi hakuri naga kamar ranki ya baci nifa I don't mean to hurt ur feelings kawai dai a matsayina Na friend inki ya kamata in gayamaki gasky at least koda baza ki kula sa ba ki daina wulakan tasa coz ba duka maza suka taru suka zama daya ba. yakamata zuwa yanxu ace kin manta baya kin fuskanci gaba , ita fa rayuwar duniya da kike gani komai ya faru da bawa rubutaccen al'a marine da ga Allah" Se naga tayi fuskar tausayi hadi da fadin please my beeha not because ov me for da sake ov our love😘.!!
Murmushi beeha tayi a hankali ta fara magana cikin nutsuwa gasky ni ma da nake mace muryarta tayi min dadi cikin sanyi tayi magana kamar batason yi , INA gefe Niko se mita nakeyi haba mace Na magana da mace sekace kinayi da saurayin ki😏 Saurin dubawa nayi kada ta jini ta mazgeni Dan ga dukkan alamu zatayi karfi 😜......! Maganar da ta fara ne ya dawo dani daga mitar da nakeyi Na kashe kunne INA dauko maku Rahoto👂,Zeeha kada ki damu ko kadan ban ji haushn ki ba hasalima bake kika sakani hawaye ba INA hawayene Sabida tausayin kaina , INA tsoron fadawa ramen da ze rufta dani !! 😰 Soyayya bata cikin Tsarina a yanxu kawai nafison mu gama karatun nan lapiya sannan. A hankali na kara matsawa kusa da su Dan na kagu naji me yasa ita wannan beeha bata son Soyayya a ynxu 🤔.....Daga can gefen su kuma mutanene kowa na harkar gabansa da gani dai daga lectures suka fito. Zuwan Wata siririyar budurwa gurinsu ne ya saka su juyawa inda ita wadda naji beeha ta kira da _ZEEHA_ " tace mata _SARRA'U_ har kin gama test din!?? Kallontaa tayi hadi da Dan yatsine Fuskarta😒 tace kinsan malam _abubakar_ Simple test yake yi dadai Dan sarkin jin kannan ne _SULTAN_ " Dariya suka kwashe da shi dukansu ...Nifa yunwa nakeji bebs cewar sarrau ,Acici cewar zeeha hadi da fading dama nasan za'a Rina Gasky kekam mijinki na cikin aiki wannan ci haka kamar gara .Cikin sanyin murya BEEHA tace kuma gashi seci take baya fita ,😜 eh nadaiji Cewaer sarrau daga nan Suka wuce cafeteria dan ba wani nisa daga lecture hall dinsu zuwa gurin cin abincin wannan kenan....!_Kwance_ _yake ya_ tsurawa Ceiling dakin ido kai kace an sakaa shi ne,Bisa wani tafkeken Royal bed Wanda iya yawon da nayi _gidajen amare na Dade_ *banga gado me kyau hadi da* tsari kamar wannan ba ! *Komai na dakin white colour* ne ,Cikin zuciya ta nace irin colourn da _BBM_ dina keso kenan😜.Idan ka cire wani frame ne me sunan Allahu ajiki dake manne a bangon dakin yana kallon Gabas. *Frame* ne black da aka zana sunan Allah da ratsin (Golden) Dakin ba wani tarkace Dan acikin seconds da ba su wuce 10 ba na kare masa kallo ,a gafe daya kuma kayan Amfanin sa ne su text books ga dukkan alamu dai he's a _lecturer.Yayi zurfi cikin_ tunani can na ga ya mke da Sauri hadi da tashi ya buga kanshi a bangon dakin Cikin bacin rai da huci yake fadin WHY ?? *NABILAH* why? Meyasa bazaki gane irin sonda nake maki ba❓❓❓ kuka ya ci gaba dayi abun yaban tsoro da mamaki ganin babban yaro irin wannan na kuka😰😰
Waya ya dauka naga yayi dailing wata number Yayi ta kira harta tsinke baa *daukaba* !!Wurgi yayi da wayar nan take ta tarwatse wayyo Allah *IPhone cefaa*
😰Knocking aka fara masa amma ko alamar tashi beyiba saga canwaje naji tana fadin Ya SULTAN ka bude Mom CE tace kazo tana nemanka,,_ Ganin da tayi be amsaba setayi tunanin shiga kawai ! Tana taba handle dakin na budewa ganin halin da yake ciki bakaramar *Razana tayi b takoma cikin gd ta kira mom dinsu hankali tashe tazo tana tambayarsa Be iya gayamata ba cewa kawai yakeyi "She hate me mom !!😰 tace bata Sona mom! Mezanyi tasoni mom? Kigayamin mezanyi Tasoni❓❓🙆🏼 .....Takaici da bacin Raine ya kama hajiya Balkisu ganin tilon danta na shirin yima Kansa illah akan mace acewar ta danta yafi karfin yayi kuka akan mace 😳sedai ita macen tayi kuka akan sonshi😳. Niko nave anya hjy Bily _bakiDebota_ da zafiba😜......
Iska ta furzar me zafi cikin bacin rai takefadin" Wacece Ita❓Aduk jihar Kebbi waye *maihainfinta* ❓Me take takama da shi❓ ka *kwantarda hankalinka* aurenta dakai kamar anyi in dai inaraye😳👀👀........
YOU ARE READING
NABEELAH
Historical FictionLabarin Soyayya ,Tausayi ,Sadaukarwa Hadi da So me tsananin.