NABILA

1 0 0
                                    

.NABILA 9-10

STORY & WRITTEN BY ASIYA MAJIDADI(UMMU SULTAN)

Allahummagfir leee-abii !!

Ya Rabbi ka gafartawa mahaifinmu ka jikansa,ya Allah kayi masa rahma ,ka haskake kabarinsa ,ya Allah kasa mutuwa ta zama Hutu a gare shi ! Ameen ya Rabbil-alameeen!!

Ya Allah ga fartawa dukkan musulmi !

D whole page is for my lovly Son AHMAD HAMZA BASHEER(SULTAN )
Allah ya raya minkai ! Yasa in ga aurenka .......!Ameen ya Rabbil arshiii!

BISSIMILLAHEER RAHMANEER RAHEEM!!

Previous page ; Ya zama dole ki fuskanci hukunci me tsanani Dan kuwa ba'a shiga gonar Sadie a zauna lapiya!

Su kuwa su BEEHA basu ma San wainar da take toya wa ba ,ganin har 9:58 tayi su Khadija basu iso ba se kawai sukayi tunanin shiga kada kowa ya rasa!

Ita kuwa Sadie tunani takeyi ta INA zata fara domin kuwa tafison se ta tabbatar da zargin ta kafin ta aiwatar da nufin ta akanta ! Har ta fara tafiya domin ta bi su beeha se wayan ta  yayi ringing, ganin Wanda ke kiranta ne yasaka ta koma wa gefe ta daga....

Daf da zasu shiga hall din kenan se sukaji muryar su sarra'u sun iso hakan suka jera a tare suka shige !

Ya hajjaj ! Kai bana son sha shanci fa wlh !hope dai ka samu labari akan ta??

A gasky na yi iya bincikena banga no ko wacece ba cox kinsan gayen na da matsala sosai ,ba da kowa yake Hulda ba bare ma ka je tanan kasamu details

Mtwsssss ! Tsoki Sadie ta yi Wanda bata ma jira jin karshen zancen shi ba  ta katse wayar ta !...!

Shikuwa gaye haushi yaji da irin abunda ta masa daga kafadunsa yayi tare da nuna alamun ke kika sani....!.

.(idan Baku manta ba a previous page takira wani don ya nemo mata details akan beeha to shine gaye).

Tana katse kiran dubawar da zatayi Inda taga su beeha taga wayam!!
Haushi ne ya kara turnuketa ganin tayi biyu babu !

Banza kawai dashi shi be samomin labarin komai ba kuma yamin asarar cin kaniyar yar iskar yarinyar nan .

Babbar yarinya Sadie ! Jin an kira sunanta ne yasaka ta juyowa ta na ya tsina fuska kai kace tana jin warin mutanene !

Ya akayi ? Cewar Sadie ,no bakomai kawai dai naga kamar kina da bukatar taimako ! Kallon kasa da sama Sadie ta mata ta watsar sannan tace dubeki don Allah ! Keko a mafarki kika ga INA Neman taimakon ki to kiyi gaggawar karyata mafarkin ki Dan kuwa ba gasky bane .

Banga abunda zan nema agurin yar talakawa kamarki ba !

Dariya wannan budurwar ta yi ! Irin dariyar rainin hankalin nan sannan tace kayya Sadiya ,Kada kiyi saurin cika baki Dan kuwa INA da labarin abunda kika Dade kina nema!

Baki sake Sadie ke kallonta don ga dukkan alamu tana tunanin bata da lapia.

Au Ashe na manta ,shin ba Dr sultan kikeso ba?
Shi kuma bake yake so ba ! Wata yarinya yakeso BEEHA?

Da hanzari Sadie ta kalleta Dan kuwa ta bata mamaki matuka .

Sunana Zaliha ,nima daya daga cikin daliban wannan makarantar ne !

Bye bye se kuma mun hadu next tym.

Ta na fadin hakan ta juya warta zata wuce ,ganin zata wuce ne ya saka Sadie saurin shan gaban ta tare da fadin habadai yar uwa ke kuwa ya zaki wuce bayan kin sakani cikin rudani!

Ai dole in wuce kinsan mu diyan talakawa bamu cika son zama cikin yayan masu kudi ba .

Eyyah !! Ba haka bane ai pls in ba damuwa ki shigo mota na muyi magana na miki alkawarin kudi masu yawa idan dai har zaki bani labarin abunda kika sani game da BEEHA wacce Dr dina keso!

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 13, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NABEELAH Where stories live. Discover now