Rayukane da ra'ayoyi mabanbanta,
Samune yake haduwa da rashin samu,
Burine mai tsantsar kyawu tareda gurbatacce,
Shine duniyarta ita Kuma itace rayuwar dake shawagi a tasa duniyar, Saidai dukkaninsu BURIN 'DAYANE...samu tareda cimma burin dayazo daya dukka agaresu....acikin so qiyayya take fita,
Acikin qiyayya so ke fita..So ne makamin dukkanin cutar dasuka shirya Dan cimma burikansu Wanda yake burine nakowa dayake ashiryensa Dan ganin ya cimma wannan burin tako wace hanya,tako wani hali..
ALEEYU SARKI ZAKI NEYO
(naadat haydars empires)
NADIYA DATTIYA SARKIN MAULA
DIKKO DILLA
SAM DILLA
SEATA (CITA) DILLA
LADEEY DILLATaruwarsu takasance itace fitacciyar zamtowa burukan Suka zama daya kyakkyawan da sabaninsa Wanda yakai kowa maqurar cika nasa burin tako wace irin kyakkyawa ko mummunar hanya..
BURI 'DAYA.
mamuhgee.Coming soon....
YOU ARE READING
BURI 'DAYA
Actionand where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.