21-30

2.1K 31 0
                                    

[11/10, 21:22] Mariyat Lawal: 💞 *DOCTOR NA'IM (AA)* 💞



®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

Written by

*Mariyat lawal muhammd*
💞mummy💞 *Mrs*.......😜

Page 2⃣3⃣

Rubutun jikin takardar ya kurama ido

  Tabbas ko shakka bayayi wannan takardar daga hannun mum ne'eermerh ta futo tunda ga handwritting dinta nan jikin takardar

Saurin rufe takardar yayi gabanshi yana wani irin fad'uwa

Mikewa yayi don kaima Abba takardar batare daya karanta ba
    Sannu a hankali yake taka steps d'in zuciyarshi na wani irin luguden bugu, ji yake kamar farin cikinshi d'unguri gum ya tattara zai mik'a ma abban

A falon abban ya iskeshi zaune shida uncle Auwal. Bayan sun gaisa

Ya rissina yana mik'a ma abban takardar

Abba ya karb'a yana murmushi "kai dai sannunka saleem, Allah yasa silar samun nutsuwar d'an uwan naka kenan

Saleem yayi murmushin yak'e ya amsa da "ameen Abba

Tundaya kai takardar nan yakejin tamkar yayi loosing something very important na dg ratuwarshi

Ya kasa samun cikakkiyar nutsuwa don hk ya baro d'akin nashi

Garden d'in gidan y kewaya, gurinda sai yayi watanni bai lek'a ba, daman na'im neh  mayen zaman gurin

Cikin d'aya daga cikin kujerun gurin ya zauna tare da lumshe idonshi

Cikin sauri sauri ta kewaya cikin lambun batare da tunanin had'uwa da kowwa ba da waya mak'ale a kunnanta

Bata Ankara da saleem dake kwance ba ta tsaya daga jikin wata bishiya wadda take very closed to were he is

Cikin d'an d'aga murya take magana

Haba sufyan wat do you want me to do?
   Bayan duk abinda nayi maka.
 
Saleem dake jin duk abinda take fad'a ya bude idanunshi ya kalleta

Ta juya mishi baya SBD haka baiga fuskartaba

Ta d'anyi shiru tana sauraron abinda ake fad'a mata a wayar kafin ta soma kuka tana fad'in

"Haba safwan kaima kasan inason ka,wllh ina matuk'ar k'aunarka. Kawai dai ka gane gsky bazan iya abinda kake so d'in bane duk soyayyar d nakeyi maka kuwa. Mu tsaya iya romance d'in 🙈 Amman bazan iya bari wata mu'amula ta shiga tsakaninmu bayan wannan ba gsky"

Daga chan b'angaran safwan yasoma mgn cikin b'acin rai

"Wllh bakya sona husna tunda har zan iya Neman wata alfarma a gurinki ki kasa yimin. Kada ki manta kuna dawowa dad d'ina zaizo ayi maganar aurenmu. Kuma tunda muke romance ban tab'a nuna son inyi sex dake ba. Wllh husna in ma kina tunanin yaudararki zanyi Ku daina, ni wllh bil hakki nake sonki kuma aurarki zanyi, Amman in har ynz baki aminceba shikenan sai nabiki d yadda kikeson

Husna tayi shiru tana nazarin kalaman nashi

Ta yadda d abinda ya fad'a d'ari bisa d'ari

Take note y'an mata👇
{A lura da samarin zamani domin kuwa suna amfani da soyayyar d kuke nuna musu su soma bijiro muku d love romance har su samu biyan buk'atarsu. Daga nan kuma wani a hanya ma kika ganshi in banda kallon banza babu abinda zai had'aku. Ya riga ya samu biyan buk'atarshi don hk bakida wani sauran amfani a gurinshi. Shi kuma mijin da zaki aura yayi ta kallon ki a banza domin yasameki ba a cikakkiyar budurwa ba, kuma duk soyayyar d yk miki zata gushe, sai in yana bala'in sonki ne za'a samu d'an sauran b'urb'ushin soyayyarki.

DR NA'IM (A.A)Where stories live. Discover now