1-10

5.2K 98 7
                                    

[11/10, 21:20] Mariyat Lawal: 💞 *DOCTOR NA'IM ( AA)* 💞

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍.*
_{Gaskiya ɗaya ce,daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

Written by
*_Mariyatu lawal mhmmd_*
Meeymah
💞

Page 2⃣

Ko sama ko kasa y nemesu y rasa y kuma Dade a gurin yana xagaye arean wajen ammn basu b alamarsu. Ya dafe kanshi d yk wani irin sarawa kafun ya cigaba d driving cikin tashin hnkl y nufo gd

Sae dae meh? Yana shan kwanar daxai shiga layinsu yaci karo d motar data dauki yarinyar tana kokarin futowa. Y kura ido ss ammn wannan karon bb yarinyar sae saurayin kadae

Yanufi gida gabanshi naci gaba d faduwa, fatan shi daya Allah yasa b neehal bace saurayin nan y ajiye.

Tana xaune gefan saleem sanye d doguwar Riga blue mai dogon hannu. Danne2 take a laptop dinshi dake kan cinyar shi. Babu dan kwali a kanta gashin kanta y sauko xuwa kafadarta

Raihan tana gefan ta lokaci baya lokaci sukanyi dariya harma su tafa yynda saleem y maida hnklinshi kan wayarshi dk rike a hannunshi yana chat

Ko kadan basu Ankara d shigowarshi b kuma basuji sallamarshiba ( daman kuma shima sallamar ciki2 yayita) siyamace t ankarar dasu t hanyar fadin yy na'im sannu d xuwa, tana dagowa sukayi 4 eyes. Wani irin kallon tuhuma yk watsa mata dayasa duk ilahirin gabobinta yin sanyi, tayi saurin mikewa dg inda take xaune tana fadin sannu d xuwa yaya na'im, bai amsaba sai tambayar daya watso mata ina kikaje yau?
Duk t kidime t shiga inda inda ni yy ba inda naje, b neehal b hatta raihan ta tsorata d ganin yanayinshi nayau. Saleem ne yace kaifa kana d matsala wllh naga idan xasu futa kaine mutum n farko d xasu tambaya gsky k dinga sassautawa yarannan.
Hummm! Ai kai tunaninku daya dasu har ynx hnkl vai gama wadatar kaba. Dakinshi y nufa b tare d ya tsaya sauraron abin da saleem din yk fada ba. Yana shiga ya xube saman kujera a xahirin gsky y gaji sosae. Amman yayi mamaki matuka daya sameta a gida kuma babu alamun ma tafuta, ya girgixa kae cike d shakku anya kuwa neehal din ya gani? Kae gsky b neehal bace SBD yayi imanin neehal baxata taba futa hk bah, koda yk a wannan xamany tsab xata aikata abin daya gani ynxn. Amman kuwa indae hk ne dole y saka ido sosae akanta.
Wayarshi dk aljihunshi ce tayi kaara, ya xarota don ganin mae kiran nashi Mubarak ne, yayi kamar baxai daga b don gsky ya gaji sosae. Ya kaara a kunnanshi bayan ya daga hello na'im kana clinic ne ko kuma k dawo gida?
Aa na dawo gd ynxunnan. Owk ganinan xuwa y fada sannan y katse kiran, mikewa yayi a daddafe yayi wanka ya xura farar jallabiyya. Yana xaune kasan carpet wata irin axababbiyar yunwa yk ji sae dae yanda ya gaji din nan bayajin xai iya saukowa kasa.
Kwan kwan akayi knocking, come in ya fada batare daya motsa ba. Mubarak ya shigo tare dayin sallama. Na'im ya tashi xaune gami d nuna mishi guri hv a sit. Mubarak y xauna yana dada karema dakin kallo, yana son yanayin dakin n na'im komai milk colour. Dan madae daecin falo ne me daukeda 3 seeter da one one seeter kushin sai centre table din dake tsakiyar falon sae labulaye d dan karamin dispenser a gefe. Mubarak yakae dubanshi kan na'im din daya xaune a kujerar dk fuskantarshi yace yadae man naganka soo cool. Mtss! Yadanja tsaki tsabar gajiyace d over worked y haifar mun, ayyah sorry likita gsky k samu k huta karshen ta kuma hadda yunwa? Yaa shafo sumar kanshi da yakejin ta dameshi don t soma taruwa yace wllh kuwa kasan I'm not familiar with any food. Ai dan taki kadan ne xaka samu stndd meyi mk girki kuma ta takuramaka kaci. Ammm yauwa wai Neman me kk mun? Ince dae lafiya? Y kawar d wancan zancan.

Ah lfy qlou magana kawai naxo muyi ammn xanje gida anjima na dawo nasan xuwa lokacin kadan watstsake sai muyi maganar. Na'im yace to hkn ma yy, dg hk sukayi sallama y futa

Yadan tsaya gurin su Abbas sun gaisa kasancewar lokacin daya shigo Abbas din bai dawoba sae saleem kawai y samu

Da daddare na'im bayan ya idar d sallar isha i dakanshi y shiga kitchen ya hada tea dayasha kayan kamshi ya debo anacks a plate. Ci kawai yk yana kurbar ruwan tea badon yayi mishi b sai don maganin yunwa

DR NA'IM (A.A)Where stories live. Discover now