chapter 17

477 36 6
                                    

❄❄❄❄❄❄❄

*DUK A SANADIN SOYAYYA*
 

                             ❄❄❄❄❄❄❄❄

*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*🌞

( _WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN  OUR READERS_ 💪)

https://www.facebook.com/100452275039839/photos/a.100452311706502/100452611706472/?type=3

          *P.W.A*✍️

*STORY *

*&*

*WRITING*

*By*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*


1⃣7⃣

*Bismillahi rahamanin rahim*

,,,,, Gabaki ɗaya  kasa haɗa abincin tayi ganin Abin na neman gagaranta yasa ta ɗauko  indomin ta saka awuta tana gunguni.

Gabaki ɗaya  jiyayi cikin sa ya kulle bazai iya Kai koda cokali ɗaya  abakin  saba,jin yanda Inna sadiya take ta surfe labiba.

Da rawar jiki ta ije indomin ɗin sai tururin zafi ke fita daga jikin ta ko nama babu saima wasu kyamusansun kifi data ďaura asama, buɗe  baki yayi da nufin sauke haushin sa akanta saiji yayi Inna sadiya tana cewa, "Yauwa sannu yar abarka kamar kuwa dama kisan na daɗe banci wannan abinba,jin haka yasa ya kama bakinsa ya tsuke.

Dawo da dubanta kansa tayi ta bashi wani kayatatciyar murmushi, kawar da kansa gefe yayi,hakan bai dame taba, saima tashi da tayi ta koma inda yake zaune,"abincin ka yana sanyi.

,"Nasani bayanzu zanci ba.

Wani irin Juyowa tayi da sauri jin abinda yafaɗa  tashi tayi fuu zata shige cikin ɗaki ,aikuwa ta bige abincin dake hannun Inna sadiya Wanda tuni ta daɗe aduniyar santin abincin da ko Magi bai ishe shiba, wani irin salati ta saki ganin yanda abincin ya zube gabaki ɗaya .

Wucewarta tayi ko waiwayawa batayi ba, aikuwa Inna sadiya ta inda take shiga batanan take fitaba banda faɗa  babu abinda take masa gashi sanadiyar kin cikin abincin sa itama ta rasa nata, hakuri yabata ya ɗauke  ta zuwa gida, kuɗi  mai ɗan yawa yabata sannan yanufi kofar gidan su labiba, yanda kofar gidan take Ada haka take har yanzu, shiru yayi yana karewa kofar gidan kallo tare da tarayo rayuwar da sukayi atare.

Wanka zazkiya ta karayi haɗe da shiga mai ɗaukar  hankali, abincin ta sake dafawa cike da bacin rai ta zubar da wancan.

Da yunwa sosai yashigo cikin gidan Dan haka ɗakin ta yanufa daidai lokacin tana Shafa humra ajikin ta.

Murmushi yayi  tare da Buɗe  hannuwansa  da nufin  tazo, aikuwa da saurin ta tashige jikin sa, Shafa bayan ta yashiga Yi cikin salon sa, nandanan kuwa itama ta fara mayar da martani, ina ganin haka na fita da gudu har ina tuntube, afalo na haɗu da umma 21 ganin yanda na sauko a &ari yasa ta tsareni da ido,kwafa nayi nace, "aisai kiyi Dan wallahi baza'aji mutuwar sarki abaki naba lol 😂 😂 .

DUK A SANADIN SOYAYAWhere stories live. Discover now