ziyara

19 0 1
                                    

Assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu,abinda ya fito k nan cikin radio da k cikin motar ta d k  kunne a lokacin ,wanda yayi daidai da da isowarta bakin gate din shiga estate din security ya taso don ya miqa mata gatepass tare da tambayarta wane gida zata,gidan dr umar ta bashi amsa tana binsu da kallo ,duk ba wadanda ta sani bane.suma basu santa ba ,ta karbi gate pass ta wuce cikin estate din tana bin wurin da kallo tana tuna zamanin da tayi wata irin bahaguwar rayuwar aure ciki ,rayuwar da bata son gari ya waye ta bude idonta da safe ta ganta cikin estate din saboda 6acin rai.senior block b ta tsaya da motarta Bayan ta Dan dauki wani lokaci ta bude qofar motar ta fito ta shiga cikin block din ta tsaya bakin qofar da aka rubutawa block b 2 tana konckn kafin a bude mata kuma tana kallon qofar da su k kallon juna waton ainihin gidan da su kayi zama gidan da k dauke da wata irin rayuwa mai tarin 6acin rai.daki ukku k cikin gidan kuma suma su ukku ita da kiyoshinta.

Qarar bude mata qofa ya sa ta dawowa tunaninta.yarinya ce 'ya matashiya tsaye tana mata sannu da zuwa tare da jayewa alamun ta shigo.ina mamanki tambayar da ta k ma yarinyar k nan .tana ciki bari in kirata.ita kuma ta samu kujera ta zauna ,tana kalle kalle komi na nan sai Dan canji kadan na kayan decortn sitting room din.uhmm..wasu sun huta. Maman Khalid har yanzu gidanta mai kyau kuma tayi abin da ta ga dama ba mai sa mata ido.oyoyo,oyoyo.taji ana mata maman Khalid ce ta fito daga daki nan suka gaisa ,suka ci gaba da zan tawa.maman Khalid ta ce ai na zaci kinyi fushi banzo ganin gida ba inyi murna at last dai kinyi nasara.yanzu ba wata matsala.

To Alhmdullahi zaa ce ,na bata amsa.mai hali ai bai fasawa
.duk da haka maman Sarah.akwai sauqi ba kamar sadda Ku k cakude nan ba.eh to da sauqi kam.sai dai fah har yanzu da saura don bamu da nisa da su.kuma kinga yayi amarya mu biyu k tare don haka banbanci kadan ne.
Wai namiji hoh.nidai Alhmdulillahi baban Khalid bai son aure,aure da nima ina nan cikin tashin hankali.nayi murmushi nace ai ba duka aka zama iri daya ba.to kam Allah dai yasa mu dace nace amin.mun danyi hira na sha ruwa da drinks and snacks nan.kafin na miqe ina mata sallama.muka fito tare.tana tsokana na gafa gidanku nan.ko zaa maimaita ne.nayi murmushi ko a mafarki kada Allah ya maimatamin irin rayuwar da nayi cikin n gidannan.

Labarin zaiyi dadi kuwa???Kuban amsa makaranta na.nagode sosai.

Har Bakin mota ta rakoni mukayi sallama ta juya ni kuma na kamo hanyar gida ina ta tunanin wani lokaci da ya wuce .lokacin da na manta Kalmar nan da ake cewa happily married.har na isa gida .yarana suka fito kowa da labarin shi tare da tambayoyin me na sayo musu ahaka muka shiga gidan bakina da sallama.

mace hudu Where stories live. Discover now