ashe 'yar babata ce 1 by nimcy

357 20 1
                                    

Tallah  Tallah  Tallah

✨✨✨✨✨✨✨

  *ASHE 'YAR BABATA*
     *CE*

✨✨✨✨✨✨✨

           ~by~
     ~nimcy luv~

  *🌈🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🌈🌈*

_littafan marubuciyya_

*kaddarar mace*
*Ashe 'Yar babata Ce*

  _free page_

   Nayi kuskure dana daukeki amatsayin uwa ammi kin lalatamin rayuwata kin fifita 'yar uwata akaina ammi meyesa baki taba gayamin mu twins bane kinsa na tsani 'Yar uwata tajinina nayi ladamar abinda na aikata mata kuma dukkan abinda ya faru kece sila ammi ta karasa maganar tana ficewa"...

   Ammi hawayen bakin cikine ya zubu mata tasa bakin zaninta ta goge dan uwanta uska take tsinewa shiya jamata komai tayaya zata haifi twins bata sani ba har adauke guda daya abar mata daya tunanin abinda ya faru shekara goma sha biyu ta farayi...

*SHEKARA 12 DA SUKA HUCE*
     Pls ammi kitai makawa kanwarki nasani cewa ba uba daya muke dake ba uwa dayace ta haifemu kuma kece babba ki gode Allah kin taba haihuwa a duniyya ni gashi shekaruna 7 da aure amma har yanzu shuru kikeji dr yace mahaifa tace bazata iyya daukan jariri ba amma ina da kwan haihuwa a duniyya shine nazu ki taimakeni bawai dan na auri miji mai kudi ba aa shi kudi baya siyan jariri pls ammi"
   Ammi ta numfasa sannan tace "dirasa sunnan kanwar tata kenan kinaganin wannan abin mai yiwuwane?"

   Haba ammi Dr yacemin kwan haihuwata dana ziyad zaa dauka a samaki a mahaifarki daka nan cikin zai zauna acikin cikinki zamu bashi duk wata kulawar da ya kamata dan Allah ki taimaki rayuwata kar kice aa kinga yanzu ammi ba aurene dake ba bare mijinki ya hana wannan abun sannan danki riyad ba,asan inda yake ba wlh nida ziyad zamu baki kulawar daya kamata ammi"..

   Murmushi ammi tayi sannan tace karki damo dirasa na amince kije ki gayawa ziyad gobe a shirya yin dashan kwan haihuwar taku a mahaifata kuba komai zan raini dan 'Yar uwata acikina sannan na haifa na bata"..

  Ngd sosai ammi zan maki komai dakike so insha allah..

  bayan wata biyar da da shen cikin da aka yiwa ammi ta hada kayanta gaba daya tabar gari dirasa tayi hauka sosai na rashin ganin ammi da batayi ba tayi kuka harta gaji ana haka taga wasikar da ammi tabar mata "nayi kuskure Kwarai dirasa wlh ahalin da ake ciki bazan iyya baki dan Dana raina acikina har wata9 kiyimin afuwa kuma ki yafemin kar kiyi kuskuran nemana dan bazaki sameni ba  bissalam na barki lpa"... Anan wajen dirasa ta sulale kasa asume ziyad yayi iyya kukarinsa kafin asamu ta farfado surutai kawai takeyi Wanda batasan tana yinsu ba " kincuce ni ammi kingudar min da gudan jinina kuma tsatsuna Allah ya isa ban yafeba haka ziyad yadinga bata hakuri har yasamu ya shawu kanta"...

    Dr naji kace ammi ta haifi twins ko uska ya tambayi dr."

   "Eh hakane yayarka ta haifi twins kuma duka mata yanzuma an shiryasu duk suna cikin koshin lpa amma matsalar dayace ammi bata cikin hayyacinta sbd tasha wahala cewar Dr"...

    Dr alfarma nake nema dan Allah karka gayawa ammi cewa ta haifi twins akwai dalilina na fadin hakan"...

    Gsky uska bazan iyya ba saidai idan zakaban wani abu saina yadda"...

     Dr wannan ba wata matsala bace nan suka gama tattaunawarsu da dr sannan Dr ya yarda..

   Karfe 10 na dare uska ya Shiga wajan twins dukkansu bacci suke ya rasa wacce zai dauka sbd kamarsu can ya duba sosai gaya daya tafi fari amma dayar tafi kyau mai kyau din itake tsutsar hannu alamun tana da hakuri hannu yasa ya dauki dayar wacce tafi fari yayi waje da ita....

   Esha ce kwace jikin Affan tana ta zubamai shagwaba Affan kasan me?

   Inajinki

Bansan meyasa erah takemin haka ba tatsaneni bansan menai mata ba abinda yakeban Mamaki shine yanayin yadda muke kama da ita ya baci kuma kaga ni ba,anan nake da zama ba karatune ya kawoni nan ammi sab batasu zuwana ba amma naki sainazu pls Affan kuzaka tambayar min ita tunda naga kuna friendship da ita ta fada tana kwantar da kanta a kirjinsa".

    No esha kinsan cewa erah tana sona duk tym din da taganmu tare kinsan irin haukan da takeyi ni kuma wlh mutuncine kawai tsakanina da ita tun muna childhood muke tare...

  Owk fine ta fada tana kallan eyeball dinsa..

    Ya akai esha?

  Notin Affan cewar esha

  Affanne ya tallafo habarta yana kallan beautiful face dinta hancinsa ya goga a wuyanta take taji sauyi acikinta ta numfashe idonta tana kara shigar da kanta saitin wuyansa baki yasa ya fara tsutsar ko'ina najikin ta nan take jikin esha ya fara rawa sbd bata sabajin irin wannan abinba daugo kaitayi tana kallonsa ta bude  baki zatayi mgna yayi saurin hade bakinsu waje daya a lokacinne  erah ta shigo dakin........

Dan cigab labari kusameni ta wannan number

07051284590
Or
08119237516

  Cigaban novel zaizuwa Wanda yakeso a new year 5\1\2020

ASHE 'YAR BABATA CEWhere stories live. Discover now